Breaking News

KWARATA 26

🅿 ------ 26

        Ƙiri² Asma'u ta kasa tashi , kusa da bakinta Amisty ta matsa da nata bakin sannan tace sweetheart miye ? Kallonta Asma'u tayi sannan tace na gaji , murmushi Amisty tayi da gefen bakinta sannan tace kin gaji tun yanzu ? Idan na fara suma zakiyi kenan saboda daÉ—i ko ? Shiru Asma'u tayi batayi magana ba ,


     Uhum Amisty tayi tare da laso bakin Asma'u taÉ—an taÉ“o Æ™irjinta ta waje , Æ™ara lasar saman luÉ“unanta tayi saita É—ago sannan ta Æ™ara tare da haÉ—a bakinsu wuri É—aya tana mata wani irin sumbata wadda Asma'u ta danganashi da ko mijinta bai iya irinshi ba !

     Tun a palo suka fara lalacewar su hankalin Asma'u yakai Æ™ololuwar tashi cikin sarÆ™ayÆ™iyar murya tace muje É—aki don Allah......





Amisty ta taimaka mata ta tayar da ita suka nufi bedroom , jikin Asma'u yana kyarma ta cire kayanta kaf sannan ta haye saman gado Amisty ta rufa mata baya suka ci gaba da halakewarsu !

       Har Æ™arfe 10:30pm babu Amisty babu labarinta , na kira wayarta yafi a irga bata É—auka ba dan bata saba fita bata faÉ—amin taje wani wuri ba , duk wadda na tambaya ina Amisty sai yacemin baisan ina taje ba saboda suma kansu bata faÉ—a musu zata fita ba  ,

      Gajiya nayi da kiranta na haÆ™ura nayi kwanciyata dan na huta , ina kwanciya Amisty tazo ta tsayamin a rai , tun lokacin da tamin abun nan a Æ™ofar gida duk lokacin dana raÉ“e ni É—aya sai abun yazo ya tsayamin a rai ,

       Tsoki nayi tare da gyara kwanciyata na rufe idona danyin bacci , murmushin Amisty nake gani sai kuma kallon da tamin , innalillahi wa'inna ilaihir raji'un nayi tare da miÆ™ewa na É—auki buta nayi waje ....

        Hafsa na gani ita da A ` i rumgume da juna , a'uziyya naja tare da cewa wai ku wane irin "yan iska ne da Allah ? Na rantse da girman Allah idan baku daina min wannan muguwar É—abi'ar ba duk sai na tashe ku a gidan nan ,

       Dariya A ` i tayi tare da sakin Hafsa tace Allah ya baki haÆ™uri uwar É—akinmu , ban sake magana ba nayi gaba , bayi na shiga ban wani daÉ—e ba na fito ina fitowa nayi alwallah na shige É—aki na , wannan rana kusan kwana nayi ina sallah dan banajin daÉ—in ganin Amisty a zuciyata ko kwalwata !

      A É“angaren su Amisty kuwa kwana sukayi suna baÉ—alancinsu Asma'u taji dadin wannan harka domin Amisty bata da Æ™yanÆ™yamin taba Asma'u gamsuwar da ko a wurin mijinta bata taÉ“a samu irinta ba , ga Amisty ta iya soyayya domin ta daÉ—e a harkar lesbian gwanace kisan farko , koda safe itace ta wanke Asma'u a toilet kuma itace ta shafa mata mai da powder ta taimaka mata ta saka kaya sannan tace zata tafi gida.

      Asma'u tace da Allah karki tafi ? Murmushi Amisty tayi tare da jawota jikinta ta lumshe idanuwanta sannan tace karki damu ina dawowa anjima bana so mijinki yazo ya sameni a safiyar nan za'a samu matsala kinji ko ? Jinjina kai Asma'u tayi saida Amisty ta sumbace duk wasu muhimman wurare a jikin Asma'u tare da cewa ki kula , 

     Asma'u tace to, sakinta tayi ta fito da sauri daga É—akin dan har 9:00am tayi bata so mijin Asma'u ya ritsesu dan shima zata mishi horon da Sultana ta bata zata haÉ—asu dukansu taji dasu zata huta da Asma'u mijin kuma zatayi harka dashi dan ta samu kuÉ—i , dan da tana da wata sana'a ko hanyar samun kuÉ—i da baza ta bi maza ba , amma dole sai ta nemi maza sun bata sannan itama zata samu nayiwa karuwan matanta hidima...

       Tunda Amisty ta fito Asma'u ta koma gefen gado ta zauna , tunanin Amisty takeyi gaskiya ta yaba da jarumtar ta kuma Allah yasa yau ta dawo su kwana tare ,

       Ina tsaye ina saka caji Amisty ta shigo É—akin kamar an jefota , rumgumeni tayi tare da cewa oyoyo my Sultinah na dawo jiya inata kewarki sweetynah fatan dai kinyi bacci mai daÉ—i ?

     Kwantar da kanta tayi a saman Æ™irjina , murmushi nayi tare da cewa tou sakarni mana , Æ™ara Æ™anÆ™ameni tayi tare da cewa uumm umm cikin sagwaÉ“a , har a raina abin yamin daÉ—i dan haka ban sake cewa Amisty tashi ba , jin nayi shiru yasa Amisty taÉ—an jijjigani sannan ta É—ago ta kalleni da kallo mai É—aukar hankali tace me kika dafa mana ?

      Saida na zauna sannan nace ni ban wani dafa komai ba , idanuwa Amisty ta zaro tare da cewa tou me zanci kenan yunwa nakeji wallahi , sai kici haÆ™uri na faÉ—a , Amisty tace saida mai bada haÆ™urin kinsan ina Æ™oshi da komai amma bana Æ™oshi da mata...

      Tsoki nayi tare da kallon Amisty nace aike "yar iska ce wallahi , dariya tayi tare da É—agamin gira ta kwanta sannan tace ai iskanci abun so ne wallahi danma baki san daÉ—in da akeji ba idan anayinshi....

    Shiru nayi ban sake mata magana naci gaba da sabgar gabana , ita kuma wayarta ta fiddo bayan tayi latse latsenta ta kara a kunne , bayan an É—auka tace ranka ya daÉ—e kana gari kuwa ? Banji abinda yace ba tace yawwa da Allah yunwa nakeyi aÉ—an kawomin abin ci yanzu ina jira , magana na cikin wayar yayi , wata irin dariya Amisty tayi tare da cewa tou babu damuwa idanma akwai wani mai É—an Æ™wari a tahomin dashi , tou babu komai ina jiranka , tana faÉ—in haka ta kashe waya...

Kallona tayi sannan tace mother da Allah a fitar da lido waje yau banajin daɗin zama ɗakin nan , miya sa ? Na tambayeta ! Ba tare data kalleni ba tace idan ina ganinki a hakan nan komai zai iya faruwa ji nake kamar in haɗiyeki , ban kalleta ba nace Amisty ramin gafiya ba irin na maciji bane , wuta bata kamuwa haka kuma iska bata riƙuwa, domin fito da maciji daga rami dole saida hayaƙi , kamun maciji badai yaro ba saboda silɓinshi ,ki sani kama Sultana ba abune mai sauƙi ba dan kamun kifi dole saida fatsa....

       Murmushi Amisty tayi tare da cewa aike sai kiyi ta magana da yaren da bana ganewa , nima murmushin nayi tare da cewa kamar yadda bakya gane yaren haka baza ki taÉ“a gane gaban Sultana ko bayanta ba domin shan ruwa da haÉ—iya lokaci É—aya ba dai bakin mage ba , a fitar da lido ina nan fitowa idan nayi wanka...

Fita nayi tare da ɗaukar ruwana na wanka na nufi bayi , Amisty kuma murmushi tayi tare da cewa zan kamaki yarinya zaki basu labarin fito da maciji dole saida hayaƙi ban taɓa neman mace ban samu ba zanyi waya da malam zulyadain na gaji da ganin abinci yunwa na damuna , lido ta ɗauka tayi ƙofar gida ita da sauran "yan tashar ,

      Lokacin dana fito daga wanka babu kowa a tsakar gidan sai mijin Nana yana wanki , ban kalli inda yake ba nayi É—aki abuna , ina shiga na fara shiryawa riga da sikat na saka na atamfa bayan na gama shafa , kayan kuwa sunyi matuÆ™ar karÉ“ar jikina Æ™uguna ya fito sosai sai kace na wata uwar mata , turaruka na fesa tare da É—aura kallabi wayana na É—auka nima nayo waje bayan na gama ,

      A Æ™ofar gida na samesu zaune saman dakali kuma da alama magana na sukeyi saboda naga sunyi shiru a lokacin da nake tahowa wurinsu , banma kowa magana ba na samu wuri na zauna naci gaba da latsa wayata ,

        Amisty tace ga abinci nan idan zaki ci ! Ban kalleta ba kuma banyi magana ba , Amisty tace mother ina magana kinyi shiru , tsoki nayi tare da cewa na Æ™oshi , cikin yanayin damuwa Amisty tace haba ya kuma kin Æ™oshi ? Ban sake magana ba naci gaba da sha'anin gabana...

       Lido insu sukaci gaba dayi amma kaf hankalin Amisty da tunaninta yana wurina , ni kuma ina tunanin yadda zan fara kore mazan dake zuwa gidanmu dan na gaji da zama dasu Amisty idan babu mazan bariki tou kowa zai fita ya kama gabanshi...

        Ina wannan tunanin naji Amisty tace tou idan bazaki ci abinci ba kisha ko lemin mana , banyi magana ba na miÆ™e na matsa can wurin filin gidajen da aka rosa na zauna , 

      Halbar da robar lemun Amisty tayi tare da cewa wallahi malam zulyadain bazai min Æ™arya ba duk bala'en yarinyar can saina maida ita abun tausayi ta bana haÉ—iye miyau akan mace bansha ba wallahi , duk wacce tamin taurin kai asiri zaiyi tasiri akanta , tabbas itama Sultana zata yaba aya zaÆ™inta ,

     Ban san gaibu ba amma tunda na lura da yanayinta bazan sake yadda da ita ba , ko yunwa zai kasheni na daina cin duk wani abu daya fito daga hannun Amisty kuma zan huro ma mazan bariki masifa duk wani kwarto saiya daina zuwa gidan nan , dama nina buÉ—e Æ™ungiyar kuma zan rufeta da kowarar kowa ,

        Saida aka kira azahar na koma gida danyin sallah , har yanzu mijin Nana bai gama wanki ba tana can balbaÉ—É—iyar saman dakali sunayin lido , bayan na shiga gida ne Amisty take ba su Nana labari cewa malaminta yace duk daren daÉ—ewa sai ta mallaki Sultana a hannunta kuma zata juyani san ranta ta kwantar da hankalinta lokaci ya kusa , amma a labarin malamin yace akwai wani yana nan shi zaizo ya tafi dani mutane dasu daÉ—e basuji labari na ba kuma yana nan ya kusa zuwa shima bada jimawa ba ,

Shine tace idan ta sameni zata maidani kaduna kafin wannan mutumin da yake magana yazo , dan malam yace babu makawa mutumin zai tafi dani kuma idan har yazo komai na rayuwata zai canza dan ko iyayena bazan sake gani ba gida ne zai kaini ya ɓoye ina ne ? Shine Allah bai nuna ba , idan ta kaini kaduna zatayi ta badani haya wa manyan hajijoyi tasan idan har tayi kasuwa dani ba kuɗi ba kuɗiɗina sai tayi...

     Hafsa tace tou waye wannan mutumin ne ? Amisty tace malam yace matashi ne kuma duniya ta tsaya akanshi , yace mai mulki ne kuma cikakken attajiri ne , shin mai mulki ne ko basarake wannan shine ban sani ba , jinjina kai Hafsa tayi sannan tace karki zubar da abincin nan kiyi mata wayau sai taci shi , murmushi Amisty tayi sannan tace kwantar da hankalinki wata ma jiya a ice cream na zuba mata da zan tafi saida tayi kuka , dariya sukayi dukansu tare da tabawa sukace Allah ya nuna mana Sultana tana kuka akanmu zamusha shagali domin yarinyar gaskiya Allah ya hore kayan marmari a tattare da ita , haka dai sukaci gaba da labartawa akaina da kuma yadda zasu mayar dani inyi ta binsu kamar wata karya...

       Suna Æ™ofar gida har bayan magrib suna hauka , da daddare bayan Æ™ofar gidanmu ya É—auki harami kamar yadda ya saba a ko wane dare , bayan na fito nakejin labari cewa Dikko ya samu kujerar da yake nema yayin da mutane ke cewa yaron yana da sa'ar rayuwa gashi kamilin namiji ,

   Magana ta karaÉ—e gari Allah ya bawa É—an gwamna kujerar abokin babanshi daya mutu , duk inda ka nufa a gari maganar Dikko akeyi yayin da wasu keji idan sune a irin wannan damar ba Æ™aramin farin ciki zasuyi ba , gashi Dikko ko auren farko baiyi ba amma ya shiga sahun manyan mutane da duniya zatayi alfahari dasu , wasu kuma cewa sukeyi tauraruwar É—aukakarshi ne ya tsaya shi yasa na saman kujarar ya mutu dan Dikko ya hau ,

       Har ga Allah naji baÆ™in ciki , yayin da naji dama baici ba shege munafikin Allah É—ayan mazinaci ya É“oye ya saÉ“awa Allah amma a idon al'ummar gari suna masa kallon mutumin arziÆ™i bayan ni nasan mazinacin ne kuma shima yasan yayi zinar , hawaye ya cika min ido nace Allah ka kwace kujerar mulki a hannun Dikko babu mulki ma a hannunshi ya wulaÆ™anta al'umma inaga ya samu,

        Wani naji yana cewa yo ai wallahi yaron nan tsaron da zai samu ko gwamna baya samun irinshi kai kana wasa da kujerar kaza , mutumin ya faÉ—i sunan kujerar da Dikko ya samu nidai bansan ko miye yace ba kuma wallahi bana iya maimaitawa ,

       Wani daban naji yace ai naji ance har gwamnan jigawa ya bashi É—iyarshi , Eh ai mutane basu abu dan Allah Dikkon ne wallahi dole sai ka bashi É—iyarka ga ilimi gashi ya fito tsatson mutanen kirki ga kyau ga ilimin addini ga ilimin boko Dikko ga kuÉ—i ga mulki Allah dai yasa muna da rabo duniya da lahira , wani yace kai saidai mu tara lahirar amma a duniya su Dikko duk sun tare komai...

      Tsoki nayi tare da juyawa na koma cikin gida ina tsinewa Dikko albarka wallahi idan dai ina da rayuwa ba tsaro ba ko tsoro yake tsare Dikko saina ci mutuncishi kamar yadda na É—au alÆ™awari ,

      Tunda na shigo É—aki damuwa ta dameni na rasa inda zan saka raina naji sanyi wuri na samu na zauna a Æ™asa na jingina da bango tunanin ta inda zan hudowa lamarin Dikko na farayi nasan ba lallai bane ya sake shigowa anguwarmu ba saidai ya bada umarni a duba dokuna kila ma yanzu babu wani ruwanshi da labarin doki Sultana kuma yasha banza kenan...

      Murmushi Dikko yayi a dai² wannaan lokaci sannan ya kalli Al ' Ameen yace bansha ba , ruwa ne aka ajiye shine Al ' Ameen yayi tunanin ya gama zai É—auke Dikko yace baisha ba , fita Al ' Ameen in yayi Dikko ya kalli hoton Sultana a wayarshi sannan yace ki daina tunani kona manta dake daren daÉ—ewa Dikko baza taÉ“a mantawa dake ba , kina da matsayi na daban a rayuwata dalilin abu É—aya yasa nake É—aga miki kuma bazan daina ganin mutunci ba har abadan duniya zanzo bada daÉ—ewa ba ki Æ™ara haÆ™uri kuma ki zama mai yafiya banda yadda zanyi dake haka kema baki da yadda zakiyi da Dikko , ina cikin farin ciki a yau dan haka kema kiyi farin ciki a daren nan An mata....

      Wallahi bazanyi ba , ni kuma Amisty ke tambayana abinda ke damuna nace mata babu dan ba wadda yasan abinda ke tsakani na da Dikko ban taÉ“a bawa kowa labari ba zuciyata da rayuwata kaÉ—ai suka san wannan sirri , Amisty tace tou kiyi shiru kallon Amisty nayi tare da cewa yanzu na fara kuka kuma bansan ranar da zan daina ba , inaji a jikina baÆ™in ciki da Æ™unci na rayuwa banma saka hannu ba zan haÉ—u da wani gagarumin tashin hankali da bansan ranar zuwanshi ba , zan rasa wani abu mai mahimmaci a rayuwata zan zama abin tausayi da kwantacci wata rana na Æ™arasa maganar ina murmushi....

    Simi ² Amisty ta miÆ™e dan a tunaninta na samu warwarewar tunani , a wurin na kwanta naci gaba da kuka har bacci ya É—aukeni , 

      Yauma Amisty saida ta shirya sihirinta ta tunkari gidan Asma'u , cikin farin ciki Asma'u ta tari Amisty tana maijin daÉ—in zuwanta , yauma ice cream aka bata ta lashe kamar wata mayya , idan babu kwaÉ—ayi ba wahala,

       Babana zaune a gaban malamin shi , yace a zana masa Æ™asa a duba masa halin da uwar masu gida take ciki ? Waya É“ata min waya faranta min ? Ina cikin farin ciki ko ina cikin damuwa ? Akwai wani dake harina kuwa ? ......