Breaking News

YAU DA GOBE 9-10

 🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾

  🌹YAU DA GOBE 🌹

🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾

Story & writing by mmn fareesa

🅿️9&10

....... what?"zarah tafad'a in a chock"had'e da tsantsar mamaki tace SONA kakeyi?"harkake fad'a?"lallai ALMUSTAPHA rainin dakamun yawuce iya tunanina"nizaka kalli tsabar idona kace kana SONA?" sbd bakada kunya....to bari kaji bazan iya SONKA ba!ni yayarka  ce bazan auri K'ANINA ba!bacin hakan Ina maka kallon Wanda muka fito ciki d'aya" in har aure yaharamta tsakanina da Yaya Aliyu tokaima yaharamta.... tafad'a tana kallonshi ido cikin ido...shikuwa yyi shiru yanata aikin kallon ta"murmushi yyi Mai ciwo sbd jin tagama fad'an"wani gefen zuciyarsa na mamakin jin yau takirasa da ALMUSTAPHA...bacin tun tashinsu da broth take kiransa..in a low voice yace baby nagode sosai da sakayyar dakikamun"saidai inaso kisani"manzon Allah (S A W) wacce ya girma ita yafara aure "Kuma ba budurwaba"bazawara"yanada shekara 25 ya aureta itakuma tana da shekara 40...nasan kinsani namiki tuni ne"nikuwa shekara2 ne atsakaninmu.sannan inaso kisani bbu wani mahaluk'in daya isa ya aureki matukar Ina raye wlh ki rubuta ki ajiye...bejira cewartaba yabar parlourn sbd yadda zuciyar sa ke k'una...tsaki zarah taja had'e da cewa lallai yaron nan yagama rainani wlh to muzuba  nida Kai agdn nan....cikin fushi tanufi part nasu...ummi nazaune tana lazimin marece...dubarta ummi tayi  sbd ganin tashigo bbu ko sallama"saidai kafin ummin tayi mgn harta shige bed room d'in ta... girgiza Kai ummi tayi tacigaba da abinda takeyi"aranta tana zaton fad'a sukayi d musty...



🍁🍁🍁🍁🍁🍁


Da sallama yashigo parlourn"jidda d safeenah dake zaune suka amsa had'e da Masa sannu da zuwa"yakalli autansu baffa yace Kai Ina umma?"Yaya umma tana barka gdn su Adnan nace zanbita tak'i zuwa Dani.... murmushi Sadiq yyi Yana kallon su jidda yace ke muje d'akina ku amshi sak'on ku...baki washe su jidda sukace to yaya"🤣😜sbd azatonsu ko wani abu yasiya musu sbd dama Yana yawan siya musu abubuwa...


       Suna shiga parlourn sa"sukaga yacanza mood d'insa..tuni su jidda takashi ta d'uri ruwa"k'ofar yasaka wa key...tuni jikin jidda yafara rawa saiga kwallah suncika idonta...bed room d'in sa yawuce...bejimaba yafito da belt ahannunsa! zaro ido sukayi...me mukayi dan ALLAH Yaya?"suka tambayesa atare"wani mugun kallo yamusu kafin cikin kakkasar murya yace waye cikinku yafad'a ma umma cewa munfita tare da sumayya?"

    Da sauri jidda tace wlh safeenah ce"cikin zaro ido safeenah tace ah ah Yaya tambaya taf...saukar belt d'in dataji ajikinta yasakata hadiye maganarta"Yana cewa intayi ihu tak'arawa kanta laifi...duk yadda taso ta jure,hakan yafaskara tana ihu da kuka har yagama jibgarta da belt"yakoma kan jidda sbd aganinsa gara safeena da jidda sbd jidda kaf halin mahaifiyarsu bbu abinda tabari..gaba d'aya jikinsu shatin dukane"inbacin kuka babu abinda sukeyi...kumin shiru Muna fikai...tsit kakeji...kafin yace narasa meke damunku da saka ido arayuwar sumayya meta muku?"mahaifiyarta batada wani aibu tanada kirki"balle ace ko sbd bakujin dad'in ta ku muzgunama y'arta"wato umma kuke tayawa kishi ko?"yanzun ba fata nakeyi ba,in Abba yamutu umma ta auri wani taje daku agdn "y'ayansa suka muku haka zakuji dad'i?"koba kwaji ne?"yafad'a atsawace da sauri sukace ah ah"ya girgiza Kai yace to wlh kufita harkan sumayya da mamanta"inba hakaba kuwa wlh Zan baku mamaki"sannan duk wacce tasake ta sanar ma umma dalilin dayasa na dokeku...hmmm kawai yafad'a Yana murza yatsun  hannayensa guda2"kafin yace kub'acemun da gani...da sauri suka tashi har suna tuntub'e...yabude musu k'ofar suka fice.. 



**************


Yau yakama week end" Abba ne zaune Yana karanta jarida"kad'an kad'an yaduba agogon dake d'aure atsintsiyar hannunsa....sanyayyar muryar sa dayyi sallama cike da k'asaita tadaki dodon kunnen Abba"Abba yasaki murmushi had'e da ajiye jaridar hannunsa Yana kallon SAFANA...har k'asa yaduk'a yagaida Abba"kafin yazauna k'asa...da sauri Abba yace ah ah my son zamu b'ata zauna kan kujera kaji?"bbu musu yazauna"Abba yace yasu hjy Aysha d'in"yace duk suna lfy"Abba yace Masha Allah"dama dalilin dayasa nace kazo"jiya naje gdn hajjah takemun mgn akanka da Sadiq gameda kuyi aure"todama nima inada niyar muku mgn saitamun...shin haryanxun yarinyar nan itace kuke tare ko kuwa??"kan safana ak'asa yace eh Abba itace dai!ok to shikenan zanje naga mahaifin ta"amm dama ai sai Nanda wata 6zata Gama service d'in ta"sannan za'a yi inji daddynta....zancen banza"bansan rainin hankali..tunfa last 3 yaers akaso amuku aure ubanta yace karatu zatayi...Abba yafad'a cikin jin haushi...Dan ALLAH Abba kayi hakuri...hmmm Zan tambayi Sadiq d'in shima naji ta bakinsa inbeda budurwar wlh duk zanbaku mamaki"zarah ma itama zanje gdn nasameta..kana babba ai kaiyakamata kafara ajiye iyali kafin k'annanka"amma katsaya jiran mace saikace ita k'adaice mace aduniya...sallamar sumayya tasaka Abba yyi shiru...sanye take da brown yunifoam na morish ,hijab har k'asa jikkar islamiyar ta ahannuta"k'amshin turaren safana data shak'a yasaka tagane kowaye sbd yabada baya"gabanta taji yabuga tadake ta Ida shigowa parlourn gashi dole tagabansu zata wuce... ahankali tace abba sannu da hutawa !yauwa sumayya kundawo dg islamiyyar?"eh Abba tafad'a tana satar kallon Dr safana da lokaci guda fara'ar dake kan fuskarsa ta dushe sbd jin muryar yarinyar data Masa rashin kunya har yanzun yakasa manta abun...wata tsanarta yasakeji ta mamayeshi..da sauri tace Yaya Aliyuuuuuuu!Ina wuni?"Cike da mamaki safana kejin Wai shi take gaidawa"wata zuciyar tace Masa sbd mijin mamanta ta gaidakai "sake maimaita gaisuwar tayi"batare daya kalletaba yace lfy qlau atakaice"wucewa tayi tana tab'e baki.inbacin Abba dake Gurin wlh dako kallo be ishetaba"



   Abba yaci gaba da cewa inrabonkace ita zaka aureta 

... marairai cewa safana yyi harda shagwaba Yana bawa Abba hakuri da magiya akan yak'ara Masa lokaci... murmushi kawai Abba yyi yace bbu damuwa...anan mama tasameshi tareda abba "nan ta kamishi abun motsa baki,bayan sun gaisa"beyi gardamaba yatsa kura sbd tace dole sai yaci...har cikin ransa Yana ganin k'imar matar"sai gab da magarib safana yabar gdn batare daya kalli Koda part d'in su hjy jamilah ba"

Byn Isha I,Abba suna tare da Sadiq zaune parlourn mama kasancewar girkintane"Abba yadubesa fuska bbu walwala yace kainake sauraro?"tund'azun kanamun yawo da hankali"inbakada budurwar kafad'a Mana! um um"Abba kabani wata 2 Dan ALLAH"hmmm aikinku kenan shima my son yace abashi lokaci" zanbaku wata ukku "katashi kabani wuri"murmushi Sadiq yyi yatashi tsaye alokacin mama tashigo"kallonsa tayi tace Sadiq yau bazaa dafa maka shayinba?"ah ah mama adafamun"to shikenan bara nasaka sumayya tadafa maka"tafad'a tana barin parlourn..Sadiq yad'auki remote yacanza Tasha yafara kallon wani amerikan firm" sbd gara yajira anan akamasa "besan taje d'akinsa yasan halin umma inta gani...Abba kuwa tashi yyi Yana zaton ashe hasashensa ba gsky bane!yyi hasashen ko Sadiq nason zarah"ashe ba haka bane da wannan tunanin yawuce d'akinsa yabar Sadiq nata kallo a parlourn...

     Sanye take da hijab har k'asa da doguwar riga night gwont ajikinta"tana rik'e da tray da flux da cups akai"can k'asa tayi sallama" Sadiq ya amsa yanata kallonta hartazo gabansa ta ajiye cikeda nutsuwa "kafin ta d'ago kanta batare data kallesa ba"tace Yaya sannu da dare! Mueya can qasa yace yauwa sumy"ya skul?"uhmmm kawai tace tana niyar tafiya"yadakatar da ita Gurin cewa ah ah batafiya zakiyiba kizauna muyi fira..."ahankali tace ayya Yaya zanje nayi assignment ne wlh gashi ni duk banganeba! murmushi yyi yace wane course kike?"tace micro biology"ok jeki kamun assignment nagani.. batace komaiba ta tashi...bbu jumawa tadawo da jotter da biro"alokacin yazuba shayin Yana kurb'a...tun yanajan ta da fira bata kulawa dasakin jiki harta saki jiki"yamata assignment d'in"yamata tambaya ko akwai inda bata ganeba ?"atake yafahimci sumayya irinsu ake Kira gifted"dama wannan assignment d'in anbasu shine lokacin dayakaita asibiti bataje skul ba... godiya ta Masa sosai " tana niyar tafiya Abba yashigo sbd yakashe kallo dakomai" alokacin 10:30 pm" kallon su kawai yakeyi cike da mamaki ganin Sadiq betafiba...ganin Abba yasaka Sadiq tashi Yana yiwa sumayya sallama" ta amsa akunyace sbd bataso Abba yasame suba atare...



*Washe gari*


Sumayya da sameera na zaune kan wami step" Basu jimaba da fitowa dg lactures ba" sunata fira" kawai sai ganin mutane sukayi agabansu bbu ko sallama"d'agowa sumayya tayi"takallesu taja tsaki had'e da tashi tsaye"sameera ma mik'ewa tayi tana yima sumayya alamar kartace komai"KE!bakisan sbd ke *hamsahak'i* yazonanba?" ki godewa Allah dabesaka aka d'akkokiba"yafad'a cikin muryarsu ta y'an iska..wani banzan kallo sumayya tamasa"kafin tace tun last 3 days nafad'a muku kuyi hakuri kufita arayuwata kunk'i ji"shin anaso dole ne?"dariya suka kece da ita"kafin hamsahak'i yace ana SO dole !Kuma dole kisoni sbd duk abinda nikeso saina samu"sumayya inasonki "inhar kinada saurayi kisallameshi kafin na aika dashi lahira"inafa tayaki murna sumayya da kike hararata komun tsaki bana d'aukar mataki"na alak'anta hakan sbd inasonki...kinkuwa ciri tuta acikin sauran mata"domin duk wacce tamun, sakawa nakeyi asatomun ita nayi reping d'in ta"amma ke SO na gasky nike Miki... Allah yamun tsari dakai"sumayya tafad'a tana Jan hannun sameera sukabar Gurin... sameera ta dubi sumayya tace wlh hamsahak'i bakaramin d'an iska bane"yagagari kowa askul d'in nan" kwanaki koransa akayi amma Kinga yadawo"kedai bawata shigar banza kikeyi"yawanci inba jallabiya kika sakaba bakya saka gyale amma gashi yace wai sonki yakeyi...cikin tsoro sumayya tace ni wlh maganar reping da yyi tafi d'agan hankali...haba k'awata Allah yafishi karki tsorata kita addua" Kuma ai bece zaisaka asatokiba Allah yafishi. ,mudena fitowa in angama lactures muzauna a class bazai San inda kikeba"in antashi driver yazo yakaiki gd...ajiyar zuciya sumayya tayi had'e da cewa Allah yakyauta...



    #######


Yau kimani kwana 9 kenan ummi takasa gane meke damun musty da zarah"musammun musty daya Zama wani silent besan yawan mgn ga rama yyi,yabar uwar k'asumba afuska"zarah Kuma bbu ruwanshi da ita"illah  da safe inzasuyi break fast zaice good morning baby!tace morning"atakaice iya maganar dake shiga tsakaninsu kenantaso tambayarsu ko lfy sbd inma sunyi fad'a tsanani 3days ko4 days sun shirya"amma ganin bbu wanda yamata mgn saikawai tasharesu...

Yanzun haka zaune suke suna break fast Banda musty"Dr safana ya Mike tsaye Yana cewa ummi Zan wuce dg nan Zan duba musty "yakama waya yakashe anmasa knocking yak'i budewa" ummi yace gsky babana hakane" ko ab'alle k'ofar kawai"jikina Yana bani bbu lfy wlh "tafad'a cikin damuwa"yyinda zarah tayi shiru bazaka iya gane wane hali take cikiba."Yaya Aliyu yace to ummi bara naje amma inbbu wani dalili dayasaka shi yin hakan to ransa zai b'aci...to sarkin zuciya nidai kabi ahankali"Dr safana bece komai ba,yafice...


D'akin musty yanufa "knocking yyi kusan sau ukku shiru" tsaki yaja yafice be jimaba suka shigo tareda get man aka b'alle k'ofar bed room d'in"

da sauri suka shiga ciki"Yana kwance kan bed tamkar baya numfashi"Dr safana ya yaye blanket d'in"kallo d'aya yamasa yagano Yana mugun jin jiki"baba Mai gadi yace subahanallahi"ashsha bayajin dad'ine  ?"Dr safana bece komai ba yasab'i musty duk girmansa akafad'arsa"yafito dashi zuwa haraban gdn"yasami ummi da zarah tsaye bakin k'ofar shiga babban parlourn gdn"da sauri suka nufesa"sbd ganin musty tamkar bayada Rai"arikice ummi tace meyafaru bashida lfy ne??"

     Dr safana yace kiyi hakuri ummi zai Sami sauk'i, asibiti zanje dashi"karki tashi hankalinki"zarah kuwa kuka tasaka tana tab'a hannun musty azatonta kobaya motsi "saitaji hannunsa da zafi rau"idanunsa na motsi yana numfashi Mai hucin zafi"Dr safana yadubeta yace baby cikasa zankula dashi karku damu...har bakin get zarah da ummi suka rako Dr safana"bayan yasaka musty gdn baya" kafin yashige yabar gdn..



Emergency room aka nufa dashi Dr Nasir da Dr safana sai wani likita suka rufu akansa...kafin abashi gado ad'aki na musammun" bayan andaura Masa drip damasa allurai..Dr safana yau be duba kowaba "Yana d'akin da akaba musty "Yana zaune kan kujera yanata kallon musty dake baccin wahala"  cike da tausayi...yana mamakin meye dalilin daya sakashi yawan tunani da damuwa har jininsa yahau ga ulcer takama shi sbd besan cin abincin?

 "Wayarsa tayi ringing Yana dubawa yaga ummi ce"byn ta tsinke yabi Kiran"Yaya jikin nasa ba bana?"Dr safana yace da sauk'i ummi munbashi gado bayan mungano abinda ke damunshi...to shikenan gamunan zuwa nida zarah kaima kaje kayi abinda ke gabanka....



Ummi da zarah Basu jimaba suka iso asibitin da duk wani abu da patient zai iya buk'ata"yyinda musty keta bacci"Yaya Aliyu yadan fita ,bedawo saida yatsammaci musty yakusa tashi...Koda yadawo drip yacire Masa"Yana kallon ummi dake tambayar sa akan meye suka gano yake damunsa?"

Dr safana yace gsky ummi"abincikesa aji menene yasaka aransa yaketa tunani da fargaba har jininsa yahau"sannan ga ulcer takama shi sbd besan cin abinci"saikuma zazzabi..Inna lillahi wa inna ilaihir raju'un!ummi ta fad'a tana Mai maita kalmar jininsa yahau?"Toni Aysha wannan yaro meyasaka haka aransa dayake boyewa?zarah kuwa sai zare ido takeyi tana kallonsu ummi dakuma musty dake kwance har yad'an rame"fuskarsa tayi jajir abinka da farin mutum"aranta tace hawan jini?akan wanne dalili to.....Baby I LOVE U so much! Pls &pls kisoni"Zan iya kashe duk Wanda kikeso inbaniba....musty  yafad'a,cikin sabbatu Yana bud'e ido"yanaganin abun tamkar mafarki yakeyi...tsit dak'in yyi...




Share

By mmn fareesa