Breaking News

YAU DA GOBE 33&34

 YAU DA GOBE 🌹

🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾


Wannan shafin nakine halak malak my k'awar Amana.. mmn nurul huda🥰


🅿️33&34

.....wani irin mugun kallo yake binta dashi" cikin fushi yanufota"

Yyinda sumayya takejin gabanta na dukan Tara Tara"amma saita dake tana tsaye inma dukanta zaiyi kawai ta arce..

      Kafin ya iso sallamar Dr Nasir tadaki dodon kunnen ta...wata ajiyar zuciya sumayya tasaki had'e da k'aka'ro murmushi"ta amsa tana kallonshi Yana rik'e da hannun meena."

     Wani haushi Dr safana yaji sbd Dr Nasir yakatse Masa abinda yyi niyar Mata"amma ganin Yana tare da matarsa dole yad'aga mishi"

     Fuskar

sa yasaki yana kallon meena dake k'ok'arin Zama da matashin cikinta"yace gsky madam munyi fushi"murmushi tayi had'e da Zama hannunta cikin na Nasir" tace tuba mukeyi"kasan laifin abokinkane ko?"Ina wuninku?"cewar zarah tana k'ok'arin fita"lfy qlau zarah yasu ummi?"cewar Dr Nasir"duk suna lfy"anty sumayya na wuce Saida safe!

Sumayya tace tun yanzun?"zarah tace eh tana fita"

     Sumayya ta  zauna kusada Dr safana tana musu sannu da zuwa...Dr Nasir kuwa ad'age yake kallon Dr safana sbd yasan k'arfin haline yake wannan fara'ar....kallo d'aya yamasa yagano ransa ab'ace yake...kallonsa yyi yace abokina yanaga Sumayyar kamar Bata murna damu ko mukomane?"

    Harararsa Dr safana yyi had'e da kamo hannun sumayya ya rungumota jikinsa Yana cewa kinji sharrin da abokina ke Miki ko?"

   Meena tace k'ila shiyaga hakan.nidai Banga komaiba.

Sumayya ta wani marairai murya had'e da aza hannunta kan nashi tace my lion!amma yakamata ace ba zuwan dare zasuyi manaba"

Haba Kisha kuriminki zatazo Miki yini"cewar Dr nasir..sumayya na murmushi tace Allah yasa to...ta yunk'ura ta tashi dg jikin safana ta wuce kitchen"drinks d ruwa da cups sai dambun kaji ta zubo a tray tazo ta ajiye agabansu.

   kafin ta zuba a cups ta mik'a musu...Mina tace sorry dambun ne yafi biyawa Raina..Dr Nasir yace oh wannan baby Yana samunke k'wak'wa wlh...

     Sumayya na dariya ta aza Mata bowl d'in dambun naman  acinyarta"kafin ta saci kallon safana yadank'ara Mata wata uwar harara"Dr Nasir na lura dasu"dama yasan abinda yafaru yanzun pretending d'insu ne...

      Amma fa sai yaga sunmishi kyau" fira sukeyi jefi jefi" har 9:30 tayi" Dr Nasir yamik'e tsaye Yana cewa meena" sweet heart yakamata mutafi gd ko?" Turo Baki tayi had'e da cewa nifa anan Zan kwana...dariyar rainin hankali  yasaki,kafin yace gaki g masu gidan...yo miye aciki inta kwana ko kuwa baby??" Dr safana ya fad'a Yana kallon sumayya" sumayya tace k'warai kuwa" meena tace rufan asiri tsokanarku nakeyi"gashi samin number d'inki ma ruk'a zumunci... sumayya n murmushi t karb'i wayar, tasaka Mata.

Kafin su fito"sumayya da Dr safana nabayansu suyi musu rakkiya.

     Tun kafin sutashi motar sumayya tayi musu sallama ta juya...maimakon t wuce part nasu" saita wuce part d'insu ummi...


Dr Nasir yadubi meena yace my dear pls bani 10 minit...ohk tace "shikuma yafito Yana kallon safana"

     Jansa yyi gefe suka tsaya"Dr Nasir yace wlh kaji tsoron Allah! had'e rai yyi yace kqmar Yaya kenan Mai tsoron Allah??"

Dr Nasir yace gsky dg Kai har ita duka kun iya pretending"wlh nazata komai ya wuce kun shirya kanku!danaga ka rungumota Ashe ba haka bane?"naga ka harare....look mlm dena wannan maganar"yanzun haka tamun laifin da saita gwammace dama bata aureniba....akqn hukuncin dazan mata..nan yasanar Masa komai...

Hhhhhhhhh🤣😂Kai amma wlh tamun daidai!cewar Dr Nasir Yana rik'e ciki sbd dariya...


Tsqki Dr safana yyi had'e da cewa d'an iska kawai"


Eh naji"amma wlh wlh!!muddin kamata wani Abu saina gayawa ummi kaji na rantse!Wai meyasa bakajin shawara ne?


Drsafana yace Mekake nufi da fad'in hakan?"

     Bansaniba wlh sumayya bak'aramin hakuri takeyi dakaiba"sannan dukda kana karba'an hankkink'a agunta hakan be hanaka musguna mataba!

   Wani banzan kallo yamasa had'e da cewa k'arya kakeyi Ni bbu....kaidai ke k'aryar sbd ninazuba maka k'wayoyi a drinks kaji mugun feeling..sannan

Ina jiye maka ranar nadama wlh...Kuma kaji menace ko?ai meena nada number d'inta Zan karb'a na tambayi sumayya"muddin kamata wani Abu wlh duk zaman dakukeyi saina sanarwa da ummi...tsaki Dr safana yaja yyi tafiyarsa"Dr Nasir ya wuce yashige mota...


Directly part d'in ummi ya wuce yamata Saida safe....Yana shiga kawai yasami sumayya da zarah nacin indomie"ummi na kishingide kan kujera"can ciki yyi sallama"Yana Zama..wani mugun tsoro sumayya taji...batadai dubesaba kanta a k'asa"

Ummi tace yauwa babana muje nabaka sak'o...to ummi yafad'a Yana tashi yabi bayanta.

     Saidai yadda yaga fuskarta a'daure gabansa yafad'i"Yama gama yadda sumayya tafad'a ma ummi k'ila zai hukuntata...ka zauna kayi tsaye kana tunani...Zama yyi kan carpet"

Meyasa taurin kanka yyi yawane?"ummi kiyi hakuri Dan Allah"nifa bance zanmata komai ba kawai dai...ohk k'ila wata muguntar kamata yasa ta gudo ko?"to matar rufin asiri Allah yabaka!

Ni batace min  komaiba.tadai zo yanzun Muna kallo ta gaidani "nace lfy taxo da dare tace kafitane"ajiyar zuciya yasaki aboye"

    cikin fad'a ummi tace duk wulak'ancin dakake Mata zarah tasanar mun"sbd kanayi agabanta sbd bakasan mutuncin matarka ba ko?"Kuma wlh bance kayiwa zarah komaiba sbd gsky ta fad'a"abinda kakeyiwa sumayya in zarah ko y'arka akayimawa zakaji dad'i?"ince zainab antinku sbd miji da danginsa na wulak'antata akan bata haihuwa harda Kai ake magana akan araba auren...to wlh ka kiyayeni karka Bari damarka ta wuce"ita Kuma wacce ka k'wallafa ranka akanta"kaje ka aureta insun baka dama"ga fili ga Mai doki"sai ince Allah yabada sa'a"amma wlh wlh!!kaji narantse nasake jin makamancin haka dakaina zansaka kasaketa Kuma anan gdn zata cigaba da Zama!ma'ana nizan rik'eta"kasan Kuma hakan Yana daidai dasamun sab'ani tsakaninka da abbanku.... sannan wane ciwo ke damunta  dayasa Bata iya zaman kirki ko yanzun na lura da ita??"duk'ar da Kai yyi k'asa Yana sosa k'eya yace ummm ciwon basir ne yataso Mata"

     Hmmmm Allah ko?"to Bari kaji !inma baka jemata ta sauk'i wlh ka kula karkaje kajima ta ciwo kaji abinda nagamaka?"

Kansa aduk'e yace eh..tashi kabani waje.kaje kutafi"saura kamata wani abun....cike da jin kunya ya Mik'e yafita..Yana fitowa yasami sumayya ita kad'ai zaune aparlourn"

Batare daya kalletaba yace kitashi muje bbu abinda Zan Miki!har cikin ranta Bata yardaba"tunda yazo yace ga tsaka ta shigo d'akin ta"Ashe Kuma ba haka bane!

    Tashi tayi jikinta asanyaye ta bi bayansa"saidai kasancewar yafita dogon tak'i yasa ko hangosa batayi.

  Cikin fargaba ta shiga parlourn"Yana zaune kan kujera"ki wuce kidafamun indomie da serdine kafin nafito wanka"ki wanke hannunki kafin kifara sbd kina wannan k'azantar (period) batace komaiba ta wuce kitchen"alaokacin har10 ta wuce"

    Cikin 20 minit ta Gama ta ajiye mishi atsakkiyar carpet .ta ajiye drinks kafin ta wuce d'akin ta..

Wanka tayi had'e da addua ta kwanta...



*Washe gari*

Babu laifi taji jikinta normal bbu zafin nan ko rashin zama..tana jera break fast yafito cikin Shirin zuwa office"Zama yyi Yana Shan k'amshi"duk abinda yadace ta had'a mishi taturo gabansa"kafin tace Ina kwana?

Lfy"yafad'a atakaice"harta juya yace wait! kud'ine 10K ya ajiye"kidauka anjim a zanje Abuja acan zanyi2 days kafin nadawo" kigyara mun d'aki na,kihadamun abinda Zan buk'ata innaje akwai Kuma trolley kisa komai aciki...to kamar dame dame kenan??"tsaki yaja yaci gaba da break fast nashi"

    Tab'e baki tayi had'e da tafiyarta taje tayi break fast...



    D'akinsa ta wuce tagyara ko Ina"duk inta dubi k'ofar bathroom d'insa saitayi dariya sbd  ganin yadda ya lalata k'yauran sbd duka... Saida ta Gama dariyarta tukum tace d'an rainin wayo!ni yanzun mezan had'a mishi yatafj dashi?"

natambayesa yak'i kulani"kakuma k'inyi kayi laifi Kuma"

  Kayansa kala3 sai boxers d vest & handcheep ta had'a mishi sai brush da makilin...ta rufe trolley d'in..

     Kitchen ta wuce ta kwaba cake da cincin tafarayi"kafin tayi dambun naman kaji"takuma soya naman rago tsoka tayi taushi.😋😋


    Komai kan tray tabarshi yasha iska!kafin ta aza jallop d'in taliya Yar hausa da kifi"sbd taga time yaja"Kuma yadawo bata gama girkiba tasan sauren"tana jera lunch d'in yashigo... fuskar sa murtuk kamar kullum"banza ta mishi itama"ya wuce d'akin sa....kayan jikinsa yarage yafito yaci abinci sai yaje shirya .sbd ta jirgi zasu tafi karfe4:00 pm.shida Dr Nasir.

    Yana duba kular yaga taliyar hausa jalop"duk k'amshin ta yadaki hancinsa"wani b'acin Rai yaji! a fili yace lallai yarinyar nan tagama rainani"wannan abun ne abinci? Afusace yarufe food flux d'in yanufi kitchen inda yaji motsinta....tsaye take da leda me kyalkyali tana zuba dambun naman aciki"yyinda  soye d cake ke gefenta acikin tire!

Da mamaki yaketa kallon ta"kafin cikin cool voice wad'an nan kayan nameye kikayi??"da sauri ta juyo atsorace sbd yabata tsoro"turo baki tayi had'e da cewa shine zqkqzo bbu ko sallama kstsorani??"

Harara yasakar Mata had'e da cewa answer my question! Tab'e baki tayi had'e da cewa bakace ashiryama komai natafiyarba?" Ga kayan can atroley"

Sukuma wad'an nan yanzun nike shiryamaka su...wani murmushi daya fito mishi da kyawunsa yasaki"kafin yakalleta sama da k'asa yace Kai gsky anyi y'ar k'auye anan"shagala sumayya tayi da kallon sa"sbd tunda ta aureshi bata tab'a ganin murmushin Saba sai yau..dallah Ni gyaramun! yafad'a Yana jawo plate"tab'e baki tayi had'e da matsawa gefe yasaka service spoon yad'ibi naman ragon soyayye!kafin yace nibance kiyi hakaba"sbd tsabar duhun Kai ke komai bakya fahimta ko?"

    Babu komai naji inada duhun Kai !Amma banida girman kai"natambayeka kamun banza adazun to yakakeso nayine??"duk wulak'ancin dakakemun kasani Babu Wanda Zan iya yafe maka"Bata jira amsarshiba tabar mishi kitchen d'in...tsaki yaja yafito"d'ibar taliyar yyi rabin plate"yafara ci...wani mugun dad'i yaji ta mishi"anan yakara sosai kafin yaci naman ,yakora da lemo...


"Ahankali yake sakkowa dg up stairs d'in"sanye yake da suit bak'ak'e"yyi masifar kyau sai zuba k'amshi yakeyi"Yana janye da trolley d'in sa"kitchen ya wuce yasami komai ta saka aledar"dauka yyi yasaka acikin wata ledar. kafin yabude trolley d'in sa yasaka asama yarufe....bekoyi mata sallama ba yyi tafiyarsa... sumayya kuwa tana d'aki"farin ciki fal aranta mugu zaiyi tafiya kota huta..wani gefe na zuciyar ta tayi mamakin 1O din daya Bata...Saida tayi Sallar la'asar tukum ta wuce part d'insu ummi....sai bayan isha'i suka dawo tare da zarah akan ta tayata kwana....



     Dr safana kuwa Yana fita "airport ya nufa"acan yasami Dr Nasir suka hau jirgi zuwa Abuja..

       Koda suka iso masauki suka nema kafin suje wata babbar private hospital dake garin suyi abinda yakasu....agajiye suka koma masaukinsu...bayan sunyi sallar isha'i" Dr Nasir yace nifa gsky yunwa nikeji!..Dr safana yace aci ci kawai!duk cina nakaika ne?"banza yyi Masa yajawo trolley dinsa yabud'e.. 

     Yafito da ledar ya ajiye gabansu"Dr Nasir yace meye aciki sai k'amshi ketashi?"

Kaduba Mana"safana yafad'a Yana kallonsa....komai Saida Dr Nasir yabud"e Yana had'iyar yawu lolx..Kai mutumin inafatan duk sumayya ce tayi maka wannan aikin?"tabe baki yyi had'e da cewa eh Mana , inbacin ita vileger ce"meye abun Dan nace ta shiryamun Kaya tayi harda wannan abun?"kaifa wlh bakasan arzik'i ba"Kuma baa maka gwaninta "dukba kyautatawa bace"nidama wlh abincin hotel ba wani sonshi nikeyiba "musammun irin na garin nan" kaga sai muci mukora da ruwa ko?"

 Banza Dr safana yyi mishi yayi bissimillah suka faraci....bakajin maganar kowa...Dr Nasir na yaba girkin sumayya da k'ok'arin ta aransa"drinks masu sanyi sukayi order suka Sha"suka ajiye ragowar"sai Santi Dr Nasir keyi... yyinda Dr safana yyi mishi banza saima yakira rukky suna fira....



*Bayan kwana2*


Kwance take kan bed tana bacci"kasancewar suna Gama Sallar asuba zarah ta koma part d'insu"

      Ringing d'in wayarta yatada ita*MUGU* tagani ajikin screen d'in wayar"(sunan datayi seving safana)tsaki taja had'e cewa komeye wani abin kirana yakatse mun baccina! d'aga wayar tayi Tak'i mgn"nasan kina jina ko?"sbd raini kikaki mgn ko?"yau gurin 2 zandawo kimun girki...kingama k'azantar ki ko be d'auke ba...OHO! tafad'a tana kashe wayar... kitchen ta wuce ta had'a break fast"bayan taci takama aikace aikace...

    Sai gurin1:30pm tasamu kanta"Sallah tayi taje ta shirya cikin doguwar riga ta atamfa red Mai Golden"

Ta feshe jikinta da turarikan ta" a parlou ta zauna ta d'auki wayarta..Kiran samira tayi tace ta biyo Mata sutafi skul tare tunda sai4 sukeda lactures...ko minti5 batayiba da gama waya zarah ta shigo tana waya da musty"Saida ta Gama ,tadubi sumayya tace broth yace yana gaidake"tana murmushi tace Ina amsawa"Kai Masha Allah anty sumy kinyi kyau"halqn Yaya yanzun zai dawo?"

Kafin sumayya tace wani abu sanyayyar muryar sa dayyi sallama cike da nutsuwa ta dakj kunnuwansu"zarah na murmushi tace oyoyo Yaya sannu da zuwa! harararta yyi had'e da cewa bazan amsaba magulmaciya"murmushi tayi had'e da tashi ta fice..

Sumayya kanta agefe tana kallon TV...bece komai ba ya wuce upstairs... dining area ta wuce tayi zuba mishi komai... k'amshin turaren sa dataji yasakata gane Yana Gurin..kujera yaja yazauna Yana waya da rukky"juyawa sumayya ke k'ok'arin yi...fisgota yyi gaba d'aya tafad'o ajikinsa"b'ata rai tayi tana k'ok'arin kwace wa"kashe wayar yyi"kafin ya ajiye kan table"yace kingama mutsu mutsun?"nidai Dan ALLAH kacikani banaso! mitss yaja tsaki had'e da matseta yasakata atsakkiyar cinyoyinsa....hakan yyi daidai da shigowar Samira"kagani ko?"Dan ALLAH kadena "Nika k'yaleni...banza yyi Mata"Samira kuwa saita juya"kawata karki koma pls!cewar Sumayyar cikin ihu!

Dawowa samirar tayi tana murmushi"tace Ina wuni?"batare daya kalletaba yace lfy qlau"kishiga ciki gani nan!batace komaiba ta nufi bedroom d'in Sumayya...da sauri sumayya ta saci kallon sa"taga Yana k'ok'arin debo abinci a spoon....da sauri ta mishi cakulkuli...besan lokacin daya saki spoon d'in ba"hakan yasa tayi wuf tabar jikinsa..tsaki yaja had'e da cewa zankamakine yarinya...



D'aki ta wuce da sauri ta Sami Samira na zaune tana latsaa waya" Samira tace ohni k'awata irin wannan soyewa haka?"ni Aida banzoba wlh...tabe baki sumayya tayi had'e da cewa bansan sharri a Ina take ita soyayyar?"har abada bazan iya yinta dashiba... tafad'a tana saka hijab suka fito atare...


*****************

Hakafa rayuwar su sumayya takasance"itada safana tunda yalura tasami tsarki bbu d'aga k'afa"haka zai sameta yatumurmusa yakuma Gaya bak'ar mgn"sannan har yanxun inzai kusanceta yimasa take tamkar gunki"inya Gama Tasha kukanta"ahaka har yanzun watansu7 atare...yyinda musty da zarah ke waya sama sama shikanshi mustin yakusa dawowa a wannan week d'in" sbd sun kammala NYSC d'insu..gefe guda Kuma saidai sumayya suyi  waya da mama tunda sukaje sau1 Basu sake komawa"dukda Sumayyar ta tab'a tambaya yace bazata jeba"Kuma ita mamar bata tab'a zuwa gidan Sumayyar ba...yanzun haka twins tsayuwa sukeyi watansu9 sunyi wayo sosai... yyinda sumayya suketa yin zumunci da meena matar Nasir ta waya...


  #########


Ahankali ta shigo cikin office d'in"

       Yana zaune kan kujera Yana hutawa kasancewar fitowarsa kenan dg teater.

     idanunsa alumshe"ahankali yabud'e Yana dubarta"shagwabe fuska tayi had'e da Zama tace haba baby!shine kaki picking d'in kirana ko?"sadda kika Kira Muna teate"har yanzun banduba wayarba"ballema nagani...

Ohk ihope kana lfy?"

     I'm fine!

nazo maka da wanj albishir"murmushi yyi yace hmmm indai ba'akan aurenmu bane to bana murna dashi... murmushi tayi had'e da cewa akansa Mana!ware ido yyi yace da gske my rukky?" 

     Wlh da gske daddy jiya yace namaka mgn gobe ka turo magabatanka  ayi mgn tunda nakamma karatuna"ammafa gsky dole karabu da wannan k'azamar yarinyar (sumayya) sbd bazan iya Zama da kishiyaba ko a gidanmu mommyna ita d'aya ne... tab'e baki yyi had'e da cewa anfad'a Miki nima atsarina inason Zama da mace 2 Kofi?"abbana bazai yardaba da haka "inma nasamu ya yarda da maganar aurenmu fine!dg baya zansan yadda nayi narabu da ita... murmushin farin ciki tasaki...anan suka cigaba da firan soyayya cikin farin cikin zasu mallaki juna. 

Tajima sosai agunsa kafin ta tafi gd"shikuma yawuce masjeed yyi sallar azahar"yanaso yasanarwa Dr Nasir Amma yafiso sufara mgn da ummi da Kuma Abba dg baya yasanar Masa...

      Koda ya Isa gd" kaitsaye part d'in su ummi yanufa!

       Ummice kad'ai zaune aparlourn da plate d'in abinci agabanta ajiye da alama yanzun tagama ci.

     Amsa sallamar da tayi"tana cewa yau kadawo da wuri...Zama yyi yace eh ummi"sannu ta mishi"ya amsa kansa aduk'e"yyi shiru..kallonsa tayi tana nazartarsa"tasan tabbas bakinsa da mgn"fatanta Allah yasa alkhairi ce"babana lfy kayi shiru??"naga kamar bakinka da mgn ko?" gyaran murya yyi "ahankali yace dama ummi Dan ALLAH inaso kiyiwa mgn ta kyakykyawar fahimta kikuma saka albarka da fatan alkhairi..hmmm to Allah yasa alkhairi ce maganar Kuma abinda yadace ne!

Inajinka kayi mgn kanata kwana kwana"ahankali yace dama ummi mahaifin rukkyne yace naturo magabata na ayi maganar aurenmu....



🙄🤭🤔🤫


Share 


By mmn fareesa 🖊️