Breaking News

KWARATA 17

🅿 ------ 17

        Don Allah kuyi haÆ™uri mu dukanmu mubi labarin nan a hankali, wannan labari na faÉ—a muku yanda yake, an rage wasu abubuwa ne wasu kuma an gyara su, labarin yana da yawa sosai ba'ayi komai ba yanzun muka fara wasan , kuyi haÆ™uri muje a hankali, ni jamila musa nake cewa asha karatu lafiya....



          Gajiya nayi da kira ba'a É—auka ba dan haka na haÆ™ura banyi yunÆ™urin sake kira ba, ina Æ™oÆ™arin ajiye wayata kira ya shigo a cikin wayata mamaki ya kamani sosai ganin kiran Alhaji, taya zai kirani bayan ni na kirashi da kaina bai É—auka ba ?

      Haka nan naji tsikar jikina ta tashi zuciyata namin wasi wasi lallai akwai wata Æ™ullallah da ake son É—aura min, duk yanda akayi wani baÆ™on lamari zai faru tou amma bansan ko miye ba, kashedi zuciyata tamin tare da hanani É—aukar wayar, sau biyu aka kira ban É—auka ba dan haka suka haÆ™ura basu sake kira ba...






            Kallon Alhaji Dikko yayi sannan yace yarinyar nan zata kai shekaru nawa ? Saida Alhaji ya kwantar da kai cikin biyayya sannan yace baza ta wuce sha shidda zuwa sha bakwai ba, D --- K yace tou wallahi wannan yarinya tasan abinda takeyi kila shekarunta ya wuce yanda kake tunaninta tana abunta da lissafi, amma baka taÉ“a kiranta a waya ba ko ... ?

         Alhaji yace Eh gaskiya chat kaÉ—ai mukeyi da ita, sai ranar da ta turomin vidion nan shine na kirata, amma daga ranar ban sake kiranta ba saidai ta kirani, Dikko yace tou jikinta ya bata ba kaine kake kiranta ba shi yasa bata É—auka waya ba, amma nasan zata kiraka zuwa anjima zatayi tunanin wayar ta koma hannunka, ajiye wayar yayi a gefenshi suka ci gaba da abinda sukeyi..

        Ina ajiye wayar kiran Bello yana shigowa, É—auka nayi bayan mun gaisa yace min Uwar masu gida nifa har yanzu ban samu kuÉ—in da kike magana ba, jinjina kaina nayi tare da murmushi nace kanajin wasa bazan iya tura hotunan ka ba a yanar giza gizo ko ? Tou wai babu zan baki ne ? Cikin faÉ—a yace tou banda su ko satowa zanyi in baki saboda inajin tsoronki to ki turawa uwar yanar giza gizo dan kutumar ubanki ko an faÉ—a miki tsoronki nakeji ko inajin tsoron a ganni tsirara, idan baki sani ba har gasar fitowa tsirara nayi daga Æ™ofar gida na har bakin masallacin juma'a naje ranar juma'a babu kaya a jikina na dawo, ni zaki É—auka hoto kimin hauka ? Tou bake ba ubanki ma nafi Æ™arfinshi ki riÆ™e kiyi ta kallo mtsw ya kashe wayatshi....

Murmushi nayi tare dabin wayar da kallo, har zan haƙura wata zuciyar tace wallahi ƙarya yakeyi bai wani fita tsirara ba idan kika fahimci maganar shi ta farko a sadudance yayi miki magana, karki sauƙaƙa mishi number wayar matarshi zaki fita ki samo ki tura mata zata bashi labari, idan kin tura mata ni na sani sai ya kiraki, idan ya kiraki sai kice kin turawa ɗanshi ma, shi kuma ɗan ba hoton za'a tura mishi ba voice note za'ayi mishi da wasu maganganu masu zafi zuciya zata tunzurashi yayi ma baban magana, tashi dai ki fita duk ki samo numbobinsu ki dawo sannan musan abunyi...

     Bello kuma shida abokinshi suka kashe sannan yace na faÉ—a mata, abokin yace tou yanzu zata shafa maka lafiya kaga kun rabu lafiya zata gaji da ajiyar hotunan ta gogesu, Bello yace ni tsoro na É—aya tace ta turawa wata Æ™awarta hotunan fa, karka damu sun gaji su goge dan ubansu, dariya sukayi tare da Æ™ara kashe wa cikin duniyanci....

       Ina fitowa daga wanka nace ba'asan tsiyar nasara ba sai zashi ganin gida, zakayi dana sanin hanani kuÉ—in nan, kila kuma rabona ne yake da yawa kuÉ—in zasu sake yawa.

       Har na gama shiri da abinda nake saÆ™awa nake warwarewa, Nana na kwaÉ—awa kira ta kwararo da gudunta tazo, kallonta nayi sannan nace Nana aiki yamin yawa zan fita neman wurin zama sannan kuma zanje wurin wani Alhaji dake tamin rainin hankali, ai kinsan majalissar babana ko ? Nana tace Eh na sani, nace ai kinma san Bello abokinshi ko ? Nana tace sosai ma, tou lambar wayar matarshi da babban É—anshi zaki kawo number wayoyinsu zan baki dubu É—aya...

     Yashe baki Nana tayi sannan tace godiya nake Sultana, wani sauran biredi da naman da naci jiya na rage na miÆ™a mata ansa tayi taita kwarara godiya harta fita, tana fita nima na tattara nawa ya nawa na fita nabar gidan...

     A Æ™ofar gidan Alhaji napep ya sauke ni, wasu irin zuÆ™a zuÆ™a motoci tun daga Æ™ofar gida har cikin get in gidan, kuma yauma get É—in a buÉ—e yake daga inda nake tsaye ina hango komai na gidan !

Matashin jiya daya faÉ—a min cewa Alhaji yayi tafiya shine yazo wurina da sauri ya gaisheni cikin girmamawa ansawa nayi cikin sakin fuska sannan nace gidan naku lafiya naga taron motoci ?

      Lafiya qalau ubangidan nasu ne ya dawo ko gida ma baije ba ya fara da ganin dokuna, jiya da aka fidda dawakunan doki É—aya ya kare a Æ™afa shine ya fara da ganinshi kafin ya wuce.

          D --- K ne ya fito daga cikin palon yana magana daga ganin yanayin maganar shi faÉ—a yakeyi, saida ya fito tsakar gidan sannan ya riÆ™e Æ™ugunshi da duka hannuwan shi biyu yaci gaba da magana amma bana iya jiyo abinda suke cewa saboda tazarar dake tsakaninmu.

      Zubinsu da yawansu ya bani tsoro gasu Æ™osasshi, inda Dikko yake tsaye na kalla, gaskiya Dikko É—an gayu ne wankakken namiji yasha wanka ya Æ™oshi tsaftatacce dashi ya cika ya fito cikakken namiji har wani gemun rainin hankali ya ajiye kamu É—aya gaskiya duk da bana Æ™aunar shi jarumin namiji ne duk inda mace take san namiji Dikko yakai tsakani da Allah zan faÉ—i gaskiya, domin Allah Dikko yana da kyau mai burgewa da É—aukar hankali , sauke hannunshi É—aya yayi daga riÆ™on da yayi mishi ya saka a aljihu ya ciro ibadar tashi, ya ciro cingom in daga cikin takardar shi ya jefa a bakinshi sannan suka fara taho wurin motocinsu...

        Murmushi nayi kaÉ—an yayin da wani sashe na zuciyata yake cewa kira sunanshi idan ya juyo ki caccakawa uwarshi zagi komai zai faru ya faru idan ma ta tafasa ta Æ™one, yayin da wani sashe na kwalwata yake bani shawara cewa duk abinda zakiyi kisa nazari da lissafi kiyi ma takonki linzami mai kyau duk daren daÉ—ewa Dikko sai kinci ubanshi.

Zuciyata tace kiyi masa magana dan ya tunaki kuma yasan kina nan kuma ki faÉ—a masa cewa zaki ci ubanshi idan babu yau akwai wata rana....

        Sallama nayi da matashin daya faÉ—a min Dikko ne yazo sannan na wuce ciki, a lokacin dana isa wurinsu tuni D --- K ya zauna cikin mota ana Æ™oÆ™arin rufe masa mota na riÆ™e murfin motar ,

        Kowa kallo wurin hannun daya riÆ™e murfin mota yayi dan ganewa idonsa É—an rainin hankali daya isa yayi wannan iskancin, kwantar da kaina nayi saman murfin motar cikin tausasashshiyar murya nace Dikko, kallo na yayi tare da cewa na'am ya tsareni da idanuwa, shiru na wani lokaci ya ratsa wurin bai daina kallona ba kuma nima ban daina kallonshi ba haka kuma babu wanda yayi mana magana...

      Nice na fara cire idona daga kanshi dan idan har ina kallonshi tou lallai babu abinda zai hana in burma mishi wuÆ™a, kaina yana kallon Æ™asa nace ka kuwa gane ni ? Na Æ™arasa maganar tare da É—ago fuskata amma ban sake kallon idonshi ba...

         Cikin É“acin rai yace Al ' Ameen mtsww muje ya faÉ—i maganar tare da jan murmufin motar da Æ™arfi ya rufe, zuciya bata da Æ™ashi ganin Dikko zai maidani sakara yasa na dunkule hannuna na kaiwa gilashin motar duka saida ya tarwatse , jini kuwa yace gashi nan zuwa...

        Duk da haka Dikko baiyi niyar tsayawa ba saida nace kai Æ™aramin É—an iska yau itace rana ta Æ™arshe a gareka kamar yanda na dasa lissafin kwanaki mutuwarka , idan har kayi nasarar guduwa ina nan tafe gareka sai ka É—anÉ—ani azaba kwatankwacin irin wacce ka ganamin baka da aiki sai cin cingom kamar wata karuwa sakaran banza daÆ™iÆ™i É—an gidan matsiy......

       Wanda aka kira da Al " Ameen shine ya É—aga hannunshi da niyar kwarara min mari Dikko ya riÆ™e hannunshi tare dayin murmushin mugunta yace waye yace maka irinsu ake duka ? Tsaya daga gefe kaga maganin ta, Allah É—aya nake tsoro amma yau dasai nayi mata allurar natsuwa, amma ka barta nayau zan mata kaÉ—ai idan na sake ganinta tou nasan abinda take buÆ™ata, Al ' Ameen yace mai gida ka sakeni in koya mata hankali, murmushin mugunta Dikko yayi tare da cewa bari in bata abinda ta roÆ™a...

          Sakin hannun Al ' Ameen yayi sannan ya matso kusa dani, É—an kauda kanshi yayi gefe kamar yana nazari fuska a É—aure ya juyo ya kalleni ni juyowar da yayi gaba É—aya wurin kowa ya juya baya, hannuwana ya haÉ—a duka biyun ya maidasu ta baya ya riÆ™e, hannu É—ayan kuma ya riÆ™e fuskata, Æ™asa Æ™asa yayi magana cewa.

     Naga dai kina san cingom in nan kinsan kwanaki da muka haÉ—u ban "yan maki shi ba, kuma sai kiyi ta abu babu kawaici a gaban jama'a sai kiyi ta wani zalamar Dikko kuma ko an baki ni nayi miki yawa ba inda zaki je dani dan ruwa ba sa'ar kwando bane, kina da daraja É—aya a wurina kuma albarkacinta kike ci amma wallahi dasai na nuna miki ni tantirin É—an iska ne, darajar tasa kawai bazan wulaÆ™anta ki ba, amma idan kina neman rainin hankali da tsantsagwaron rashin mutunci daga kaina an rufe littafi.

         Tattaunawa yayi cingom in cikin salon jan hankali saida ya busa cingom in yanda ake cewa kwai, sannan ya kalleni da wani iri salo sai kuma yayi murmushi da gefen bakinshi, hannun daya riÆ™e min fuska ya ciro cingom in sannan ya tura minshi cikin bakina, tuf tuff na fara tofar da cingom in , murmushi yayi tare da rufemin baki yace ai Æ™arya kikeyi sai kinci....

       Iya Æ™oÆ™ari nayi na tofar yaÆ™i fita ga kuma ya riÆ™e min hannuwa duka, daidai saitin maÆ™oshi na yayi min wani duka wanda yasa dole saida na haÉ—i cingom in, dariya yayi sannan ya sakeni tare da turani baya yace sai mun sake haÉ—ewa an mata....

       Tangal tangal na tafi kamar zan faÉ—i su kuma suka shige motocinsu suka tafi aka barni a filin tsakar wurin daga ni sai Alhaji, dakel na iya haÉ—iye yawun bakina saboda azaba da raÉ—aÉ—in da maÆ™oshina yakemin saboda nushin da yayi min.

Kallon hannu na nayi da jini yake ta É—iga sannan na kalli Alhaji nace kaini asibiti, cikin damuwa yace muje, dani dashi muka nufi wurin motarshi muka shiga gaba É—ayanmu muka nufi asibiti,

        Muna zuwa babu wani daÉ—ewa akamin diresin , bayan an bincike hannun kaf ko akwai wani gilashin a ciki, magunguna aka bani sai kuma allurai da akayi min duk Alhaji ne ya biya kuÉ—in bayan an gama komai ya É—aukeni muka tafi gida !

         A Æ™ofar gida yayi parking duk muna cikin mota daga ni harshi, shiru mukayi na wani lokaci sannan Alhaji yace hajiya dan girman Allah ki goge wannan vidio dan darajar manzan Allah S. A. W, ki taimaki rayuwata ki goge don Allah, badan halina ba,

      Ajiyar zuciya nayi sannan nace tou nima ka taimakeni dan darajar manzan Allah S. A. W dani dakai duk mu taimaki juna daga yau nayi maka alÆ™awari zan goge vidio sannan kuma zan fita rayuwarka babu dawowa...

        Tattaro hankalinshi yayi wurina sannan yace faÉ—amin me kike so idan har ina da hali zan miki ! Ba tare dana kalleshi ba nace mota kawai zaka bani daga ita na rantse maka da Allah na fita sha'anin ka vidiwo kuma zan goge...

        Goge zufa Alhaji yayi sannan yace wace iri kike so ne ? Ni bansan mota ba amma dai mai kyau nake so, kallon motarshi yayi sannan yace kina san wannan ? Ba tare da É“ata lokaci ba nace Eh tamin kuma ina santa,

       Alhaji yace tou na baki ita, kina da wurin ajiyarta ne ? Yanzu ma zan ajiye miki ita insa azo a tafi dani amma ki goge hotunan nan dan Allah, karka damu zan goge wallahi, a , a nidai ki goge a gabana don Allah, tunda nace zan goge ai zan goge, Alhaji yace tou bayan wannan sai me ?

          Abu na gaba ina so ka faÉ—amin waye Dikko ? Miye asalinshi waye babanshi a garin nan ? Wane irin matsayi gareshi kuma wane dalili ne yasa yake É—agawa ta rayuwa ina san ka faÉ—amin asalin Dikko da kuma tarihin rayuwarshi.....

      Gyara zama Alhaji yayi sannan yace fara bani mazaunin motarki na ajiye ki goge vidio sannan sai muyi magana kinga lokacin ina cikin natsuwa, ba damuwa na faÉ—a tare da buÉ—e mota na fita na shiga cikin gida !:',

       

       Kuyi haÆ™uri don Allah yau ina can gidan uwar É—akina nima inacin shagali da miyar mutunci, wurin uwar É—akina wato RABI'ATU AMINU MAMMAN DEE ina alfahari dake uwar É—aki É—aya tamkar da dubu banda kamarki kuma kina da matsayi na musamma a zuciyar MEELAT MUSA.....