KWARATA 67
🅿 ------ 66 Daga Bello har Dady duk tsoro ya kamasu kowa a ƙagare yake yaji abinda boka zai faɗa bayan sun kora masa bayani cewa sudai duk yadda za'ayi ya kashe Sultana har yanzu basu samu yarinyar ba , kuma a halin yanzu babu wanda yasan inda take , Dariya boka yayi sosai sannan yace nace bazan iya kasheta ba , Dady yace me yasa ? Boka yace aljannun da nake tsafi dasu basa san mutum mai cika
kamsus salawat dole sai yarinyar nan ta daina salloli biyar a rana kaÉ—ai zasu iya kasheta , ba kuma zasu kasheta ba tana cikin jinin al'ada ba dole² sai ta daina sallah sannan kaÉ—ai su iya kasheta. Dady yace zan baka miliyan É—aya , girgiza kai boka yayi cewa bata ansuwa kuma bata ciwuwa kuje kawai kusan yadda zakuyi ku dakatar da ita daga sallolin dana faÉ—a idan ta daina ni kuma zansa aje a tsige mata wuya , cikin hayani ya ida maganar cewa ku tashi ku bani wuri...... Daga Dady har Bello da sauri² suka fito daga wurin boka bayan sun fito ne Dady ya kalli Bello yace duk yadda za'ayi ka samo mana yarinyar nan mu kasheta da kanmu idan har ka samota zan baka zunzurutun kuÉ—i har naira miliyan 20 , murmushi Bello yayi ya kalli Dady a ranshi yace haba ai kafin Sultana ta mutu kaine mutum na farko da zan fara kashewa , yadda ka wulaÆ™antani a ofishin "yan sanda kana tunanin ka wulaÆ™anta banza.....? Amma a fili sai yace zan iya Alhaji amma ba zanyi aiki bashi ba , Dady yace dama ka taÉ“amin aiki a bashi ne ? Bello yace har yanzu ina binka cikon kuÉ—in shiga rayuwar Binna da nayi tun muna matasa , ina binka kuÉ—in asirin da nayi masa ya shiga caca ya shiga harkar mata sannan kuma har yanzu kuÉ—in lalata rayuwar Sultana sisi ma baka bani ba , Dady yace to wannan zan baka dai , Bello yace tou idan ka haÉ—o kan kuÉ—aÉ—en saika kawomin ni kuma a ranar zan shafe lissafin sunan ta a cikin jerin sunayen masu lumfashi a duniya , Dady yace karka damu zuwa Æ™arshen satin nan zan baka , haka dai suka shiga mota suna tattaunawa.... Auntyna ga wasu kayan mata na kawo miki suna da kyau sosai kuma zakiji daÉ—in amfani dasu masu kyau ne jarababbu ne , Mardiyya ce a gaban Jiddah take korata mata bayani akan kayan matan data haÉ—o take mata bayani cewa kinga wannan sunansa babu sauran kallo , wannan kuma rantse baki da kishiya , Jiddah tace ya rantse baki da kishiya.....? Murmushi Mardiyya tayi cikin kwantar dakai mai nuni da salon yaudara tace ai Aunty idan kikaje sayen maganin sai kinyi rantsuwa baki da kishiya ma sannan a siyar miki dashi , dan idan har kina da kishiya ba'a baki shi dan Yaya DK bazai sake zuwa wurin ta kullum yana tare dake manne kamar hanta da jini , dariya Jiddah tayi ta É—auki maganin tace Mardiyya ina kika samominshi ne ? Mardiyya tace ni na samo miki shi a BanbaÉ—awa kuma Aunty da tsada na siyo shi fa , shi kuma babu sauran kallo Yaya baya sake kallon ko wace mace saike domin kece sarauniyar zuciyarshi , dariyar jin daÉ—i Jiddah tayi cewa kuma kamar kinsan aure zaiyi , wata irin faÉ—uwar gaba Mardiyya taji lokaci guda taji wutar ganinta ya É—auke , Jiddah taci gaba da cewa ance ma Momy yana aiki gidanshi na goruba road wai acan zai ajiye matar , gidaje biyar ya siya ya haÉ—e yana tayi ma amarya gyara , amma Momy tace masa ko waye ya tsaya masa bazaiyi aure ba sai yace mata dama ai ba aure zaiyi ba , kuma da tace masa ance mata yana gyaran gida idan ba aure zaiyi ba me yasa yakeyi ? Shine yace mata masu gidajen ne kawai zasu siyar shine sukace da Allah ya siya shine fa ya siya.......! Amma ni wallahi inaji a jikina Yaya aure zaiyi , gyara zama Mardiyya tayi tare da cewa Aunty taya zaiyi aure bayan ya faÉ—awa Momy bazaiyi ba ? Murmushi mai ciwo Jiddah tayi sannan tace idan har Yaya yace zaiyi abu to wallahi duk duniya babu wanda ya isa ya dakatar dashi sai yayi , idan kuma yayi rantsuwa akan abu shima ko za'a mutu sai yayi , kaifi É—aya ne shi kafin ya furta yake da wahala amma da zaran ya furta tofa ko kanshi baya saurara , Mardiyya tace amma me yasa baki faÉ—awa Momy auren nasa da gaske ne ba ? Jiddah tace Dady tayi ma magana akan ya dakatar da Dikko maganar aure ba zata yadda ayimin kishiya ba , sai Dady yace mata Babana zaiyi aure shine bai faÉ—amin ba yayi faÉ—a sosai sai Momy tace itama hasashe ne takeyi , sai Dady yace shirme kenan yama É—auka gaske ne da yace me yayi ma Babansa aure haka babu shawara ? Cikin kwantar da murya da ladabin munafirci Mardiyya tace to aike ma Aunty ance ki samo sparm inshi kin gagara , Jiddah tace tunda bai bani ba wai ya zanyi ne ? Tayi maganar cikin hayani , ganin haka yasa Mardiyya ta sake kwantar da kanta tace akwai wani magani da zan samo miki a tea zaki zuba mishi ko a lemu amfanin maganin nan shine yana sa sha'awa na masifa kin gane ki bashi shi da safe zaiyi ta nemanki ya kwanta dake saiki Æ™i yadda kiyi ta ja masa rai , zai kasa fita ke kuma kinayin abubuwa irin wanda zasu na tayar mishi da hankali kuma ba zaki kwanta dashi ba , zaiyi ta roÆ™onki idan kikaji nacin nasa yayi yawa sai kice zakiyi amma da sharaÉ—in zai baki.....? Zai ansa kai tsaye dan yana bisa matakin da bazai iya miki gaddama ba , haka dai sukaci gaba da tattaunawa taron wawayen... Ko da aka kawo abincin a mota mukaci saboda gidan akwai taron ma'aikata sosai sun wasu ta ko ina kowa yana aikin daya shafeshi , bayan mun gama cin abinci ya fita yacemin yana zuwa , nima ta cikin madubi na leÆ™a na gani an É—aukeshi a mota sun fita daga gidan , ina ganin ya fita kuma ga mota nima na koma mazaunin matuÆ™i na fice daga gidan na nufi sabon layi , Lokacin danaje sabon layi ban fita daga cikin mota ba saboda banajin daÉ—in jikina , ina zauna na kira wata mata nake tambayar matar nan ko ta dawo ? Tacemin ta dawo amma yanzu bata nan taje Qerau , ni da kaina na buÆ™aci tayi min kwatance ina taje a Ƙerau tacemin gidan Kaka , nace wacece Kaka ? Tacemin baki san Kaka ba ? Nace ban santa ba , tacemin aiko kowa yasan Kaka garin nan , wayarta ta buÉ—e ta miÆ™omin bayan ta nunomin hoton Amisty tana cewa wannan itace Kaka , murmushi nayi tare dayi mata godiya na maida mata wayarta bayan na bata kuÉ—i na tunkari Qerau kai tsaye.... Ina tafiya ina tunanin Amisty har ta zama Kaka bama uwar karuwai ba Kakarsu fa ? Lallai Amity tana da sa'ar rayuwa , babu wani nisa tsakanin sabon layi da Qerau cikin Æ™anÆ™anin lokaci na isa Æ™ofar gidan Amisty , taron karuwai da "yan daudu duk wata tsinana da bakin iyaye ya kama gata nan tana wurin karuwai burjik , hada wasu daga cikin "yan gidanmu suma dai duk anyi musu sign in karuwanci , Hamida na gani naga Fa'iza naga Farida naga Zainab ni da yake dai ban san sunansu ba amma duk fuskokin "yan gidanmu na gansu sunkai su goma sha wani abu ashsha... Inayin parking na sauke glass Hamida ta fara gani na ta rugo wurina cikin farin ciki tana Sultana kece ? Murmushi nayi kaÉ—an tare da cewa ya gda ? Lafiya qalau me kukeyi anan naga an taraku ? Kallon taron mutanen tayi sannan ta kalleni tace Æ™uru'a akeyi , wace irin Æ™uru'a ne ? Gasa za'a tafi ta wasan danbe ? Idona naji ya cika da hawaye na kalli Hamida sosai nace kema hada ke a zuwa gasar ne ? Dariya tayi mai nuni da nama raina ta , murmushin Æ™arfin hali nayi cewa uhum ? Tace ai nima ina jagorantar team guda ne bayan anyi Æ™uru'a idan mutum yaci sai ayi masa interview idan yaci sai ayi training. Ina ne zakuje gasar ? Na tambayeta , tacemin a gabi za'a gabatar da gasar , bin taron matan nayi da kallo na hango Safiyya yarinyar Baba Ƙarmi itama ta samu isowa Maman Affan da Maman Sadiq kallon Hamida nayi na tambayeta suma wa'ancan hadasu za'aje ne ? Tace suma suna da yaransu , amma ba matan aure bane ba ? Murmushi Hamida tayi cewa ai matan aure ma sunyi kowa yawa a ciki , to me yasa suka shiga harkar danbe bayan suna da mazajen su ? Hamida tace kowa da matsalar data kawoshi kedai bar kowa yayi rayuwarshi , jinjina kaina nayi a lokacin dana hango matar da nake nema dan haka nacema Hamida ta kiramin ita. Tafiya tayi dan kiramin ita yayin da ni kuma nabi taron dandazon mutanen ina kallo , hankalin duk wanda yake wurin akan motar da nake yake amma tunanin kowa dai Dikko ne shi yasa babu wanda yazo , turomin matar tayi ita bata dawo ba , bayan mun gaisa nace mata kin kuwa gane ni ? Murmushi tayi cewa ya kuwa za'ayi na manta Binna ? Nace yawwa , tou wai ya akayi ranar muna tsaye sai kawai kika É“ace abunki ? Cikin damuwa tacemin wallahi yaran Dikko ne suka É—aukeni sukaje dani sukamin tambayoyi akan abinda na sani game da Binna da rayuwar ahalinshi , abinda yasa ya shiga harkar caca da kuma bincike akan mutuwarshi , yana da wasu abokan hamayya wanda suke takon saÆ™a nace musu babu , sundai bincike sosai kamar an bajewa uwar san banza dilar gwanjo. Kallonta nayi sosai sannan nace to me yasa baki dawo ba ? RiÆ™eni sukayi a wurinsu har sai da DK yazo da kanshi , da yazo , shi me yace miki ne ? Shima dai tambayoyi yaimin , a tambayar me ya tambayeki ? Hankalinta yana wurin taron su dan haka tacemin ki bari kawai zamuyi magana daga baya , nace a , a ki saurareni mana , dan Allah kiyi haÆ™uri ko kuma ki bani number wayarki idan na gama abinda nakeyi zan kiraki , wayata na miÆ™a mata tare da cewa kisa taki a ciki sai ki kira dan kiga nawa , haka tayi bayan ta gama ta miÆ™omin ta wuce , Fita nima nayi daga cikin motar ina tunani kafin Dikko ya gama yin bincikenshi insha Allah ni na gama da matsalata , domin ni nasan abokan takon saÆ™ar Babana, babu wanda ya sani saini É—aya kuma saina kwatarwa kaf ahalina kuÉ—in gadonsu sannan kuma da hannuna zan É—auki fansar mutuwarshi , nayi maganar ina kallon tafukan hannaye na , Fitowata daga mota yasa wurin ya É—auki ihu mutane sukayo wurina suna ta runguma ta , yayin da wasu ke tambayata inda na shige , Amisty Hafsa da duk wanda na sani babu wanda bai rumgumeni ba haka nayi ta gaisawa da mutane cikin riÆ™e aji da kamewa sosai yayin da wasu kuma suke tambayata inda nake zama , babu wanda naba ansa saidai nayi murmushi kaÉ—an , A wayance Amisty ta fara gabatarmin da sabbin karuwai da irin jajircewar su a harkar bariki , saidai in jinjina kai , su Nana da A ` i Karima da Saude har Asma'u babu wanda babu a wurin domin naga suma sun Æ™wace da yawa , Amisty ta zama gogagga sosai a bariki ta anshi takaddun gaba da degree a wurin karuwanci taci bilicin an saka haÆ™orin makka Æ™asa da sama , anyi hujen hanci duk dai inda kake neman karuwar data ansa sunanta a harkar karuwanci kana ganin Amisty ka tsaya , domin kallonta kanshi shima abin burgewa ne , tadai zama Kakar da gaske. Kallon Hafsa nayi nace ke kuma kinje wurin Dikkon ne ? A sakace tace ni naje wurin daga nan bansan yadda akayi ba , nace kamar ya ? Wasu suka saceni suka kaini wani gida sukayi danbe dani , keda baki san yadda akayi ba ya akayi kika san anyi dambe dake ? Na faÉ—i maganar ina dafa kafaÉ—arta muka fara tafiya muna fita daga cikin mutane ina mata tambayoyi kamar haka , su waye suka kamaki ? Ni bansu ba kawai napep yana sauki ni a fesra suka cakumeni , me yasa bakiyi ihu ba ? Nayi ihu dan a kawomin É—auki daga baya sai suka toshemin bakina , me yasa baki Æ™waci kanki da karfi ba ? Bana iyawa saboda suna da yawa , da suka É—aukeki ina suka kaiki ne ? A mota suka sakani suka tafi dani wani gida , da sukaje dake ko kinji suna cewa wani abu ? Eh bana iya tunawa dai amma naji mutumin dai yana ta maganganu kuma sunanki yake kira kawai dai na manta abinda yake cewa , Kiyi tunani mai kyau idan har kika tuno ni da kaina zan É—aukeki a mota na kaiki wurin Dikko kuma tsaya ki gani , wayata na fiddo na fara kiran wayar Dikko , ashe Dikko harya koma gida ya samu bana nan , Æ™in É—aukar wayar yayi na sake kiranshi tuni Dikko ya gune yana jira in dawo ya saukemin rashin mutunci. Ganin Dikko bazai É—auki wayar ba nace yawwa kin gane ki tuno idan har kikamin gamsashen bayani wallahi sai na kaiki wurin Dikko , murmushin jin daÉ—i Hafsa tayi cewa , bara in tuno muji , dafe kanta tayi tare da Æ™urawa wuri É—aya ido , tunda taji maganar zan haÉ—ata da Dikko dole nasan zatace wani abu. Bayan wani lokaci tace yawwa , ni kuma nace dana kiraki kince min kina Qerau , nayi maganar niÆ™af da hijabi nace Dikko yana jiranki a fesra ki fara tunani tun daga lokacin da kika hau napep. Hafsa tace bayan na sauka a napep na fiddo wayata na fara kiran wayar Dikko sai akacemin a kashe yake , ina tsaye a wurin ban tafi ba ina ta kiran wayar kawai naji an nannaÉ—eni ta baya , nace su waye haka ? Ina zakuje dani ? Sai wani ya mareni yace wurin ubanki zamu kaiki , na nemi a kawomin É—auki sai suka shakeni da niÆ™af suka sakani a mota , Sun kaini wani gida bansan ko ina ne ba , wani ne ya fara zuwa a kaina yana danbe dani , sunyi maganganu dai , tayi shiru , Æ™ara dafeta nayi sosai nace waccan motar kinsan ko ta waye ne ? Hafsa tace ta DK ce , nace tunda har nahau motarshi ai kinsan kusanci yakai ko ? Tacemin Eh tana kallona , nace tou duk cikar faÉ—in birnin katsina Dikko baida aminiyar daya wuce ni , idan nace yayi zaiyi idan nace ya daina zai daina ya yadda dani fiye da lissafinki , me kike so na roÆ™ar miki a wurin Dikko ? Cike da zumuÉ—i tace ni ya aureni kawai , nace Dikko ya aureki ya gama idan har kika bani labarin komai baki É“oyemin ba saina sadaki da Dikko faÉ—a ina saurarenki , saida ta sake tunani taci gaba da cewa ! Tabbas naji wani yace nine Bello aminin ubanki , kiji da kyau yadda kikamin video tsirara haka zanyi miki kema , ni na koyama ubanki iskanci amma É—an iskan ya lashemin mata a daren farko , yace na É—ana masa tarko amma É—an banzan ya tsallake , idan baki sani ba nine nayi asiri wa Babanki kuma nine na haÉ—ashi yake tarayya da ahalinshi , Kuma yace nine nayi asiri wa Babanki ya sakaki a wasan caca nine na mayar dake kidahumar Æ™arfi da yaji na sakaki kika antaya a ruÉ—un duniya , bayan ya gama magana yace ni Bello zanyi iskanci da "yar ka idan ka isa ka dawo daga duniyar mutuwa ka Æ™waci "yar ka a hannuna , Ya kira Binna daga baya kuma yadai yi maganganu sosai kuma Dadyna yana wurin , kuma mai maganar yace yayi asiri ahali É—aya sunyi gauragauraya suna iskanci badai zan iya ganewa ba domin ina cikin wani hali a dai² wannan lokacin. Sakin Hafsa nayi tare da juyawa nace wane irin hali kike ciki ? Juyowa nayi na shaÆ™e wuyan Hafsa ina cewa wane irin hali kike ciki ? Wane irin haline wannan ? Me Dadyn naki yake faÉ—a......? Me yace ? Nayi maganar cikin hayani sosai tare da cewa na rantse da Allah idan dai harni É—iyar Binna ce É—aya daga cikinsu idan ya sakeyin rayuwa mai daÉ—i ni ba É—iyar Babana bace , sakin Hafsa nayi tare da turata baya da Æ™arfin bala'e ta kusa faÉ—uwa Amisty ta riÆ™eta tana lafiya Mother , idona cike da hawaye nace dake da Hafsa dani gaba É—ayanmu ahali É—aya ne , Gaba É—ayansu babu wanda baiji faÉ—uwar gaba ba , cikin tashin hankali Amisty ta cire gilashin dake saman fuskarta tana kallona , saida na goge hawaye sannan nayi murmushi mai ciwo nace kunji wani iri ko ? To nima haka naji lokacin da aka faÉ—amin ku "yan uwana ne , nayi kuka kuma nayi baÆ™in ciki kasancewa ta a cikin gurÉ“ataccen ahali , cikin É—aga murya sosai nace tou ku sani ni É—in É—iyar Binna ce kuma nima jikar gidan su Hafsa ce dani da "yan uwana da kowa na nuna Hafsa cewa tou idan baki sani ba Kakarki itace silar roshe komai , duniya ya ruÉ—eta yasa ta kora "ya "yan kishiyarta saboda san duniya wanda basu ji basu gani ba , ni É—aya tak nake a wurin uwata kuma soyayyata a zuciyar Babana ba Æ™arama bace ba , fashewa nayi da kuka ina cewa amma shine suka kashe Babanan, me yayi musu ne ? Cikin musulmar murya na sake cewa me yayi muku ? Mu kuma me mukayi musu suka mayar damu marayun Æ™arfi da yaji ? Inda taron "yan gidanmu suke na kalla tare da nunasu nace su kuma wa'ancan me sukayi muku ne ? Me suka tsare muku ? Shine kukayi silar maida ahalina karuwai........? Cikin É—aga murya na cire gyalena na wurga saman mota ina cewa na rantse da Allah , na daki kaina , dai² zuciyata nakai ma duka cewa na rantse da soyayyar mahaifina idan nabar ubanki da kakarki sun huta Hafsa kice ni ba MARYAM ALIYU MUHAMMAD BINNA nake ba , ni ba É—iyar BINNA bace ba. Cikin tashin hankali Hafsa ta rugo da gudu ta riÆ™eni tana cewa Uwar É—aki me yayi zafi haka ? Ki goge Æ™udirin É—aukar fansa a zuciyarki , cikin hayagaga nace ke ji nan kije ki tambayi wannan ruÉ“aɓɓiyar tsohuwar meye dalilin da yasa ta kora Binna da É—an uwanshi daga cikin gidan ubansu , murmushi nayi mai kyau ina kallon Hafsa cikin tsananin É“acin rai nace to ki sani nice na shirya komai ta yadda aka saceki akaje akayi wasan danbe dake , nina shirya komai kaidina da sharrina yafi alkairi na yawa , idan har kina so na goge babanki daga siraÉ—in É—aukar fansa na baki daga yanzu zuwa gobe da safe kije wurin kakarki ki tambayota dalilinta na kora iyayena daga cikisu kizo kuma ki faÉ—amin idan kuwa ba haka ba kema zaki zama marainiya kamar yadda mu "ya "yan Binna muka zama marayu , ina faÉ—in haka na wuce na shiga mota nabar wurin cikin Æ™unar rai..... Daga Hafsa har Amisty sun gagara gane abinda Sultana ke nufi saboda toshewar tunani , Amisty tace taya ma zamu zama ahalinta ne wai ? Hafsa kuma tace kinji wata sabuwar barazana wai itace tasa aka saceni akayi danbe dani bayan babu abinda ta sani nice fa na bata labari yanzu bata san komai ba , tana ganin dan na bata labari zatayi amfani da wannan damar ta tayar min da hankali , can ita ta sani da ita dasu wannan ba damuwa na bane ba , Ina fita bakin titi wuri na samu nayi parking a gefen titi na fara kiran wayar Dady da wayar da Dikko ya bani ba tashi wacce ya bani ba , babu É“ata lokaci ya É—auka , cikin wata murya daban nace bawan Allah sannu Allah ya Æ™etare "yar ka daga hannun azzalimai , ai dama nace duk yadda za'ayi saina samu number ka na faÉ—a maka gadar zaren da ake gina maka na Æ™arasa maganar ina fashewa da kuka , Dady yace wace ce ke ? Cikin kuka nace masoyiyar ka ce , wata ce take neman ganin bayan ka shine ni kuma zan tona mata asiri , dani da ita duk a bariki muka haÉ—u Æ™awata ce kuma itama karuwa ce ana ce mata Sultana ko ka santa ? Murmushi Dady yayi yana cewa tana ina ne ? Tana É“oye a halin yanzu domin tana nan tana nemanka ta kashe ka shine na sace numberka daga cikin wayarta dan in faÉ—a maka cewa ka ankare dai dan yarinya bata sanka da yawa , cikin rashin lissafi kawai Dady yace ai har yanzu Binna baida É—iyar da zata ga bayana ke wace ce ? Nace zan bayyana amma sai Æ™ura ya lafa kuma karka faÉ—awa kowa domin da wani abokinka ta haÉ—a kai suke san ganin bayanka , Dady yace waye abokin nawa ? Nace bansan sunanshi ba saina siffanta masa kamanin Bello na É—ora da cewa wata rana kayi ma Sultana waya zaku haÉ—u a fesra hotel ita kuma ta kirashi ta faÉ—a mishi shine shi kuma ya bugama "yarka waya yace su haÉ—u a wurin dan yana jin haushinka sosai shine yasa yakai "yar ka sukayi danbe da ita kuma kaima yaso sai kayi danbe kaga "yar kace , wata irin ashariya Dady ya dandanÆ™ara cikin jin haushi yace ni Bello zai cuta ? Amanata zaici ? Tabbas biri yayi kama da mutum domin idan ban manta ba ita Sultana tace min wai na É—an É“oye mota ta daga ciki dan wani ne zai sauketa , wato tayi haka ne dan kar Hafsa tazo taga mota ta ne , amma a cikinsu waye ya gayyato Hafsa , tsakanin Sultana da Bello........? Bello ne domin shine ya shirya komai yana jin haushinka fiye da yadda baka tunani , amma Alhaji ina ganin shawara É—aya me zai hana kawai kasa a kashe Sultana kafin ita taga bayan ka , Dady yace haka muke ta Æ™oÆ™ari mun faÉ—awa bokanmu amma yace sai ta daina sallah kaÉ—ai zata iya mutuwa , shin ko zaki iya dakatar mana ita daga sallah ? Wannan ba abu mai wahala bane kauda ita daga duniya ni kaina idan ka bani izini zan iya shafe maka labarinta daga duniya guba kawai zan zuba mata a abinci taci ta mutu amma sai ka farayin wani abu akan Bello , Dady yace bari in fita daga Office sai muyi magana , godiya nayi masa tare da kashe wayata , bayan na gama na cire layin da Dikko ya siyamin na ciro layin da Dady ya bani na saka a cikin wayar da Dikko ya bani na fara kiran wayar Bello da layin da Dady ya bani , wato number da ake kirana ana cewa za'a kasheni , dan ina so nayi recording ita wayar da Dady ya bani Æ™arama ce. Tana shiga ya É—auka sai yayi shiru dan abinda na fuskanta number da yake kiran nawa kila daban yasai layin , nace ka gudu daga inda kake ni ina san tseratar maka da rayuwar ka ne , cikin muryar shi dana sanshi da ita yace wace ce ke ? Sanin ko wace ce ni ba shine ba ina san tseratar da rayuwarka ne domin a halin yanzu suna san ganin bayanka , su waye ? Kamanun Dady na faÉ—a nace shine yake san cin amanarka , kun haÉ—a kai akan zaku kashe wata yarinya amma shine naji yana cewa sai ya kashe ka , dariya Bello yayi ni kuma na dannan record bayan nayi shiru shima cikin rashin lissafi yace wannan shine Æ™udirna da ko wane wata da ko wane sati ko wane yini da ko wace awa kowace daÆ™iÆ™a saÆ™o da lungu rana da dare neman sa'ar mutuwarsa nake , saina kashe shi. Yana faÉ—in haka na tsine kiran tare da kashe wayar gaba É—aya na nufi goruba road , zuciyar Dady tana É—auke da gudirin ganin bayan Bello , danshi a ganinshi idan ya kashe Sultana sai ya kashe Bello sune damuwarshi kuma sune suka san komai , idan ya kashe su gaba É—aya babu wata sauran barazana a dukiyarshi , yayin da Bello shima yake Æ™udirin ganin bayan Dady zaisa Dady ya kawo kuÉ—in da zai kashe Sultana yana bashi kuÉ—in zai burma ma Dady wuÆ™a a ciki ya mutu shi kuma saiya É—auki kuÉ—in yaje ya kashe Sultana shikenan ya rufe wannan matsala.... Tunda na shiga gidan wani irin kallo Dikko kemin fuskar nan a haÉ—e yana zaune saman bayan motar abokinshi , su Ashiru suna tsaye kusa dashi , jikina yana kyarma nayi parking na fito da sauri na nufi wurinshi , abokinshi na gaida sannan na matsa kusa dashi ina bashi makullin motar , bai ko kalli inda nake ba dan haka na ajiye makullin kusa dashi na koma gefe nima na tsaya kamar yadda naga kowa yayi , Hmmm yayi tare da Æ™uramin idanuwa yana kallona cikin É“acin rai , yakai kusan minti 3 yana kallona kuma ko Æ™yabtawa bayayi dole na shiga taitayina jikina ya fara tsimama da Æ™yarma tuni na sauke kaina Æ™asa dan kallo ya firgitani , bayan wani lokaci na sake É—agowa har yanzu ni yake kallo , da sauri na sake sauke kaina banma yi gigin sake kallon inda yake ba dan bana iya haÉ—a fuska dashi , tafiya na farayi dan komawa bayanshi ya daina ganina ta gabanshi saboda banajin daÉ—in kallon , Robar ruwa ya É—auka a gefenshi da magani yace zo ki ansa , ban koma ta gabanshi ba na tsaya daga bayanshi na miÆ™a hannuna na ansa , robar ruwan ya bani maganin kuma É“allomin yayi ya miÆ™amin , ansa nayi nasha bayan na gama na maida mishi robar da sauran ruwan dana rage , ansa yayi ya maida ita a inda ya É—auka yace tafi Ashiru ya maidake gida , kwantar da kaina nayi saman motar nace ngode , baiyi magana ba Ashiru ya É—auki makullin yace muje , Bin bayanshi nayi ya buÉ—emin gidan baya na zauna ya rufe ya zagaya ya shiga mazaunin matuÆ™i yaja muka fita daga gidan , tunda muka fita Ashiru kemin nasiha yana cewa wallahi yau Allah ya tsareki irin dukan da yaso yayi miki Allah kaÉ—ai yayi iyaka dashi haÆ™uri mukayi ta bashi kafin ki dawo , dan Umar ya kirashi waya yace ya ganki Qerau , mai gida yace ya barki goruba saida ya turo mishi hotunanki sheda ya gani ya yadda kuma ya dawo bai sameki ba , lokacin da kike kiranshi waya tou lokacin ya hau muna ta Æ™oÆ™oarin saukeshi , wai kema ranki ya daÉ—e dole sai kin fitar wai ? Murmushi nayi amma banyi magana ba , har muka iso gida nasiha Ashiru yakemin , fita nayi tare dayi masa godiya kawai na wuce ciki.... Wasu irin motoci ne parke a harabar gidanmu masu kyau da tsada , kila É—an uwan Inna ne ya dawo , tunda na tunkaro hanyar da zai sadani da palon naji maganar shi yana cewa Æ™addara babu wanda ya gagara yahau , ni banga abin Æ™in wannan yarinya ba , matar É—azu take cewa wallahi nidai jinina idan dai ni na haifeshi bazai auri yarinyar nan ba , idan kuwa ba uwarshi bace ni tou yaje ya aureta nayi bare duniya dashi ko lahira kada Allah ya haÉ—ani dashi , yarinya karuwa kowa yasan karuwace a garin nan gata É“arauniya kuma daÆ™iÆ™iya kidahuma gata bata fito daga tsatso mai kyau ba , haba duk iyayen mutunci sun haÉ—a É—iyansu aure da ita ? ÆŠan uwan Inna yace tunda duk kowa ya hana É—anshi ya aureta ni zan bada ita , cikin hassada tace ai kasan É—an tsiya bai gaji arziÆ™i ba kana tunanin ka haÉ—a ta da ko driver n ka ko mai gadinka ai Æ™arshe watsa maka Æ™asa zatayi a ido tace bata sansa kaga kuwa ai ba haka kaso ba , ni ba cikin su zan bata ba , Sultan É—ana zan haÉ—asu aure a cikin satin biyu masu zuwa , Sultan kowa ya faÉ—a É—anka mai mutunci da daraja shi zaka aurawa karuwa ? Gaba É—aya palon ya gaurare da hayani har bakajin abinda wani yake cewa , Hawaye naji ya É—igomin daga cikin idanuwa na , wayyo Allahna , kila sunyi tunanin zai haÉ—ani da mai gadinshi ko driver ko wani dai mara galihu , É“arauniya , karuwa , daÆ™iÆ™iya , kidahuma ban fito a tsatso mai kyau ba , yace yaji kuma ya gani É—anshi zai aureni , ya zanyi da Dikko ? Idan har kuma ban amince da maganar É—an uwan Inna ba ance dama zan watsa mishi Æ™asa a idanuwa saboda ban gaji arziÆ™i ba ni É—iyar tsiya ce , jinjina soyayyar Dikko nayi a zuciyata gaskiya Dikko yana min soyayya mai girma , a bayyane nace tabbas haÆ™uri zanyi dakai kodan in nunawa É—an uwar Inna na fito daga ahalin masu mutunci zanyi haÆ™uri da soyayyar Dikko in anshi Sultan ko baimin ba , tou tayama zan iya rabuwa da Dikkon wai ? Tun ma farko kenan wayyo Allahna...... Ji nayi gidan yana juyamin yayin da zuciyata kece cewa *DIKKO KO SULTAN...?* cikinsu wa zan zaÉ“a......?
PLS CLICK ON ADS