Breaking News

YAU DA GOBE 25&26

   🌹YAU DA GOBE 🌹

🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾

Story & writing by mmn fareesa

🅿️25&26


"""Da kayan daya gama dinner,tayi cin karo dasu aparlourn"cike da mamaki take duba komai"sbd ganin yacinye wayam "Baki ta tab'e had'e da cewa"inhar beyi dad'i ba ai sai mutum yabarmun abuna"ko hasidin iza hassada yaci wannan girkin dole ya yaba.tafad'a tana kwashe kayan takai kitchen...kafin ta nufi bedroom d'in sa"da sallama ta shiga ,yana kwance kan bed yyi matashi da

hannayensa idanunsa a lumshe.kallo d'aya tamasa ta d'auke kanta had'e da shigewa bathroom...byn tafito" yadubeta fuska ayatsine yace  zanje office gobe ki tabbata before 9:pm kin gama had'a mun breakfast!amma kiyi wanka kafin kishiga kitchen d'in"banason katsanta"maleji kawai nakeyi kafin my rukky ta shigo gdn nan"Allah ko?bansaniba! murmushi ya subucewa sumayya"ta dubesa ashek'e had'e da cewa ai ko yanzun bata b'aciba ka kirata tazo goben saita had'a maka break fast din kawai... Keeeee! yafad'a atsawace"karki koma yadda Ina mgn kinayi koki mayarmun da murtani"shashasha marar kunya"inbacin dole kin Isa na aureki... shiyasa ko office ban d'auki hutuba sbd "auren da akamun ban d'aukeshi auren jin dad'i da farinciki ba... sumayya kuwa har yakai aya idanunta na kallon saman silin d'in d'akin....get out of my room...batare data tankaba ta fice zuciyar ta na suya...


  *Washe gari*


Tana idar da Sallar asuba" ta gyara waiting parlour da bed room d'in ta"kafin ta nufi bedroom d'in Dr safana... murd'a k'ofar tayi sbd taje ta gyara d'akin"Yana kwance kan bed yarufa da blanket...tunda take dashi bata tab'a Zama tayi mishi kallon tsabba sai yau...bbu abinda yafi burgeta afuskarsa illah k'atuwar sallayarsa dake tsakkiyar goshinsa dakuma sajensa... tab'e baki tayi sbd tunawa datayi ita basonsa takeyi ba... toilet taje ta wanke ta had'a mishi ruwan wanka" kafin ta fito"steel Yana bacci, agogon dake jikin bango ta duba taga7:30am.

    Jitake kamar tarabu dashi inma yyi lattin zuwa office d'in shiya sani"to amma sbd tanaso ta gyara d'akin yasa "ahankali ta Kai hannunta gefen pillow d'in"tana bubbugawa"tayi hakan kusan sau3 kafin yabude idanunsa dake jajir k'yam akanta...wani kwarjini taji yamata"da sauri ta janye hannunta"jiki na kirma tace katashi kayi wanka Zan gyara d'akin"tsaki yaja had'e da cewa ban fad'a Miki ba banason katsalandan da shishshigi"?"Ina ruwankine?"

Girgiza Kai kawai tayi had'e da cewa laifina ne"insha Allah kozaka kwana kana bacci bazan koma tayar dakai....tsit tayi sbd ganin yatashi azafafe"da sauri tayi baya jikinta na kirma zata fice...kidawo kiyi aikinki pernishment d'inki saina dawo sbd jiya namiki warning kan Ina fad'a kina fad'a ko?"sumayya batace komaiba kanta na k'asa"yajawo towel cikin Ward rope ya wuce toilet"itakuma tacigaba da aikinta agaggauce...tana idarwa ta nufi kitchen...cikin minti35 gdn gaba d'aya yakacame da k'amshin girkin ta....Dr safana kuwa  dama beyi Sallar asuba ba"sbd beyi bacci da wuriba"akan matsalar feeling d'in dayakeji tun shekaran jiya da dare.. byn yyi sallar,yaduba bata fito Masa da kayaba...tsaki yaja had'e da fitowa,dg shi sqi jallabiya ajikinsa....Yana isowa waiting parlourn gdn k'amshin yadaki hancinsa"ficewa yyi Yana tab'e baki sbd kwata kwata yarinyar bata burgesa..part d'in su ummi Ya nufa"aparlour yasami ummi da musty suna sallama zai koma KD...Zama yyi suka gaisa da ummi"kafin musty yagaisheshi"zarah dake kitchen ta fito "byn sun gaisa tace Yaya Ina anty sumayya?"wlh kayi dacen Mata duk dangi casukeyi tanada kirki wlh ga kyau...kallon da Dr safana yyi wa zarah yasakata yin shiru...murya akausashe yace kinsan bansan fad'i ba'a tambayeka ba ko?"get out"cike da mamaki zarah da musty ke sauraronsa"ummi kuwa kanzil bata ce mishiba"zarah kitchen ta koma"musty yabita sbd yabata hakuri suyi sallama..."ummi ta juyo ta dubesa rai b'ace kafin tace ,dama Ashe bazaka canzaba?"bazaka iya rik'e amanar marainiyar Allah ba?"dukdan kawai anfad'a maka danginka na yabon matarka kake haka?"to bari kaji wlh kabi ahankali YAU DA GOBE ta wuce wasa"inhar kabari yarinyar nan tabar hannunka wlh bazaka tab'a samun kamarta ba....da sauri yakalli ummi"sbd mamakin firucinta"ahankali yace kiyi hakuri ummi"amma tunda namuku biyayya nima ai sai abarni na auri zab'ina... murmushi ummi tayi had'e da cewa ai namiji mijin mace4 Allah yabaka ikon auro ita taka zab'in...amma kazanca hali kaji naga yamaka"shiru kawai yyi Yana tashi yafice...


Zarah kuwa abin yabata tsoro da haushi..wani tausayin sumayya taji yakamata" tabbas auren Wanda baya sonka matsala ce babba...haba my sweet baby! Kinsan halin Yaya inyau dokin zuciya?" Musty yafad'a Yana kallonta" janye idanunta tayi had'e da cewa bazakayi break fast ba"? zanyi a hanya g driver can Yana jirana"ok Allah yatsare! Iya abinda Zan samu kenan?yanzunfa Inna tafi zanyi kusan3 month kafin nadawo"nasani ai ko" gsky baby kina bani wahala"yakamata ki Dena pritending ki amince kawai...Wai broth saunawa zance maka mudena maganar nan ne Wai?"

Haushi sosai musty yaji akan wannan abun data ke Masa..kanzil bece mataba yafice dg kitchen d'in..zarah sqikuma taga kamar bata kyauta ba. akan abinda ta mishi"sharewa kawai tayi tacigaba da aikinta..


Dr safana Yana fita part nasu yakoma yasami sumayya "najera warmers a dining table"had'e Rai yyi"kafin yace"kije ki fitomun da kayan dazan saka!nafito dasu ai"bayan natuna cewar ban fito maka  dasuba..bece komai ba yawuce d'akin sa..itama nara d'akin ta wuce sbd ta shirya"sbd tanaso taje ta gaido ummi "


Ahankali yake tafiya zuwa dining area"sanye yake da suit farare da takalmi sawu ciki sai lapcoat dake saman kayan sai briefcase dinsa dake rataye ahannunsa....kujera yaja ya zauna ya bud'e cup yaga ta had'a mishi tea"sai cheeps da farfesun kaji"ga bread da yaji butter...yyi Bismillah yafara break fast hankali kwance...anutse take tafiya"k'amshin turaren ta,ya ankarar dashi zuwanta"girar sama data k'asa yahad'e"sanye take da doguwar riga ta lace light blue..fuskarta tayi Shar bbu make up..da hijab iatama light blue iya gwiwa ajikinta...ahankali ta aza hannunta kan d'aya dg cikin kujerun table d'in murya a nutse tace Ina kwana?"cup din dake hannunsa ya ajiye "kafin yace dama haka aka Baki tarbiyyar gaida babba?"and last meye abin kizo ki tsaya mun aka?"kayi hakuri dama inaso zanje nagaida ummine....katseta yyi da cewa Ina ruwana ni?"damuwarkice  kiyi yadda kikeso"inkuma kika shiga gonata ki gane kuranki"dama Abba yace monday Zaki koma skul ba"na rik'a ajiyeki kafin na wuce office"bazan iya hakanba' innayi k'ok'ari nabaki kud'in transport...jin yakai aya yasakata juyawa tabar mishi parlourn gaba d'aya... dak'in ta ta koma ta fad'a kan bed tasaki kukan bak'in ciki..gwanin ban tausayi....Saida tayi Mai isarta tukum ta fito tayi break fast.... yyinda Dr safana ya wuce office abinsa batare dayasan halin datake cikiba...



****************

Ummi na kwance kan doguwar kujera"kasancewar zarah ta tafi skul d'in datake d'auka"cikin nutsuwa sumayya tayi sallama cikin sanyayyar muryar ta"ummi ta amsa cike da fara'a"tana Mata sannu da zuwa...cike da kunya sumayya ta duk'a har k'asa ta gaida ummi kafin ta zauna kan carpet!ummi tace ah ah sumayya koma kan kujera Mana"sumayya tace ah ah ummi nan ma yyi..kafin tace Ina anty zarah?"murmushi ummi tayi tace tana skul "shiru yad'an ratsa tsakani"kafin ummi tace ince dai bbu wata matsala daiko?"nasan halin babana inyamiki wani abu kisanarmun kinji karki b'oyan sumayya... kanta aduk'e tace bbu komai ummi Muna lfy...shiru kawai ummi tayi sbd tasan ba haka bane"aranta tace Allah sarki! Allah yabashi matar rufin asiri...ummi Zan koma dama cewa nayi bara nazo nagaidake "amma anjima Zan dawo in anty zarah ta dawo?" Ummi tace to shikenan nagode k'warai sumayya Allah yyimiki albarka"kiyita hakuri kinji"zaman aure d'an hakuri ne...da haka sukayi sallama sbd Sumayyar nason komawa ta aza girkin Rana...


🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁


Zaune suke a office d'in sa"yyi shiru idanunsa alumshe"Dr Nasir daketa kallonsa Yana hadiye dariyarsa yace ango ango!!irin wannan kyau haka dakayi"dudu kwana2 da aure lallai sumayya ta iya kiwo"tsaki kawai Dr safana yaja"sbd gaba d'aya yanason sanarwa Dr Nasir damuwarsa akan feeling d'in dake damunsa"to yasan iskanci zai mishi ko yace ai yanada Mata ,shikuwa bayasan hakan yafaru tsakaninsu da sumayyar..Dr Nasir da Sarai yasan komai sbd shine da kansa yazuba ma Dr safana wata kwayar  magani cikin holandia milk"ranar da aka Kai sumayya....tana mugun tado sha'awa"inhar mutm besami bitan bukataba"tana dad'ewa ajikinsa"yyinda inkymakasami biyan buk'ata shikenan..(inmai karatu be mantaba "Dr Nasir yakira safana akan cewa sunci kazar da drinks) sbd aganinsa inshida sumayya sukasha kowa feeling zai taso mishi...aganinsa k'ila ta wannan hanyar zasu iya son junansu... dubar Dr safana yyi yace abokina Wai lfy naganka wani iri ,gashi yau kazo asibiti ai kamata yyi ka d'auki hutun agunci ko?"

Harararsa Dr safana yyi had'e da cewa kabari in rukky tazo gidana Zan d'auki hutu... tab'e baki Dr Nasir yyi had'e da cewa"wlh kaji tsoron Allah dududu yau kwana nawa da aurenka kk maganar wata?"rukkyn ce wata?"eh Mana"ni yanzun muje muyi Sallar azahar muje naci girkin amarya...inzakaje ai  badole sai dani ba,zaka iya zuwa Kai d'aya"Dr safana yafad'a Yana mik'ewa tsaye"shima Dr Nasir tashi yyi suka wuce masjeed bayan sunyi alwallah anan office d'in....


Kaga mlm kada kadamemu da surutu "ko yaba girkinta , yarinya tanemi ta huran hanci...dariya Dr Nasir yakece da ita ,Yana cewa ls nidai bud'e muje wlh sai k'amshin girki ketashi... bud'e k'ofar yyi da key suka shiga...Dr Nasir yyi sallama" suka shigo..safana ya wuce  d'akin sumayya bbu ko knocking ya murd'a k'ofar....tana tsaye dg ita sai towel iya gwiwa.. da maka maka  cinyoyinta Dr safana yyi cin karo"da sauri yaja tsaki Yana janye idanunsa"da sauri sumayya tajawo hijab dake gefen bed ta rufe jikinta tana cewa sai ashigo wa mutm dak'i bbu neman izinin...mekikace?"shiru kawai tayi..inkin gadama da Nasir nan yazo gurinki ku gaisa"sannan zanyi wanka"bejira cewartaba yafice Yana buga k'ofar da k'arfi.... adining area yasami Dr Nasir yashak'e plate da abinci ga kunun aya dake cikin cooler me famfo ya tsiyaya...Dr safana beyi mamaki sbd yasan Dr Nasir baya wasa da cikinsa"gashi meena laulayi takeyi ba kullum take Masa girkiba..my man Ina kwaryafa"cewar Nasir cikin tsokana Yana loma abinsa...kafin yawani Kama k'unnansa yace Wai Allah abokina Anya sumayya ba hotel taje aka koya Mata girkiba?"girkin is very nice wlh... tab'e baki Dr safana yyi had'e da cewa Dan Allah kayi shiru ni wanka zanyi nagaji"bejira cewar Nasir d'in ba ya nufi d'akin sa..

Sumayya kuwa tana Gama shiryawa ta saka doguwar riga areviant gwont yellow tasaka hijab har k'asa ta fito zuwa parlourn...Dr Nasir ta hango yanata Loma da alama abincin yamasa dad'i.

     Murmushi tasaki"had'e da sallama ta zauna kan 2 seeter"amarya barka da fitowa!tace yauw Yaya Nasir ,Ina wuni?"yace lfy qlau"kince wannan bak'on be iya bak'unta ba ko?"hmmm ai nayi fushi dakai "sai yau zakazo"Ina madam ne?"kafin yace wani abu Dr safana dake nufo parlourn,murya adake yace ke karki b'atan lokaci "kobance Miki zanyi wanka bane?""ahankali tace natsaya Muna gaisawa n...mittss kilbibi"Zaki tashi kokuwa ?"kin wani yiwa mutane zaune kina surutu ga abinda akace kiyi...mitss yasake Jan tsaki...Shiru kawai tayi had'e da mik'ewa tsaye ta nufi hanyar d'akin nasa"yyinda da Dr Nasir yake sauraren abokin nasa...ganin sumayya bata parlourn yasakashi kallonsa ido cikin ido yace Ina gujemaka ranar nadama wlh!dama ,sau d'aya take zuwa wa mutum karka bari damarka ta wuce...look mlm Kai bazaka gane illar auren wacce baka soba sai ammaka tukum!uhummm miye aciki?",ayimun wlh Zan kula da ita na kyautata Mata. sbd duk aure aure ne"bbu ruwanshi da kanaso kobako .muddin kazalinceta ko wulak'anta ta sai Allah yasaka Mata ta inda baka zato...Dr Nasir yafad'a Yana ajiye spoon din hannunsa,yatashi yad'auki key d'in motarsa"batare daya kallesa ba yace ni na wuce baxan koma zuwa gdnka ba indai zaka rik'a Mata irin wannan toxarcin...banza Dr safana yyi Masa ya wuce d'akin sa"shikuma yafice zuciya bbu dad'i"sbd beji dad'in abinda yamata agabansa ba... sumayya kuwa tana kuka ta had'a mishi ruwan wanka"har ga Allah tafara gajiya da wulak'ancin mutumin nan"tana fitowa dg toilet d'in Yana shigowa"sau d'aya yakalleta yatab'e baki azuciyar sa yace Baki Fara kukaba "saikin bar gidan nan da k'afafunki...bayan ta fito Masa da kaya tafice abinta...shikuwa sai bayan yagama shiryawa yazo yalodi girki abinsa...lolx...


############


Abba ne da mama kowanansu d'auke da d'a guda "suka nufi parking space sbd sukaiwa Sadiq yaran yagani tunda yau zai koma Abuja ,Kuma umma ta hanashi zuwa yagansu"shine abba yace wa mama suje su kaimasa su.. Sadiq har yashiga mota yahango su"da sauri ya fito.. fuskarsa da murmushi yace lahh mama banishi! yafad'a Yana karban muzaffar dake hannunta"ya karbeshi yasunbaceshi Yana murmushi had'e da jin k'aunar yaran aransa...Masha Allah kyawawa dasu"sunyi bul bul y'an 2 month dasu"mik'o Masa mu'annas Abba yyi yahad'a su suduka ya rik'e.

Kafin  Sadiq yagaida maman had'e da Mata fatan alkhairi a bikinsu sumayya kafin suyi sallama yashige mota...Abba yaraka mama part d'in ta,kafin yanufi part d'in su hjy jamilah..jidda da safeenah na parlour..suka Masa sannu , kafin yace ke safeenah yau bakida lactures ne?" Tace eh Abba sai2pm zanje skuk...yace ok akwai islamiyya ta week end da Sadiq yasiya muku foam kucigaba da zuwa...Abba bacin ta karfe4: damuke zuwa?" Cewar jidda da alama ranta beso sakasu  islamiyar ba...gaba d'aya ta rame tayi d'an duhu sbd damuwar rashin safana data sakawa ranta. hararar ta Abba yyi yace eh"ai ilimi kogine.tunda kingama NCE d'inki kink'i fito da miji dole kiyi karatun Kona islamiyyar ne , shashasha kawai... yafad'a Yana nufar d'akin hjy jamilah...tana kwance kan bed tana latsa waya"kallonsa tayi ido cikin ido kafin tace ikon Allah alh Kaine yau harda shigowa d'akina?"lallai Maryam taji labari zata canza boka...Kinga ba wannan yakaniba"wutar Mai zargi daban take"kinfi kowa sanin halina harda ita Maryam d'in,amma halayenki babanza ke had'ani dake ,kinsawa ranki kishi da muguwar ak'ida... Hmmm dole kace haka"namiji bashida tabbas kamun kishiya na k'yale ka"kazo kanamun abinda kagadama baka kulawa Dani da y'ayana... jamilah kenan !kinfi kowa sanin yadda nike sonki "halinkine yaja Miki na k'ara aure"ko yanzun kika canza Zaki sameni yadda kikeso...shiru kawai tayi sbd kalamansa na karshe sun Mata dad'i"kafin yace naje da kaina nakaiwa Sadiq twins yagansu sbd halin Rai"namasa mgn yaje yagansu yanamun yawo da hankali.nasan kece kika hanashi zuwa,dg karshe ki bar jidda ta ruk'a kula samari ko kuwa wlh na aura Mata Wanda naga dama....bejira cewartaba yafice...tsaki taja had'e da cewa muzuba nidakai agdn nan...inbacin kanason nad'e tabarmar kunya"ba Wanda takesoba ka aurawa waccen y'ar iskar agolan...


*Bayan 6weeks*


Babu abinda yasauya azaman sumayya da Dr safana saima k'aruwa abinsa keyi... yyinda sumayya Takoma skul"amma nik'ef take sakawa , shiyasa har yanxun hamsahak'i begantaba"yatambayi mutane da yawa sai ace tabar skul d'in"Kuma da yawa sunsan tana skul d'in"amma sbd sunsan mugun halinshi yasaka sukace bata nan...yyinda zarah da sumayya sun shak'u suna Zama na mutunci da girmama juna"duk bayan kwana2 sai sumayya ta shiga ciki ta gaido ummi"zarah kuwa kullum saitaje"sai in safana na nan take k'in zuwa..ko inyadawo takoma part nasu... yyinda sumayya tana yawan waya da mamanta "Amma tunda tazo gidan safana bata tab'a zuwa gidan Abba ba,Kuma itama mamar bata tab'a zuwa gidan Sumayyar ba"anty zainab dai nadan zuwa taji Koda matsala"sumayya zatace bbu komai...



Agajiye yadawo gdn ,cikin wani yanayi"sumayya na kitchen tana wanke wanke , kasancewar dawowar ta kenan dg skul...k'amshin turaren sa taji yadaki hancinta"da sauri ta juyo suka had'a ido"sannu da zuwa tace!ke kizo kihadan ruwan wanka... yafad'a batare daya amsa sannu da zuwan ba...ita kuwa Sumayyar batadamu ba"dama inta aidashi be amsawa haka Masa sannu da zuwa,Kuma hakan besaka ta denaba...ajiye wanke wanken tayi 'ta fito"har zata koma tasaka hijab saitaga karyyita masifa yace ta bata Masa lokaci.sai kawai ta wuce d'akin sa"jitayi tamkar Takoma sbd ganinsa dg shi sai boxer ajikinsa...gabanta sai fad'uwa yakeyi"adaburce ta ida shigo wa ta wuce toilet d'in...Koda ta fito Yana bakin k'ofar shigowa d'akin yasaka key.. atsorace tace kaje kayi wankan"kallonta yyi...da sauri ta janye hannunta sbd ganin yadda k'wayar iadanunsa ta koma"ahankali yatako gabanta...da sauri tace meye haka Dan ALLAH?"kaje kayi wankan"tafad'a tana ja baya...taku2 yyi yafisgota had'e da makata kan bed... k'ara tasaki tana k'ok'arin turesa iya k'arfinta...shikuwa idonsa ya rufe bayama ahayyacinsa....



Share



By mmn fareesa 🖊️