Breaking News

KWARATA 78

🅿 ------ 76

         Ina Æ™oÆ™arin ajiye wayata kiran Dikko ya shigo , fashe wa nayi da kuka naÆ™i É—aukar wayar harya tsinke wani kiran ya sake shigowa ban É—auka ba sai kuka nake mai tada hankali , wayata na yada na tashi da gudu nabi Inna É—akin mijinta dawowar shi
kenan yana labarta mata yadda ɗaurin aure ya kasance , wai kuma ana gama la'asar za'a ɗauki amarya ! Ina zuwa na rungumeta tare da ƙara ɓarkewa da wani irin kuka mai kama zuciya , da tausayi ta ɗagoni daga jikinta itama hawayen ne kwance a idanuwanta amma bai zubo ba , da yanayin ko oho tace wai meye haka ? Bana san iskanci fa , shi kuma kukan na mene ne ?

      Inna na kirata tare da kallonta ina shashshekar kuka na kasa magana , murmushin Æ™arfin hali Inna tayi ta jani muka fita É—akin muka koma É—akin ta , wata Æ™awarta ce ta miÆ™omin wayata tace ana kiranki kuma har yanzu Dikko bai daina kirana ba , ina ansar wayar na kasheta gaba É—aya...........!

Inna da Æ™awayenta kuwa nasiha sukemin wallahi hankalina baya wurinsu kwata² banajin su kuma bana iya tuna abinda suka faÉ—amin har suka Æ™ari surutunsu suka gama a , a ciki bana iya tunawa , bayan an gama nasiha na tashi nayi sallah la'asar kuma har nayi sallah na gama hawaye ke ratata daga cikin kwarin idanuwana , ina gama sallah aka fara shiryani dan kaini É—akin mijina.

     Babu wani daga É“angaren ango daya zo bikon amarya , duk maganar Inna batayi tsegumi ba ita burinta kawai akaini ta huta dan a ganinta aurena shine natsuwa a gareta dan tasan idan ta tafi ta barni yawo zanci gaba dayi tunda Allah ya kawo mai kwasheni sauka lafiya....

      Babu abokin ango ko É—aya duk motocin Dikko ne akayi amfani dasu wurin kai mutane gidan amarya , ni kuma a motar mijin Inna aka É—aukeni dashi da É—an uwan Inna sune suka kaini har gidan Dikko da kansu......

       Da farin ciki masoyana suka shiga gidan tare da dabar su Amisty domin sun riga amarya isowa sai aka shiga a tare kowa dai da abinda yake faÉ—a irin dai abun nan namu na mata yadda mukeyi idan ankai amarya kun dai gane irin abun ai , Jiddah kuwa ta murza wani irin Æ™aton wanka na tashin hankali kamar zata tashi duniya dan haÉ—uwa kai Jiddah "yar gayun bala'e ce kanta yana hayaÆ™in rashin kunya , wata irin guÉ—a ta rangaÉ—a ayyuri yuriiii........ Ƙawayenta suka ansa da barka da zuwa CACA ga caca ga tawagar karuwanta a baya fatan kunyo mana tsarabar kwalaben giya a cikin jikkunanku dan kunsan ba'a shiga kasuwa saida kuÉ—in siyayya amfani giya kenan sai ansha akejin muradin mace , giya mata caca sana'ar uban wata Æ™awata ne , hehehe ram aka kashe kundai san iskancinmu na mata yadda yake.....

    Yayyen Dikko dai turawa ne sun huta tunda banajin abinda suke cewa kunsan ajiboters basu iya faÉ—a ba haka kuma basu iya hayani ba daga zaune dai suke ta watso nasu kalaman cikin harshen turanci , kuma su Æ™awayen Inna babu wanda yayi musu magana , Mardiyya ce naji tana cewa gashi nan Aunty zai shigo , cikin yayun Dikko ne naji wata ta turance abinda yasa na fahimta naji Mardiyya tace Dikko ne , kila ta tambayi Mardiyya waye ne tace shine , kowa dake palon yayi tsitt , murmushi nayi a zuciyata tare da cewa sannu da zuwa jarumina , ban ganshi ba amma na hasko yadda zai fito daga mota ,

     Zaiyi parking cikin É“acin rai , sai ya fito daga mota da yanayin shagwaÉ“a zai tunkaro palon cikin jarumta zaiyi mazurai da kyawawan idanuwanshi idan ya shigo , daddaÉ—ar muryarsa zata bayyana yanzu , sallamarshi naji yayin da ake Æ™oÆ™arin shiga dani hanyar da zata sadamu da inda aka bani mazauni da "yan uwanshi ya fara gaisawa sannan ya kira Jiddah suka wuce ciki.

     Æ˜arshen É—aki aka kaini wato bedroom saman tsadajjen gadona aka ajiyeni a gefen gado , nasiha dai aka Æ™ara yimin an nunamin matsayin haÆ™uri biyayyar aure kauda ido akan Æ™aramin abu danne zuciya yayin fushi , ba abun duniya baya duk girmanshi tsabta naga yadda abiyar zamana takeyi inyi Æ™oÆ™ari in wuceta a gayu , babu wanda ya zauna saboda yanayin hararar da Æ™awayen Jiddah ke watsoma "yan kawo amarya abinda yasa ma basuyi yunÆ™urin yin wani abu ba dan Dikko yana nan , shima Umar ne ya faÉ—a masa za'a tashi bama²n masifa a gidanshi shi yasa ya taho , duk wani abu da za'ayi a wurin walima idan Allah ya kaimu gobe Inna ta Æ™anÆ™are da dangin miji , tayi gara na fita kunya kuma duk Dikko ne yayi dan ya siyamin mutunci a wurin ahalinshi....

        Amisty taso tayi magana dan na lura da bakinta amma Æ™awayen Inna suka ce kowa yazo a tafi yanzu , amma tacemin akwai dawowa , inaji ina gani suka tafi suka barni , Oh saini É—aya a É—akina kamar mayya babu Æ™awa ko É—aya babu wasu "yan uwa da zasu kwana a gidana , jakata na jawo na fiddo wayata na kunna bayan ta gama kunnuwa na kira Inna , amma bata É—auka ba , 

       "Yan palo kuwa kowa cikinsa É—ure da iskanci a Æ™agare suke Dikko ya fita su caccakeni san ransu amma yaÆ™i fita har aka kira magrib , suna tunanin zai tafi masallaci a gida yayi sallah , isha'e ma haka , Yayyen shi ganin bashi da niyar fita sukayi mishi sallama suka wuce , godiya yayi musu tare da cewa ku huta gajiya , amma sun É—auki gudirin zasu dawo idan Dikko baya nan , Sultana ta samu É—agin Æ™afa na yau basa so suyi rashin mutunci Dikko yana nan idan ya birkice musu gano dai²nshi sai Allah.

      Misalin 9pm ya kira Jiddah É—akinshi ya faÉ—a mata cewa idan Allah ya kaimu gobe rai da lafiya duk wata Æ™awarta data san tazo gidan nan to ta tattara ta kama gabanta har Mardiyya baisan ganin kowa idan kuwa ba haka ba za'a samu matsala , amma sai Jiddah tace Æ™awaye na zasu tafi amma fa Mardiyya babu inda zataje wallahi tunda tuni Momy ta gama magana idan kuma dan kayi aure zaka tona min asiri saika haÉ—a hada ni ka koremu gaba É—aya....

     Cikin É“acin rai Dikko yace Mardiyya ta tafi daga gidana Jiddah , wallahi babu gidan ubanda zataje , Mardiyya ta barmin gidana gobe kafin raina ya É“aci , wallahi ba zataje ko ina ba idan saboda kayi amarya ne sai haÉ—a hadani ka sakeni kuma kake maganar ta bar maka gida ai bani nace ta zauna ba Momy tace saboda haka ka bari sai ta dawo , tana faÉ—in haka tayi gaba abunta , shima tashi yayi ya nufi É—akin amarya Sultana...

     Da É“acin rai ya tunkari É—akin Sultana yanajin tuÆ™uÆ™in maganar Jiddah da tace babu gidan ubanda Mardiyya zataje zaici uban yarinyar nan amma sai zuwa gaba dan yanzu duk idon jama'a akanshi yake yana iya mata wani abu ace daga yayi aure ya fara cusa mata damuwa , yana da cikin Jiddah duk ranar daya tashi haifeta zai wulaÆ™anta mata rayuwa yadda mai tunani baya zato, ina zaune a inda nayi sallah har yanzu ban tashi ba ina ta kiran wayar Inna ba'a É—auka , babu ko sallama ya shigo ke An mata ni zakiÆ™i É—aukar ma waya ne ? Dake kin É—aukeni sakarai ma daga baya kika kashe wayar wai me kika maidani yana maganar yana shigowa cikin É—akin , kai tsaye nace mahaukaci , kalmar hauka ya fita daga bakinki dan jiya ba yau bace doki , dokina ya Æ™arasa maganar yana É—aukata yaci gaba da cewa do ki , da iskanci yake faÉ—ar do..... Sai yace ki , yana yin irin yadda akeyi idan an hau doki bari ki fara jin nauhi na sai ki fara kiyayata tun kafin mu fara wasan danbe ,

     Dikko bana so , a , a ya maÆ™ale Æ™afaÉ—ar shi irin yadda Æ™ananan yara keyin Æ™iwya yayi maganar a shagwaÉ“e yana yin wani É—an kukan shagwaÉ“a mai sa mutum yaji yana lilo tsakanin sama da Æ™asa , cikina naji yana halbawa jikina yanamin wani yami² a dai² lokacin daya saukeni saman gado yana min wani irin munafiki kallo mai nuni da zakici gidanku sannan ya sake cewa do ki yayi min kyakkyawan murmushin shi mai fiddo mishi da ai nahin kyawun shi Æ™uramin ido yayi sannan yace ai dokina ne ke ko An matana ? Rufe idona nayi cikin jin kunya nayi murmushi kaÉ—an!

    Ina sanki , idona a rufe nace Dikko dan Allah kada kaimin komai , ke meye nace ? Cewa kayi kana so na , ke kuma meye kike faÉ—a ? Cewa fa nayi kawai ina sanki , to idan na faÉ—a nima bazakamin wani abu ba ? Naga alama dai idan banyi wani abu ba bazakiji daÉ—i ba dan na lura kina tsammani wani abu daga gareni , buÉ—e idona nayi tare da cewa , a , a , ido É—aya ya kashe tare da É—agamin gira yace sumbata É—aya tak , ai nasan bazai tsaya a É—ayan bane , durÆ™usawa yayi a saman guyawunshi ya dafa hannuwanshi gefe da gefe ina tsakiya kallona yayi sannan yace kamar ya ? Cewa nayi nasan bazai tsaya a É—ayan bane ba , murmushi yayi tare da kwanciya saman jikina a gajiye buÉ—e bakinsa yayi kaÉ—an da ajiyar zuciya mara sauti sannan yace Oh to kenan kin yadda da sumbatar ashe ? To amma nasan bazaka tsaya a É—ayan ba , da hannunwanshi biyu ya riÆ™e kaina cikin kwantattar murya ya É—ora bakinsa a saman leÉ“una na yace É—aya tak ya faÉ—a da wata irin murya mai tayar da tsikar jiki , cikin mutuwar jiki nace amma dai karya wuce É—aya , murmushi Dikko yayi tare dayin wata irin sukuwa a kaina cikin sigar mugunta kamar yadda yace sannan ya É—agani yana cewa tausayinki nakeyi An mata nasan baki iya É—aukar Dikko wahala zan baki "yar yarinya ta bara dai inzo muyi bacci kinji ko , yana faÉ—in haka ya fita da tafiyarshi ta sakakkin "ya "ya ,

     Ajiyar zuciya na sauke tare da lumshe idanuwana ba haka naso wasan ya Æ™are ba , me ma Dikko yake nufi yana nufin ido zai sakamin saboda nayi Æ™arama kai kuji mugu fa , hmmm lallai Dikko ba baÆ™on mace bane ba , amma maÆ™etacin mace ne , murmushi nayi cikin yanayin jin kunya kamar yana nan na rufe fuskata.

      Shiru² Dikko zai dawo babu shi ba labarinshi , tsoki nayi tare da gyara kwanciyata , tun ina tunanin Dikko zai dawo harna fitar da rai yana wurin Jiddah a can ya sauke damuwarshi yayi baccinshi ya manta dani , haka na haÆ™ura nayi bacci da tunanin Dikko...

   Yauma nayi mafarki da mutumin nan kuma ya faÉ—amin ya Æ™waÆ™wale gobe saura ni tunda na shiga sahun ma'aurata , a firgice na farka tare da kwarara wani irin firgitaccen ihu wanda ya karaÉ—e kaf girman gidan gaba É—aya duk mahaluÆ™in dake gidan babu wanda baiji ihuna ba , ina buÉ—e idona na nufo palo da gudu ban tsaya ko ina ba sai jikin firij na buÉ—e na É—auka ruwa saboda wata irin Æ™ishirwa da nakeji kamar zan mutu , saida na shanye roba É—aya ta ruwa , a wahalce na dawo da baya na zauna saman kujera ina goge zufa...

      Jiddah ce ta fito sanye cikin wasu irin kafirawan kayan bacci idonta da yanayin bacci tace uban waye nan yake mana kuka ? Kallo É—aya nayi mata daga nesa na fahimci fitina ne ya fiddota kuma uwarta zanci yadda nake haÆ™e da ita saboda kirana da tayi da caca , ubanki ne yake kuka na bata ansa a dai² lokacin da Dikko ya dafa Æ™arfen bene daga sama sboda mu dukanmu a yanzu muna Æ™asa kowa ta sauko , ni abinda yasa na fito palon Æ™asa nasan bazan samu ruwa a palo na ba shi yasa na gangaro na Æ™asa nasan zan samu , ita kuma Jiddah masifa ya fito da ita ni kuma yau zan sauke mata duk wata tsutsar iskancin dake cizar mata kwalwa , An mata ya akayi ne ? Dikko ya tambaya , ruwa nasha na bashi ansa ba tare dana kalli inda yake ba , Jiddah kuma tace Caca ni kike zagi ? Sai in takaita miki rayuwa na illahta banza ba abinda za'ayi , Dikko ne yace kinsha ruwan ne ? Ey nasha , tashi kije ki kwanta tou , 

       Babu gardama na miÆ™e zan tafi Jiddah ta riÆ™oni ta baya ta fara zagina tana cewa ke "yar marasa tarbiya babana bazai zagu a bakinki ba danni Babana bai sakani a caca ba , shi Babana yasan darajar matansa yasan na "ya "yansa kaf zuri'armu bamu da "yan iska banza ahalin kwarata , Dikko ne yace An mata wuce kije ki kwanta kinji , tou na bashi ansa tare da Æ™wacewa Jiddah ta sake riÆ™oni taci gaba da cewa...

     Kuma ni babu wanda ya siye gidan hayarmu ya mayar da gidan kiwon dawakai karuwar banza karuwar wofi , murmushin takaici Dikko yayi tare da cewa An mata taho , Æ™yale Jiddah nayi na tafi ita kuma taci gaba da cewa Æ™aryar banza Æ™aryar wofi ba ance ke wata shegiya bace ba da kin tsaya dana ciccire miki gashin kai , Dikko yace gashin kanta kike baÆ™in ciki dashi ? Dan a lokacin Sultana ta shiga É—aki bata san wainar da suke toyawa ba , yaci gaba da cewa mace kenan An mata ta burgeta ina ga maza kuma kenan ? Wannan shine zaÉ“i na farko dana fara cankowa a rayuwata Æ™atuwar banza da Æ™anÆ™anuwar yarinya ta fiki tunani , yana faÉ—in haka yabi bayan Sultana....

       Ai kaine Æ™aton banza ko kunya bakaji kaje ka auro wannan "yar magen yarinyar idan ka isa kaje ka auromin min cikakkiyar mace wacce zata fito na fito itace kishiyata Dikko da zai shiga É—akin Sultana yaba Jiddah ansa cewa wannan ma ta isheki yana faÉ—in haka ya shige , ita kuma taci gaba da cewa wannan yarinyar ni wallahi ba kishiyata bace ba "yar aiki ce ka kawomin kuma tayimin iskanci saina bata kashin bala'e , Æ™awayenta suka fito suka jata suka koma ciki da ita suka ci gaba dayi mata huÉ—ubar shaiÉ—an!

       An mata kukan me kike a tsakar daren nan ? Ba komai na faÉ—a cikin É“acin rai , kusa dani ya zauna ya riÆ™oni na kwace kaina tare da matsawa daga kusa dashi dan haushin sa nakeji baizo ya kwana dani ba , kuma ko "yar kazar da ake bawa amare ni bai kawomin ba , Æ™ara matsowa Dikko yayi zai taÉ“ani nace da Allah ka Æ™yaleni , tou na Æ™yaleki amma kiyi haÆ™uri dan ma an sakaki a caca to miye ? Shi a tunaninshi inayin fushi ne saboda maganganun Jiddah tou inajin ciwonsu amma nafi jin haushin shi a yanzu , 

        Gyara bakina nayi banyi magana ba , cire takalmin Æ™afarshi yayi suba silifas ba kuma ba soso bane ba amma dai zubin slifas garesu , kwanciya yayi saman gadon yace tou taho ki faÉ—amin , yi nayi kamar banji ba , bai sake magana ba ya gyara kwanciyar shi yaci gaba da baccinshi hannunshi a saman cikinshi inajin har yanzu cikinsa bai daina ciwo ba , can nesa dashi na kwanta ina kallonshi ,

       Haba Jiddah ina wayewarki ? Ina barikinki ? Ina feÆ™ewarki ? Maza fa idan sukayi sabon auren kansu rawa yakeyi ya kasa tsayawa wuri É—aya ki fita sha'aninshi da matarshi ba jibi zai tafi ya barku ba ? Jiddah tace Eh to ki bari idan baya nan ki riÆ™a ci mata uwa la'ada waje idan gaban idonshi ne saiki riÆ™a tattalinta kina nuna mata soyayya ko Æ™ararki takai masa zaice bata san zaman lafiya , kibi sannu ki zuge mata rayuwar uwa kamar iccen zogala karki sake ki barta ta huta idan azaba tayi mata yawa ita da kanta zata gudu , salon mugunta sanka² suka koyawa Jiddah....

     Kiran sallah asuba ya tashi Dikko daga bacci ni har lokkacin banyi bacci ba saboda tsoro , da sauri na juya mishi baya na daina kallonshi , sauka yayi daga saman gadon ba tare da yayi magana ba ya fita daga É—akin....

        Cike da tausayin Sultana ya koma É—aki shidai yana tausayinta gata "yar Æ™ararrama shi tayi mishi yarinya ji yake idan yayi jijjiga akanta kamar zataji ciwo , domin shi dai buÆ™atarshi tana da girma An mata bata iyawa dashi wancan ma da yayi mata yana nadama kuma har yanzu bai daina ba , shidai kawai ya aureta ne dan ya natsar da ita wuri É—aya tunda kullum yana tare da ita , na biyu kuma ya aureta ne dan girmanshi daya sake mata yasan duk lokacin data ganshi zata riÆ™a hango abunda ya shiga tsakaninsu , tou waishi tayama zai fara hayema An mata gata duk ta rame ta zama wata "yar Æ™arama shidai an cuceshi wallahi wannan ai É—aukar alhaki ne , É—an gajeren tsoki yayi sannan yace in taÉ“ota kuma ta taramin mutane ma a gidan nan dana fita kowa yasan abinda nayi , ummm abundai ba wani sirri....

      Dikko na fita masallaci Jiddah da zugar Æ™awayenta suka shigo É—akina hada Mardiyya , a saman abin sallah suka sameni tsaye zan kabbara sallah , Jiddah ce ta kama hijabina daga wuya ta yageta har Æ™asa ta wurgar da tsumman ta cire kallabin kaina tana taÉ“a gashina , bayan ta tabbatar ban jiÆ™ashi ba tace Allah ya rufa miki asiri da na rantse da girman Allah yau saina safke miki gashin kai banza É—iyar É—an caca tayi baya , Mardiyya ta matso tace ni nan da kika ganni nafi haÉ—arin jirgin sama kyan gani , ni haÉ—arina girma ne dashi domin idan nabi ta rayuwar mutum na fita tou fa lallai ya gama rayuwa har abadan duniya , na shigo gidan nan da niyar tarwatsawa ai kin tuna labarin dana baki a mota ko ? Daga haka bata sake cewa komai ba , Æ™awayen Jiddah suka ci gaba da zuwa gabana É—aya bayan É—aya wasu su shafa fuskata wasu kuma su shafa gashin kaina , wata ma cewa tayi wannan Æ™ugun duk ke É—aya ? "Yar yarinya dake da wannan babbar halitta ina kuma ga ni'imar aure ta tsargaki lallai Jiddah sai kinyi da gaske idan kuwa ba haka ba saidai tashin zance , haka dai sukayi ta daÆ™una ni yayin da wasu suka riÆ™e Æ™uguna suna jinjinawa , wasu kuma suna kallon gaban rigata dole Dikko ke birkicewa koni na samu wannan ai na gama da ko wace irin mace , dariya sukayi gaba É—ayansu banda Jiddah da Mardiyya ,

     A Æ™awayen Jiddah mutum 3 ya rungumeni ta Æ™arshen itace ta warware gashin kaina ta rungumeni ta baya ta umarci wata cewa tayi mana hoto , É—aukar hoton akayi da Æ™arfi ta juyo dani ta sake rungumeni tace a É—auka , sake É—auka sukayi ana gama hoton tace ina sanki , murmushi nayi tare da kallonta nace ai tun baki faÉ—a ba na sani , gaba É—ayanku zan iya fitar da fetir zan kuma iya fitar da kalanzir a cikinku ,

       Ku baÆ™in mata ne kuma baÆ™ine a harkar lesbian Æ™ananan "yan iska , ke Mardiyya ke zaki basu labarin Sultana duk wacce tasan ta rungumeni a cikinku saina É—auko mata hoton uwarta tsirara , ita Mardiyya furtawa kawai tayi ni na cika mata kalmarta ta hanyar É—auko ubanta a cikin yanayi mafi muni a rayuwa , ke Jiddah kike ko wace ce ? Ni nan da kika ganni iskanci ne É—ore a cikin cikina da zaran kin latso wurin Æ™aryarki ya Æ™are ki kiyayi haÉ—uwarki dani , me kike tunani ne ? Tou idan baki sani ba a daren jiya Dikko maimaicin dahuwar dambu yayi min ko an faÉ—a miki ni Æ™azamiyar mace ce mai kwana da janaba a jikinta ? Anyi an kuma an Æ™ara an Æ™ara Æ™arawa kuje waje ku jirani kafiran banza da bakwa kallon alÆ™ibla , tsoki nayi tare da naÉ—e gashin kaina na nufi hanyar toilet ,

       Dariya Jiddah tayi tare da cewa burgar banza yo me yayi dake a daren jiya bayan tare ya kwana dani ? Ihun ki yasa ya fito banza duk abinda ya shiga tsakaninta da Dikko a jiya da magiyar da yayi mata dan da farko bata yadda ba haka tayi ta tonawa Dikko asari abindai bai kamata ba , jin kukan motarshi yasa suka fita daga É—akina Jiddah naci gaba da basu labari suna dariya ,

        Jakunan banza duk saina ci uwarsu in Allah ya yadda wallahi naji ciwon yadda Jiddah ta buÉ—e sirrin Dikko abun baimin daÉ—i ba amma zai dawo ya sameni saiya faÉ—amin abinda yasa ya aureni , wayata naje na É—auka na kira Inna yanzu ma bata É—auka ba ,

      Wannan tafiyar ma dubu É—ari biyar Jiddah ta bawa Al ' Ameen bayan ta cika masa mota taf da mai ya nufi zaria , zuciyarshi na saÆ™a Æ™eta iri² , su kuma Æ™awayen Jiddah shatar mota sukayi bayan sun tabbatar wa Jiddah zasu dawo sati na gaba...!

     Har yanzu ban daina kiran wayar Inna ba daga Æ™arshe ma kashe wayarta tayi , tashi nayi na koma saman gado na kwanta ina kwanciya wayar Amisty tana shigowa , É—auka nayi bayan mun gaisa take cemin Nana ta rasu , Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un Amisty wace Nanar na tambaya idona cike hawaye , Amisty tace Nana wacce kika sani ? Me ya sameta ne ? Wallahi lafiyarta qalau tayi mana bankwana da dare ta fita asubar nan aka tsince gawarta an yadar da ita a bakin bola bayan an kwakwale mata idanuwa kuma an cire wasu sassa na jikinta babu nisa da wata maÆ™ociyarmu itama haka aka cire idonta aka yadar da ita a saman bola bamu san abinda yake jawo hakan ba , wani irin ihu na kwarara tare da yada wayata Æ™asa ina cewa na shiga 3 shi kenan sai ni yau zan mutu wayyo na bani na lalace shikenan ashe bazanyi tsawon kwana ba ,

      A wannan yanayin Dikko ya shigo ya sameni , tambayana yayi abinda yake faruwa , kai tsaye na kwashe kaf na faÉ—a masa amma sai yacemin wai sheÉ—an ne yake zuwamin a bacci , haka ya lallasheni bayan ya faÉ—amin cewa shima da haka yakeyin irin nawa ko rashin lafiya ko wani zaiji damuwa duk abinda zai faru da wani a gidansu ko waye zai gani a bacci idan kuma ya tashi abin zai zama da gaske , wannan karki wani damu sheÉ—anu ne kuma zai daina , kallonshi nayi sosai sannan nace sheÉ—anu wane iri ? Aljannu mana , cikin tashin hankali nace wane irin aljannu kuma nayi maganar cikin mutuwar jiki na tsorata , cikin hayagaga yace ke da Allah ban sani ba ,

     Nima cikin hayaniyar nace kar Allah yasa ka sani kuma ya toshe ilimin sanin naka , murmushi yayi tare da cewa tayi bakan damiyar nata saina kaiki goruba anjima naci Æ™aniyarki "yar rashin kunya , sai kaje goruba zakaci me yasa anan baza kaci ba , anan ? A , a , ni bana taÉ“a ki a gidan nan ki É“arewa mutane baki kiyi ta musu ihu saina kaiki can zan rufe Æ™ofa in baki wahala sannan na dawo dake , idan ka tashi karka dawo dani da raina ka kashe ni , babu wanda ya taÉ“a mutuwa kuma a kanki baza a fara ba amma zaki ci gidanku Æ™aramar yarinya mai bakin tsiwa , badai kinci kaza ba ? Hmmm saina kulle bakin rashin kunya...

      Sai kazo ka kulle , hmmm bakina waye ya isa ya rufemin tunda ba mutum ya bani abuna ba , juyawa Dikko yayi ya fita daga É—akin bai sake magana ba , wayata dana faÉ—ar Æ™asa na É—auka tare da cewa Allah ya jiÆ™anki Nana ke kuma taki Æ™arshen haka yazo Allah na roÆ™eka ka taimakemu muyi kyakkyawan Æ™arshe , da yanayin mamaki nace tou shi Dikko da yaga nashi sheÉ—anun ko ance za'a kashe shi ? Wayata na É—auka na fara kiranshi , Æ™in É—auka yayi a bayyane nace kai ta dama , yana ramawa ne dan ya kirani jiya ban É—auka ba , tou saina kira so adadin yadda ya kira bai É—auka ba sannan zai anshi kiran nawa...

     Da zullumin mutuwa a raina na koma bacci , wanda baiyi shawara dani zaizo ba , Dikko wanka yayi ya fice danshi Allah bai masa baccin safe ba , cikin bacci naji ni ina lilo saman ruwa da sauri na buÉ—e idona Jiddah na gani tsaye rungume da bokita a hamatar ta kaÉ—a kai tayi tare da nunamin inda agogo yake sannan tace an samu gado an wani mimmiÆ™e sauka kije kiyi aiki ko kina nufin nice zan girka miki abinda zaki ci ,

      Kallon Jiddah nayi sannan na kalli inda ta jiÆ™a gadon sauran ruwan bai gama shiga cikin katifar ba nace ke zan dafa ma ko wa ? ÆŠan ya tsina fuska tayi tare dayin wasa da bokitin hannunta cewa me kika iya wanda zaki girka ki bani naci ? Ai gidan É—an caca babu cima , Æ™anzo gari sai kuwa kwaÉ—on tuwo idan an samu kinga baki da ilimin dafamin abinda zanci , to me yasa kika tashe ni ne ina bacci ? Saboda baki isa kiyi bacci ba tashi zakiyi ki girkawa masu aiki abinci , saukowa nayi daga saman gadon nace aiko ubanda ya aifeki zanci , caca ubana yafi Æ™arfinki mijina ma ya gagareki bare Babana ,ai saidai kici abinci ki miÆ™e a saman gado kafin Momy ta dawo taci uwarki ki koma inda kika fito , ni bana faÉ—a da kishiya saidai na kwace mijin ciwon zuciya ya kasheta , taya ma zan fara haÉ—a jiki dake in kwashi talauci ?

Ai an daina faɗan kishi saidai ayi a ɗakin miji , ido fa yana kallo wallahi saidai ki gani ki haɗe yawu lafiyayyen namiji mai kuzari wanda babu irinshi a bariki , jarumi ɗaya mai naɗawa mata duka naushin shi da daɗin kalamansa wurin yabo nada daɗin saurare Yaya yafi ƙarfinki , mamayata aurenki yayi tunda kin shigo saidai kici abinci kisha ruwa amma Dikko yafi ƙarfinki , daren farko na a america nayi shi , naci kaza nasha lemu keko ko ruwan faro ba'a baki ba , mijina ya kwaremin kayan jikina idonshi yana kallon nawa cikin soyayya ya lallaɓeni yayin daya kwanta dani , Allah yayi miki albarka Jiddah shine abinda ya furta lokacin daya jini sabuwar mota ce kin kawo min budurcinki ya faɗa cikin jin daɗi , gyara riƙon bokitin tayi taci gaba da cewa , a jiya kuma riƙeni yayi a jikinshi saida yayi min kirari uwar gida sarautar mata farar mace alkebbar amarya ni waccan jakar ban ɗauketa mace ba shi yasa na baro ta nazo gareki ki bani maganin damuwata tou ina soyayyar ? Ai dama a saman gado ake nunata ɗakinshi yafi ƙarfinki bare har kisa ran hawa saman gadonshi wannan ni'imar Jiddah kaɗai zataji ƙwalelenki Caca ,

      


      Ngode sosai da saÆ™on ta'aziyyarku a gareni , Alllah ya bada lada ubangiji muma ya kyautata namu Æ™arshen idan ajalinmu yazo am3n ,

       Kuyi haÆ™uri idan har kunga banyi typing ba wallahi ina da Æ™aton dalilin daya hanani kuyi haÆ™uri ni bana mantawa daku kuna raina kamar yadda An mata take a ran Dikko ,

      RABI MUSA katsina zance ko kaduna ? Mrs Usman Abdullahi yau nayi typing sai a sakarmin mara inyi fitsari , mu duk muna miki fatan alkairi ubangiji ya Æ™ara zaman lafiya da kwanciyar hankali "yar uwata ,