WAYAFI SONTA 11
P11
Hjy tace yanxun muje waje
naga security d'in!baba Mai gd dake tsaye kusada k'ofar fita waje ,yace ah ah
hjy kada jininki yahau ki barshi kawai...nakira office d'in su y'allab'ai cewa
bbu lfy agdnsu DSP ALIYU haidar!sunce suna zuwa bayan fitar Yan garkuwa da
mutane nafad'a musu haka... Cikin kuka hjy kesanar masa cewar da zainab
sukatafi! Baba Mai gadi yazaro Ido ,had'e da cewa inna lillahi wa inna ilaihir
raju'un!sadda Ina lab'e naga sunshiga
ciki ,sainaje da wayata na dauki lambar motar!nakoma d'aki,suka
fita...hjy na hawaye tace munshiga ukku!....k'arar jiniya ita tasaka hjy yin
shiru ta d'ago Kai! baba Mai gadi yyi saurin fita!
A compound d'in gdn yasami
police sunkai kusan 20 da wani abu...sunfara dube dube.... had'e da d'aukar
gawa 3 sai wad'an da akama rauni mutum5 , yyinda bbu mutum 2 sbd police 10 ne
haidar yasaka sukula da gdn! nan akayi asibiti dasu, yyinda wasu police suka
nufi waiting parlourn gdn danyin bincike,akan jagorancin baba Mai gadi...akuma
lokacin anfara Kiran farko na asubah!
Hjy da byn fitar baba Mai
gadi ta nufi dakinsu zainab ta d'akko elham ta fito da ita!bed room nata ta
koma had'e da d'akko wayarta...tafito
waiting parlour taduba taga miss call na haidar da faruq sunfi a k'irga!
wani Kiran yakoma shigowa cikin wayar....kafin ta d'aga su baba Mai gadi sun
shigo da sauran police d'in,suna Yan dube dube had'e da Mata tambayoyi....wayar
guda tayi Kara yad'aga,kafin yace to ogah...kallon hjy yyi yace mama ga DSP nan zaikira kuyi video call! Kafin hjy
tayi mgn wani Kiran yashigo! d'agawa yyi had'e da mik'a wa hjy,yadubi saura
Police d'in yace muje...nan suka fice...Arikice haidar dake kallon hjy yace
alhmdllh danaganki lfy hjy tah...ALIYU! hjy takira sunansa! da sauri haidar ya
dubeta acikin wayar jin takira sunansa na asali...faruq yace hjy kuka kikeyi
meyafaru??kowani abu sukamiki?"suntafi da ZAINAB! tafad'a hawaye na zuba
afuskarta....Sunyi kiddnaping d'inta ,azatansu nice, zainab ta kwanta kan gadona
tayi basaja dani, sunwatsa Mata powder suka fice da ita akan idona Ina bayi!
danasan hakan zainab zatayi dabanbi umarnin taba na nashigar dani bayi datayi
wlh..... what?" Faruq da haidar suka fad'a arikice had'e da furta la'
ilaha illah antassiba hanaka inni kuntti Minal zalimin?
Mezancewa su mamana insun
tambayi zainab? Hjy ta fad'a tana hawaye... gaba d'aya haidar ya jik'e da
gumi!cikin dakiya yace hjy gamunan zuwa tajirgi zuwa 8am Muna Abuja insha
ALLAH... jirgin karfe 6 zamu hau! A office suka kirani akan cewar gdnmu bbu lfy
shine nakira Baki dagaba! Duk faruq yadamu...Dole yadamu...kudawo ayi mgn kada
sucutar da y'ar mutane batajiba Bata ganiba!faruq yace hjy Ina elham? elham na
bed room d'ina,yyi ajiyar zuciya yace babbar matsalar zainab bata mgn! Haidar
yace hjy kada kisanar da su mariyar komai kibari muzo...bejira amsartaba
yadatse Kiran....
Hjy kuwa alh takira tana kuka
tasanar Masa....yace Mata shima Dole yabar abinda yakeyi yazo!kafin tayi sallar
asuba tana addua tana kuka!kukan elham ta ji dake kan bed tana bacci!sai Kiran
sunan anty zainab takeyi" hjy ta rungume ta tana kuka ! Tace elham anty
batanan amma zata dawo... gaba d'aya elham ta rik'i ce sai ihu takeyi!hjy kuwa
har idanunta sun kumbura sbd kuka.....
B'angaren su haidar kuwa , number baba Mai
gadi yanema ,kafin yakirasa yatambayesa?" akan meyasani gameda zuwan
kidnapers din"? Yasanar Masa abinda
yasani,yakuma sanar Masa yadauki number! Shiru kawai haidar yyi! Sbd bega
amfanin daukar number ba! Meyasa bekira ba ,lokacin dayaji Harbin bindiga...a
office?" Kira yyi a office nasu yasaka amasa binkice akan billiya Kuma
akamashi ko inyazo shi yadamk'esa!
gaba d'aya faruq bashida
kuzari ,tunanin halin da zainab kawai take ciki yakeyi...har suka nufi airport
suka hau jirgi,sukabar Lagos...Ahankali ta bud'e Idanunta tana k'arewa d'akin
kallo! Inna lillahi wa inna ilaihir raju'un "ta furta azuciyarta sbd tuna
abinda yafaru"dakuma ganinta ad'aure kanta bbu d'ankwali dg ita sai
doguwar rigar baccinta me dogon hannu da kad'an ta wuce gwiwa! azuciyarta ta
furta lallai wad'an nan mutane basuda Imani sbd ganinta datayi k'asa ,cikin
wani d'aki sai wari (d'oyi) yakeyi...k'uuuuuuu! Cikinta yyi! alamar tanajin
yunwa" gaba d'aya kuka takeson Yi,amma yak'i zuwa, tambayar kanta take
marfarkine take kokuwa?" Tashin hankalinta shine ,tana on( period)bama
wannan ba ,shin meyasa mutanen dasuka d'aukota sukeson ace hjy suka d'akko??
gabanta yafad'i sbd jin motsin annufo d'akin!rufe Ido tayi tana addu'o in neman
tsari azuciyarta...
Su 3 ne suka shigo fuskokinsu
arufe....yo ai bata tashiba ko?" Eh Amma cikin irin wannan lokacin zata
tashi Dan ubanta tagamana ita wacece data b'ata Mana aiki! Munso ace tsohuwar
suce muka d'akko...cewar wani k'ato ,cikin muryarsu ta k'atti! Yo ai ogah
damuka sanar Masa yace k'ila k'anwarsu DSP ce !....inbacin addua bbu abinda
zainab keyi azuciyarta! Kafin ta Fara motsi had'e da bud'e Ido...suka Mata
k'uri da Ido...guda Kai Amma gsky bayan komi yalafa Dole na huta da yarinyar
nan sbd tanada Kira... zainab ta zaro Ido cike da tsoro...tsaki d'aya yyi yace
Kuna Bata Mana lokaci wlh Kama Yi shiru Kar ogah yajikah!
Keeee! Babban cikin su
yafad'a ,Yana zare Ido had'e da matsawa kusada zainab,,yace kifada Mana
kewacece agurinsuDSP?" da har muka dauko ki,amatsayin uwarsu ce muka
d'akko ,bacin antabbatar Mana da cewa nan ne d'akin baccinta! zainab tamkar
tayi amai sbd irin d'oyin dasuke,yacikamata hanci"sai kallonsu take tana
zare Ido...ke Dan uwarki bazaki yimana mgn ba?" ah ah kabarta inmuka Mata
fyad'e muduka tamana bayani....hawaye suka zobo Mata afuska,tana girgiza
Kai...ta musu alamar bata mgn suyi hakuri....wani wawan mari guda yad'auketa
dashi ,atake hancinta da bakinta suka Fara zubar jini...awahalce ta dafe
Gurin da hannunta dake ad'aure had'e da
sulalewa ta sume...ðŸ˜ðŸ˜
Tunda suka hau jirgi DSP
ALIYU haidar ke faman voice call da video call har suka iso Abuja,yyinda faruq
har Rama yyi,idanunsa sunyi jajir mgn inba doleba bayyi,shikansa DSP yadamu
sosai sbd yasan da yarinyar batayi hakaba , mahaifiyar su ce zaa d'auka,Dole
kuwa yaje ya k'watota Koda hakan zaiyi sanadin rasa ransa!
Suna fitowa dg jirgi, DSP
yadafa kafad'ar haidar yace ,kada kasausari abokan aikinka(Yan jarida) sbd
ganin sun nufosu Dan labari har yafara yad'uwa!kowane fuska atamke suka nufi
mota...ko parking baa gamaba faruq yafito da sauri yyi waiting parlourn
gdn....hjy na zaune da elham kan cinyarta tana bata shayi....kallo guda zaka
Mata kasan tana cikin tashin hankali! gefe guda Kuma anty mariya ce keta kuka
tamkar k'aramar yarinya...sbd da dare sunji k'arar harbin bindiga,hakan yasa
byn angama sallar asuba baffa sule yatambayi Mai gadi lfy?" Shine yasanar
Masa....
Arikice faruq yashigo bbu ko
sallama! Hjy ta dubesa...kafin tayi mgn haidar ya shigo....kallonsu yyi kafin
ya matsa kusada hjy yakama hannun ta!cikin taushin murya yace hjy Dan ALLAH
kiyi hkri insha ALLAH indai Ina numfashi to zainab zata dawo lfy" duk
abinda yakamata zanyi ! Bazasu tab'a Zama lfy ba ,sunyi sanadin xubar hawayen mahaifiyata... Hjy na hawaye
tace insha ALLAH saikayi nassara ALIYU!; zainab Kuma ALLAH ze tsaremana
ita...faruq tamkar karamin yaro yafad'a jikin hjy yanata surutai...Koda haidar
yaga haka,sai yadubi anty mariya ,yyi gyaran murya had'e da cewa amm anty Dan
ALLAH karki sanar da kowa na zainab ! but muyita addua banaso hankalin kowa yatashi
ko amuku zaton Baku rik'e ta da gsky ba".....anty mariya ta share hawaye
tace to shikenan Y'allab'ai nima nayi wannan tunanin shiyasa nacewa baffanta
yyi shiru muga abinda ALLAH zaiyi...tashi tsaye DSP yyi yace eh kutaya mu da
addua....yadubi hjy yace zanshiga ciki ,yanzun zanfito pls kidena kukan haka
addua zamuyi...Dole nayi kuka zainab tagamamun komai arayuwata tunda tasaida
ranta sbd ni! Koni na haifi zainab iyakar abinda zatamun kenan! Faruq yatashi yabi bayan haidar...
Yunifoam yake sakawa,wayarsa
tayi ringing...yaduba yaga private number... faduwar gaba yaji....amma saiya
dake"
d'agawa yyi
beyi mgn ba! yyi shiru....to
sarkin izzah da d'aga Kai !bazakayi mgn ba saikayi shiru! hhhhhhhh😹😹
Dole kayi shiru! To bari kaji nasan kaji dad'i daba mahaifiyar ka muka d'akko
ba ko?kaiiiiiiiii!wake mgn ?DSP yafada, cikin dakakkiyar muryarsa me saka
maraji natsuwa!bamu saniba ,aikafi sani , k'anwar kurma ce?" Taki mgn tana hannunmu,munfara koya Mata hankali...kashiga
what's app d'inka zakaga pic nata... sannan munason ka kamana ko ka aiko Mana da miliyan20...shine
fansan ranta ,in aka wuce gobe baa kawoba zamuyi Mata fyad'e..... sannan ka
gaggauta sakin Alh buba ko mu kashe yarin.... kaiiiiiiiii!wawah shout up ! Kundad'e
bakuyi abinda kuka fad'a dinba,but saina baku mamaki....dit yakashe
wayar...kafin yatsaida recording din muryar k'aton da yyi.....tayi seving
,kafin yakira amintaccen yaronsa ,yusuf
dake Masa traking d'in numbers ko location...da sauransu...yace yazo nan gd
yasameshi...yyi recodings din muryarne sbd kamar yatab'a jinta awani guri...
What's app yashiga,nanma yaga
b'oyayyar number...ta turo sako...da sauri yabud'e....zaro ido yyi ganin
photon..zainab kwance k'asa ad'aure , dg itah sai doguwar riga,Kai bbu
d'ankwali ga uban tulin gashinta nan !bakinta da hancinta suna jini...da alama
ma suma tayi...
[9/27, 5:55 PM] Mmn fareesa:
Wannan littafin na kud'ine! dan girman ALLAH inkingani karki karanta ,kar ki
turawa kowa..duk Maison siya yakaranta...yaturo Airtel na300 ko MTN na 300 ta wannan number 08100084251...bamasan
transfer d'in Kati,kiyi pic ki turo...ko Kuma kitura kudin 300 ta account
number kamar haka..0089110527 suwaiba Hussaini zakirai access bank!saikiyi
creen shot ki turo shaidar kin biya....
