WAYAFI SONTA 10
p10
.....Da sauri hjy ta janye hannun kasay kunnun yazube...tanata faman yimasa sannu had'e da cewa kada yawanke hannun...ta Masa tofi....faruq kuwa da mamakin ganin yadda yyi wannan abin dabako Dan uwanka na jini zaka iyamawaba! Meyasa yyi wannan taimakon?"kallonsa yyi yaga Yana niyar tafiya yatashi Yana cewa sannu Yaya! Muga Gurin , yafad'a Yana duba lallausan tafin hannun haidar Mai cike da gargasan gashi... zainab kuwa mutuwar zaune tayi,Bata tab'a zaton hakan zai faruba ,sbd ita ta alak'antashi da Mai girman Kai,Kuma besan aikinsa ba!marar tausayi gashi yabata mamaki...
haidar yazare hannunsa dg na Umar yadubi hjy dake cewa ka kyauta dakayi taimako da yanzun zainab ta k'one cinyoyi wlh"""yace bbu komai hjy kinsan hakan nacikin aikinah! K'warai da gaske ALLAH ya k'ara baka saa aduk inda kashiga yatsaremunku.... murmushin gefen Baki yyi ya amsa akan labb'ansa" zainab tayi wa hjy nuni datayiwa haidar godiya...hjy tace zainab namaka sannu da Kuma godiya... girgiza Kai yyi ya wuce kawai...faruq bbu kunya ya matsa gab da zainab yace zeetah ni baza'a mun godiyarba?"juyowa zainab tayi cike da faduwar gaba jin yakirata da sunan da yah Umar kekiranta!Koda taga hjy bata nan ,saita gallawa faruq harara...ta tashi...yyi saurin Shan gabanta had'e da cewa Wai meyasa kkmun hakane?"inazakije?" Sotake yagyara ta wuce yaki yagyaran"mitsss taji anyi tsaki ta d'ago da sauri ta ga haidarne zaifita har yazanxa Kaya...inkagama sakarcin kazo zanyi mgn dakai, yafad'a cikin dakakkiyar muryarsa....uhum uhmm....to...to Yaya gani nan zuwa.faruq yafad'a Yana shafa Kai! Yakalli zainab yad'age gira Yana cewa zamu hadu anjima kinji baby! Kallonsa tayi ta Masa gwalo ta wuce....yyitsaye yanata kallonta cike da buegewa harta wuce....kafin yawuce waye...Zainab ce zaune itada anty mariya a parlourn gdn anty mariyar" kunnenta kange da waya tana murmushi" anty mariya tace to autar baba nidai kada kicinyemun credit" inkungama bani! Zainab nadariya ta mik'a Mata wayar byn ta kashe...Elham ta dubi zainab tace
anti muje driver najiranmu...tashi zainab tayi had'e da yin rolling d'in kanta!
tabi bayan elham tanawa anty mariya sallama! anty mariya tamusu fatan dawowa
lfy!
Suna fitowa compound din gdn"elham ta
nunawa zainab had'ad'diyar motar faruq tace anty mushiga awannan za'a
kaimu...da mamaki zainab takalle ta,saikuma ta bud'e gdn baya tasaka elham, sbd
ganin driver din yabude gdn gaba!
Na niyar shiga taci muryar
faruq "nacewa driver d'in yafito"yadubi zainab dake Masa kallon
mamaki"yad'age gira had'e da cewa yayadai madam?"fasa shiga
tayi....da sauri faruq yace zainab kishiga motar nan ,kokuma da kaina nasakaki
wlh! Kinji na rantse zankuma iya hakan!
yafad'a in a serious
tone...turo baki tayi zata shiga...yyi saurin cewa afront sit Zaki zauna!
Batare data kallesaba ta
bud'e tashige...yashiga shima,Yana dubarta ,murya can qasa qasa yace kokefa!
kinfison kitamun gaddamako?" rufe Ido zainab tayi sbd jin wata
kasala...yaja motar had'e da bata wuta suka fice dg gdn had'e da hawa titi...
zainab tayi ajiyar zuciya tana kalle kalle sbd tun zuwanta Abuja inbacin
islamiya da hospital bbu gundatake zuwa gashi watanta 5 yanxun a abuja sai yau
dasuka fito take ganin gari...inafatan garin yyimiki dad'i ko?" Sannan pls
intambayeki Mana?"girgiza Kai tayi alamar ah ah! Yadubeta ya langab'e Kai
yace pls Mana zeetah! Dole kima amsamin tambayata" waye yaron danaganku
tare last 2 weeks ?" Murmushi tayi had'e da Masa nunin d'an uwantane! Ok
bbu wata alak'a atsakaninku?" Kallonsa tayi...da sauri ta d'auke
kanta....ta girgiza Kai alamar batada wata alak'a dashi...parking yyi
yafito"had'e da budewa zainab ta fito itama"kafin ya bude yafito da
elham dake bacci agdn baya..
Kallon shagon dasuka nufa
zainab tayi taga gun saloon ne! Kallon tambaya tamasa duk batasan yawan
kallonsa ko su had'a ido da shi" ahankali yace gun saloon ne kuje keda
y'arki agyaramuku Kai ko?"kimun kwalliya anjima pls bantab'a ganinki da
make up kullum fuskarki fiyau....yallab'ai sannuko! Wata hamshak'iyar buduwa
tafad'a tana dubar faruq tana murmushi! Had'e Rai yyi had'e da cewa lfy
daiko?" Wlh ni masoyiyar kace! Ina karanta jaridunku dakuma saurarar
shirinka na gdn redio na matasa....meye dalilinki na tsayar Dani?" Inaso
zamuyi pics ne pls! Zainab datun zuwan yarinyar gabanta yafad'i kirjinta yamata
nauyi Amma Bata nunaba,saima ta mik'a Masa hannu alamar yabata elham!dake
hannunsa tana bacci! Kallon yarinyar faruq yyi fuska atamke yace malama Zaki
iya tafiya ,kin ganni tareda family na,hakan baihana ki k'in tsaidaniba
ko?" Sbd bakida tarbiyya da kamun Kai...amma ai y'all...shout up!inkuma
kinfison my wife d'ina ta Miki hukunci...fine... zainab ta karb'i elham had'e
da kallon shida yarinyar sama da k'asa ta wuce ciki... yarinyar ta tab'e Baki
sbd ganin faruq yabisu...wacce ke bayanta tace maganinki kenan tun sadda kki
gansu nace karkije gashi kinje ya yarfaki,dama ance bashida mutunci wlh...
Dg waje faruq yatsaya sukayi
mgn damai saloon d'in...yabiya tukum yafito yabarsu ciki...Sai bayan awa guda
kafin yadawo,yatarda angama musu! Jere suke suka nufo motar... yyinda wasu
tsirakun jama'a ke kallonsu, kasancewar faruq sanannen d'an jarida! Daddy kaga
gashin anty zainab! cewar elham tana rik'e hab'a" faruq yyi murmushi yace
Dan ALLAH! elham tace eh wlh andaure matashi...kallon zainab yyi dazata shiga
mota yace to nima sai abudemun nagani ko?"
Bayan yatada motar suka nufi
wani had'ad'd'en pack! Sosai fuskar zainab ta nuna walwala,alamar taji dad'in
zuwa Gurin!Gurin wasanni suka nufa,sai murmushi Zainab da elham keyi suna kan
dokin roba,faruq yyi musu k'uri da Ido Yana kallo" shidai kawai yatsintsi
kansa dajin soyayyar zainab,dayakejin yanamata Sona aure ,uwa uba yadda ta damu
da tilon y'arsa da kula da ita! Fatansa kawai ALLAH yasa zainab ta
karbesa'lalurarta ta bebantaka insha ALLAH zaiyi wani Abu akai ko wajene afitar
da ita,Koda tace bazata soshiga to bazai fasa ba,insha ALLAH sai zainab tayi
mgn da bakinta"yasan ba kyau ko wani Abu yaja shi dajin son zainab ba,ah
ah halayenta kawai ,dakuma shak'uwarsu da y'arsa...wayarsa yafito da ita, yyita
musu pics Basu saniba! Can zainab ta d'ago Kai taga abinda yakeyi...saita
hararesa,shikuma yyi murmushi had'e da nufosu" gab dasu yatsaya....gaba
d'aya k'amshin turaren sa yacikamata hanci! Takauda Kai! Ahankali yace
zeetah!lah daddy kacanxawa anty zainab suna?" Kallon elham yyi yace
kitambayeta kiji" amma wuce ki koma gun shillo kiyi gamunan zuwa... zainab
kuwa tayi mamakin wayon elham....pls ki kalleni manah,Kinga elham ta Fara gane
bakisan kula daddynta ko?" amma king...shiru yyi ya had'e girar sama da
k'asa" kafin yakama hannun zainab yace muje ko!sakamakon anin wasu Yan
Mata sunnufosu...
Wayyo ALLAH wani electric
shock zainab taji tundaga k'afarta har kanta,jikinta yadauki rawa,jin tattausan
hannunsa me d'imi kan hannunta...dakewa tayi had'e da son k'wacewa! Ahankali
yace zeetah kidena manah! Gabadaya Yan matan sai kallonsu suke harsuka nufi
Gurin elham kafin yacika Mata hannu! Saidai yaga bacin Rai sosai afuskarta!I'm
really very sorry zeetah nayi hakan sbd y'an matancan,ko a office haka suke
damun mutane,ko waya shiyasa bani d'aga bak'uwar number! Zainab batad'ago
kaiba,har cikin zuciyar ta ,bataso yatab'a Mata hannuba...In aka cire yah Umar
bbu nmjin daya tab'a taba Mata hannu sai faruq....har sukaje wani mall ,yamusu
shopping zainab ta ki sakin fuska ,yyi mgn da rarrashin har yarabu da ita,Yana
zaton ko k'ila batasonsa,saidai dama yasan bakowane mutum kake burgewa ba,Mata da yawa sun kawo Masa kansu
akan yasosu amma yak'i! Yanzun zainab tamasa ,Kuma Bata mgn ,ahaka yake sonta
amma ta nuna batasonsa...
Parking yyi da sauri sbd anfara Kiran
magrib,yabude back sit yafito musu da ledoji ,kafin yajuyo har zainab tabar
Gurin...Kama hannun elham yyi suka wuce ciki" har d'akin su yarakata da
ledojin yace ta awa antinta,kafin yafito..
Awaiting parlour yasami hjy
najera abinci kan dining table...ta dubesa tace kundawone?" Eh hjy amma
zainab naga bata ciki ,intashigo kinsata
ta karb'i kayan shopping d'in... murmushi hjy tayi tace to shikenan ai haka
take dabawa abin duniya baya..
************
Yau kimanin kwana 2 kenan
zainab Bata sakewa faruq fuska ,inhar Yana guri bata fitowa,in ya aika akirata
bata zuwa inya shigo d'akinsu saita shige toilet!sbd Sosai zuciya ta kemata
wasi wasi akan faruq ,ai har yanzun bece zahiri yana son taba ! To inma sonta
yake da aure ko kuwa?" Bacin yasan ita kurma ce,ita azatonta faruq ba
ajinta bane,ba sa'an aurenta bane ko soyayya dashi....mutum D'an gayu kyakykyawa
,yace zai tsaya gurinta,ita y'ar
talakawa ,Kuma kurma da sake! k'ila badan ALLAH yake sontaba ,tasan bbu macen
dazata k'isa sbd ita shaidace agabanta mata kesan yakulasu....amma ita batason
huddarsu kada takamu da sonsa ya yaudareta....shikuwa faruq Sosai abin yabasa mamaki ganin kwata kwata
zainab batason kulasa...
Tafiya takeyi kanta
d'uk'e...da kayan islamiyarta ajikinta ,antaso zata shiga gd... assalamu
alaikum! Bewar ALLAH inbabu damuwa inason mgn dake! Cak zainab ta tsaya tafasa
tura k'ofar get din....ta juyo taga wani saurayi,Wanda talura tana yawan
ganinsa awurin islamiyarsu...nuni da hannu tamasa akan bata mgn yatafi Dan
ALLAH..... Kafin saurayin yyi mgn
anbud'e k'ofar get din....hancin motar faruq yafito...hakan yasa jin
gabanta yafad'i! Ta matsa baya,faruq daya hangota ya juyo yaga itada wanine!
Cike da fushi da b'acin Rai da kishi ne duk yahaddasa Masa....afili yace wato
nita d'auka Wawa ko?"
Afusace yafito yadubeta"
fuska adaure yace ke shiga ciki"da
sauri ta zuwe ciki....kafin yadubi yaron yace kada nakoma ganinka anan?Ko
meyasa?bansaniba,zaka tafi kosai nasaka jami'an tsaro sunkama mun Kai....mittss
yaja tsaki...da sauri saurayin ya ware...shikuma yashige motar yabar
Gurin....saidai yasha alwashin dole yatambayi zainab inbata sonsa yahak'ura
kawai...
********
Tsatstsaye suke a compound d'in gdn,haidar da faruq sun saka
suits...da trolley ahanunsu zaa saka musu a boot" hjy ta dubesu tace gsky
baniso ace bbu kowa acikinku agdn nan ga Alh baya gari saimu kwana mukadai....ai
akwai masu gadi hjy karki damu nasaka security....binciken nan dole sainaje da
faruq amatsayinsa na d'an jarida ,Kinga mutanen nan glna gunmu ,munkamasu
,Nanda kwana4 zamushiga kotu,dole zamuje bincike sbd samun hujjah hjy ,adduarki
muke buk'ata"cewar haidar cike da k'arawa hjy k'warin gwiwa... addua ta
musu,suka shiga mota,faruq daya Gama yiwa elham rad'a akunne..akan taje gurin
zainab tabata sakonsa.....Yana d'agawa elham mota har suka fice...
Da dare Gurin k'arfe 2
darabi....baba Mai gadi ya ji Harbin bindiga har2 da sauri yajawo d'amararsa
yad'aura ak'ugu(maganin tsarice inya d'aurata mutum mugu baya ganinsa )
Yafito dg d'akinsa
ahankali,hankalinsa atashe...gawar security 3 yagani sai wasu 3 da akeyin
musayar wuta dasu....yaduba yaga wasu manyan k'attin samudawane majiya k'arfi suka shigo gdn ,fuskokinsu
arufe da alama harda Mata acikinsu... Inna lillahi wa inna ilaihir Raju un
kawai baba Mai gadi keta nanatawa azuciyarsa!be auneba yaji wata kakkasar murya
tace kuk'arasasu komunshiga ciki ,kunsan ogah yasanar Mana mahaifiyar shi kawai
zamu dakko ,muyi garkuwa da ita,dole afasa shiga kotu wlh...kokuma mukaita
jami'ar mik'akk'u inyaki Dena adawa da oganmu...Ina biliya ya shigar damu
ciki...zaro ido baba Mai gadi yyi sbd jin sun anbaci biliya yashigar dasu ciki!
Sbd biliya inspector ne,wato amanar DSP ALIYU haidar zaici kenan? Baba Mai gadi
yafad'a azuciyarsa...da sauri yazagaya ta baya...yabude window din dayagani
abude yadira....cikin sa'a Ashe bed room din zainab da elham ne...atsorace
zainab ta kunna fitila sbd tunda taji k'aran bindiga ta farka ,atake taga baba Mai gadine , ci ke da tsoro take
kallonsa gabanta na dukan 100 100 ta zaro Ido cikeda rawar jiki! baba Mai gadi
ahankali yace ke ki saurareni dolece tasani dirowa....wasune Yan dabane ko me
afahimatata ture akayiwa DSP ALIYU haidar gashi baya gari,Kuma sunzo da niyar
suyi garkuwa da hjy kamar yadda naji Dana lab'e , shiyasa na shigo kije kusan
yadda zakuyi wlh.... yafad'a had'e da ficewa ta window din...
Tashin hankali baa samasa
Rana! Juyawa cikin zainab keyi ,tayi saurin kashe fitilar ta fice dg d'akin
gudun kada elham ta tashi...ahankali ta fito tanajin karar Harbin
bindiga.....tanufi parlourn hjy ,ta murd'a k'ofar bed room d'in ta shiga ta
Sami hjy kwance kan bed tana bacci! Bubbuga pillow din zainab tayi da k'arfi...
bayan ta kunna wutar d'akin...jikinta na rawa...hjy atsorace tabude Ido taga
zainab....dafe kirji tayi tace lfy zainab? Zainab ta Mata nuni bbu lfy b'arayi
sunshigo zasu tafi da ita....tsabar rudewa yasa hjy bata fahimta ba ,tadai gane
barayine suka shigo....motsi da sukayi awaiting parlourn gdn yasa zainab saurin
murd'a k'ofar toilet tama hjy nuni data shiga! Innashiga kekije Ina
zainab?" Girgiza Kai zainab tayi had'e da Jan hannun hajiya ta turata
toilet,itakuma tasaka hijab din hjy dake ajiye kan prayer mat...ta kashe wutar
d'akin ta kwanta kan bed had'e da rufe fuskarta...hjy dake kallon zainab ta
hudar kyaure taga takashe wutar d'akin.....harzata murd'a k'ofar toilet d'in
taji anmurd'o kafar shigowa bed room d'in! Hakan yasa ta dakata gabanta na
faduwa tanata inna lillahi wa inna ilaihir Raju un! taduk'a Gurin hudar k'ofar
bayin sbd hango haske datayi,Ashe torch light ce suka kunna,taji wata murya
tace ku watsamata poda....tana ganin sadda aka watsawa zainab powder,wasu Mata
biyu suka d'auketa! Wani yace muje da ita dama ance in masu tsaran gdn sun Mana
gardama mugama dasu Amma karmutab'a kowa agdn , kawai mutafi da uwarshi
,inyak'i sake oga mugama da ita, sannan sai munkarbi manyaan kud'ad'en
sa,tukum,yadda zamu talautashi....iya nan hjy taji taga sunkashe fitilar suka
bud'e k'ofa suka fice....😳🙄🥺🤔 Wasa farin girki
yanxun aka soma....
Da yawa fans kunbani mamaki
gameda wannan book , akalla na rubuta novels free guda7 Amma Wai wasunku 300
tagagaresu biya ,sun zuba Ido suna jiran na bati...Ina sanar daku da babbar
murya duk wacce takaranta mun book Bata biyaba banyafe ba,keda ALLAH! Bazanyiwa
kowa ALLAH ya isaba!
Kuna cewa ai duk wacce ta
Bari aka ga book nata harvaka karanta itama tanada zunibi...to wannan book ba
kirkira bane da gaskene! Inma kinkaranta Baki biyaba dan kanki...keda ALLAH..
Wad'an da suka biya harsuka
linka mun Ina godiya sosai Allah yak'ara arzik'i...🙏🏼
