Breaking News

KWARATA 22

🅿 ------ 22

              Saida na tattara duk wani abu da nasan ina buÆ™ata na adana shi a ma'adar da nasan bazai wulaÆ™antu ba , ko wace macen da zamu koma da ita gidan nice nasa aka kwashe kayan kowa aka kai gidan da zamu koma da zama...


         Kafin azahar har mun gama saboda babu mai gado a cikinsu duk dai katifa ne kuma babu macen dake da ledar tsakar É—aki saini !

      Saida na tabbatar an ajiye komai a mazaunin daya kamata , sannan na shiga wanka , kafin in fito an share gidan Æ™wal gwanin burgewa , Hafsa tazo sai kashe sulfie sukeyi ita da sauran jama'ar tamu ,

      Ina fitowa daga wanka tace uwar room maza ki shirya kizo ayi dake kar a baki labari , Amisty ce tace babu wani uwar room uwarmu ce gaskiya a wani cire room kawai mu kirata da mother , shewa sukayi dukansu lokaci É—aya suna cewa uwa...


      "Yar gajeriyar dariya nayi cikin sigar barikanci na wuce É—akina banyi musu magana ba , hotuna sukaci gaba dayi har na gama shiryawa nima na fito !

Ina fitowa suka É—auki sowa domin sun san mother tasu ba daga baya ba wurin iya É—aukar wanka ,  banje koya ba kuma babu wanda ya É—orani nice na koya dakai na kuma ni na É—aura kaina , banda uwar É—aki nice uwar É—akin kaina kuma nice uwar É—akin wasu ,

        Amisty ce ta bani kujerar roba na zauna, da "yan daba da duk wata kwartuwa mun hallara wurin, bayani na farayi musu kamar yadda muka saba a duk lokacin da muka zauna...

       Hafsa kuwa ciro wayarta tayi ta faramin vidio kamar yadda naga ta koya kwanakin nan, saboda haka sai nayi shiru yayin da su Amisty suka ci gaba da goga bayani tare da Æ™ara Æ™warara wa kowa guiwar shi a cikin harkar bariki !

      Komai É“aro É“aro sukeyi suna sakin maganganu yadda harshen kowa yake iya furtawa, Hafsa kuwa abinda yasa banyi mata magana ba na lura da halayyarta tana da saurin hasala sannan kuma tana da É—auka da ajiyewa , na ukku kuma abinda na lura da É—abi'ar ta zatayi tonan asiri haka kuma zatayi cin amana zata tona asirin wanda suke tare idan suka rabu ...

     Ni kuma banda haÆ™uri idan abu ya É“atamin rai saina bigi mutum nake samun natsuwa , tou zan Æ™yale Hafsa amma nasan irin zaman da zanyi da ita , sannan nikam dai sirri na Æ™arya takeyi taji shi kuma anÆ™i a rabun da ita dan idan har na rabu da Hafsa zata yankamin Æ™unya biyu dani da "yan team inta zamu zama abokan hamayya , kuma babu abinda zai hana asirce asirice saboda su sun ta allaÆ™a da malam tsibbu amma maganinta É—aya shine zan sace wayarta ta É“ace kwata kwata babu layi babu wayar bare kuma tabi tsohon tarihin jerin kira ta samu wasu lambobi, idan taÆ™amarta sabko tabbas ni a wurin na kwana ,

     Har aka gama zaman ban sake cewa umm umm ba, bayan an gama duk suka zagayeni akayi ta hotuna , duk wanda yaga hotunanmu yasan ni iskanci na ya fita daban a cikin nasu, yadda suka bani shugabar iskanci tabbas iskanci ya fito a tattare dani...

      Bayan an gama hotuna muka fito Æ™ofar gida , saman motar Hafsa nayi tsalle na haye , Hafsa tace bari in Æ™ara É—aukarki hoto murmushi nayi tare da cewa ngode , É—aukana tayi nanma kowa ya Æ™ara yayyaÉ“eni sai an mana maza da mata duka Hafsa taci gaba da bamu filasha !

       Saida ta gaji da É—auka sannan mukayi sallama da ita , ta wuce gidansu mu kuma muka koma namu gida , dukanmu a É—akina muka sauka , har dare suna nan domin Amisty zata kwana wurina ne kuma ma dai ta dawo wurina da zama kwata kwata...

    Bansan abinda yasa ba kuma ban tambayeta dalili ba , sai dare sosai su A ` i suka tafi gida , Nana da Karima kowa ya shige É—akinshi muka rage daga ni sai Amisty, addu'a nayi na kwanta bacci ,

        A É“angaren Hafsa kuwa dan ta wulaÆ™anta ni ta tozarni a idon Dikko idan ina da sauran mutunci ko Æ™ima ta kakkaÉ“e a wurin shi , duk hotunan data É—auka gaba É—aya ta tura mishi su , da vidio maganar dana fara da kalaman batsar dasu Amisty sukayi , da kirana da uwar gidan kwarata da akeyi duk saida ta bawa Dikko labari bayan ta gama tura hotunan da vidio ',

     Idan ran Dikko yayi dubu saida ya É“aci amma bai nunawa Hafsa ba ranshi yayi mishi babu daÉ—i ba dan baiyi tunanin irin wannan hotunan zata riÆ™a kawo mishi ba , kawai dai ya É—auka hotunan Sultana zata turo sai kuma idan tana zaginshi sune kaÉ—ai zata faÉ—a , amma wannan vidio ya girmi ganin idanuwanshi maganganun sun girmi jin kunnuwanshi ,

         Tabbas zai takawa Hafsa burki da irin wannan vidio kuma zai tsawatar da ita zai gwalashe abun idan ba haka ba irin wannan vidion na An mata zasuyi ta yawo a social media shi kuma idan har haka ya faru baiji daÉ—i ba,

       Tunani dai barkatai a zuciyarshi , amma ranshi da zuciyarshi yafi bashi cewa kayi mata magana gaskiya shekaru biyu idan suka tafi a haka kaga zakayi takon saÆ™a da karuwa mutuncinka martabarka da Æ™imarka zai zube a wurin al'umma ga siyasa bata raina abun magana, sai ka tsaya takara zaka gane abun ya zama shirme, shawarar da zuciyarshi ta yanke shine ya fita daga harkar taron yara don asali nasaba da mutunci gidansu ba iri É—aya ne dana gidansu Sultana ba.

      Burun duniya akan shi É—aya tal mahaifinshi ya dogara yayi tsayuwar arfa wurin ganin ya zama mutumin kirki ya fito cikakkan mutum ya kashe kuÉ—aÉ—e da yawa wurin ganin ya tsaida ni a saman Æ™afafuwana ,  mutane suna cewa duk "ya "yan da aka É—auki soyayyar duniya aka É—ora musu gurÉ“atacci ne , mafiya yawansu basu da tarbiyya , ni kam ba lalatacce bane domin idan nayi duba da yadda nazo...

       Tsoki yayi tare da kiran Hafsa yayi mata tatas yace daga ita harma Sultana duk zaici mutunci su bayasan maganar Sultana haka kuma itama bayasan ta sake shiga sabgarshi ko kiranshi ta sakeyi ko text wallahi sai yasa an kulle mishi ita , yafa ci uban Hafsa sosai ya Æ™ara da cewa itama Sultanar ta sake ambatar sunanshi wallahi zaici ubanta ne, saida ya tata iskanci mai isarshi ya kashe wayarshi,

        Al ' Ameen yace mai gida lafiyarka kake ta faÉ—a , idanuwa jajir Dikko yace Al ' Ameen idan aka ce maka na taÉ“a zina tsakaninka da Allah zaka yadda ? Al ' Ameen yace mema yasa kake faÉ—ar wannan maganar don Allah ka daina abinda ma bazai taÉ“a yuwuwa bane ba...

      Idon Dikko cike da hawaye yace kasan yarinyar dana shaÆ™e a asibiti ? Al' Ameen yace Eh nasanta mai gida , Dikko yace kaga ai yarinya ce sosai ko ? Al ' Ameen yace Eh , Dikko yace wallahi da nayi auren wuri ina iya haifar yarinyar nan , amma tsautsayi da Æ™addara yasa na saki wani irin Æ™atoton layin da inaji kamar in cakawa kaina wuÆ™a in mutu kawai in huta,

      Murmushi Al ' Ameen yayi tare da cewa haba mai gida ina kai ina haifo mai shekarun yarinyar nan , da kayi aure kam da wuri baka tsaya karatu ba kuma gashi har yanzu duniyar nemanta akeyi duk wanda kuÉ—i yayi ma yawa so kawai yake a kirashi ranka ya daÉ—e , duk dai haka gaskiya baka haifi yarinyar nan ba , tsoki Dikko yayi tare da É—aukar wayoyinshi ya shige ciki , gefen gado ya zauna tare da zagba tagumi ya fara tuno wa kanshi ko shiÉ—in waye.....


         WAYE DIKKO...?

Dikko Umar Kurabau shine cikaken suna na...


         Mu cikakkin asalin "yan cikin garin katsina ne , bamuyi rayuwa a Æ™auyen kurabau ba haka mahaifina da kakana basu rayuwa a wannan Æ™auye ba , amma kakan dadyna shine yayi rayuwa a cikin wannan Æ™auye dake Æ™arÆ™ashin kauyen rimi local government...

            Mutane ne masu cikakken arziÆ™i da wayewa kuma sarautar kauyen a gidansu kakana take wacce suka gada suma tun iyaye da kakanni , ko a wancan lokacin mutanen kurabawa tuni su wayayyu ne kuma tuni suka waye da ilimin zamani !

        Kakan dady na duk da yake bakauye baya da kidadanci haka kuma bashi da jahilci , wayyen tsoho ne da yasan rayuwa , kuma tsohone mai cikakken ilimin addini,

        Abinda ya kawo kakana cikin birni shine neman ilimin zamani , kuma shima mahaifinshi shine mutumin daya fiddoshi dan neman ilimi bayan ya tabbatar daya haddace al'kur ani mai girma a saman kanshi kuma yasan littafai na musulinci .

         Karatun boko bai wani bashi wahala ba saboda yana da ilimin addini sosai , saida kakana ya gama karatun sikandire sukul { Secondry school } ya koma kauyen kurabau,

       Mahaifinshi yace tunda ya É—agawa Æ™auyen na wasu shekaru ya haÆ™ura kawai ya koma cikin garin da zama , dan a samu ci gaban rayuwa !

      Mahaifinshi da kanshi yazo ya nema mishi wurin zama sannan ya bashi kuÉ—aÉ—e ya kama kasuwanci ya nemi abinda zai dogara da kanshi, dan a wancan lokacin idan mutum yayi secondry sch anan yake tsaya dan duk wanda yazo wannan matakin gani ake an Æ™ure.

       Allah kuwa ya saka ma nemanshi albarka dan kano yake zuwa sarin atamfofi da shaddoji da yadika ,kafin shekar ya zagayo abubuwa sun fara canzawa domin Allah yasa ma neman albarka kuma Allahn ya yaddar mishi ! Dan ubangiji dayace maka zama zaka zama....

       Haka rayuwa taci gaba da tafiya cikin Æ™anÆ™anin lokaci sunan Dikko Muhammad wato kakana ya fara zagawa a cikim garin katsina dan zuwa wannan lokaci ya baza yara suna neman mishi kuÉ—i dan kasuwar tafi Æ™arfin mutum yanzu, kuma mutum ne shi mai kauta ,

      Shi kuwa Muhammad baban Dikko wato kakan babana ganin dukiya ta fara yawa hankalinshi ya fara tashi gashi har yanzu Dikko baiyi auren farko ba , kuma zuwa wannan lokaci ya rage zuwa gida dan sai yayi wata shidda ko fiye da haka baije gida ba , idan yaje malam yayi mishi magana yana daÉ—ewa baizo ganin gida ba sai yace abubuwa sunyi yawa yanzu ma dakel ya samu yazo,

     Ganin haka yasa malam ya yanke shawara aura wa Dikko mata kuma "yar nan cikin Æ™auyensu dan malam yace idan "yar gida ce yake aure dole za'a riÆ™a ganinshi ko baizo dansu ba zaizo dan matarshi,

Haka kuwa akayi malam ya aurowa Dikko mata bada saninsa ba yasa aka kawo mishi amarya har katsina, saida aka kawo amarya akayi masa bayani malam ya auro masa ita , bai wani ji komai ba yace Allah ya basu zaman lafiya, 

      Zaman lafiya sukeyi da matarshi Binta saboda matace mai haÆ™uri da kuma kauda kai da duk wani abu na rayuwa , saboda itama sai tayi wata nawa bata ga Dikko ba dan shi ba auren yake saurare ba duniyar kawai yake nema ita kuma Binta bata wani damu ba tunda ci da sha har sutura bata rasa ba , idan Dikko yazo mata as miji zasuyi rayuwar aure idan baizo ba babu abinda ya dameta...

       Haka dai rayuwarsu taci gaba da tafiya , kuÉ—in Dikko kuma har an fara zarginsu a cikin gari cewa tsafi yake yi , dan shima kanshi zuwa yanzu baisan iyakar abinda ya mallaka ba , koda Binta ta samu ciki gida Dikko ya maida ita ta aihu , tunda ya kaita bai sake komawa ba har ta aihu ta gama wanka baije ba, abinda ta aifa ma bai gani ba babanshi yayi duk abinda akeyi ma duk macen data aihu komai anma Binta da É—anta da yaci suna Ummar wato mahaifina...

     Har Umar ya iya tafiya Dikko bai dawo ba kuma bai aiko ba yana can yana neman duniyarshi danshi matan ma basu ne gabanshi ba kuÉ—i kawai, baisan komai ba kuma baya gane komai sai naira , abun Æ™auye aka fara tira iyayen Binta su kashe auren su mayar da Baban Dikko É—ansu tunda dai É—anshi ya zama É—an iska, Binta kuwa ta kifa kanta Æ™asa tace ita duk duniya babu wanda ya isa ya kashe mata aure,

      Ganin za'a kashe mata aure dole yasa ta saÉ“e abunta ta dawo wurin mijinta , koda Dikko ya dawo gida ya sameta yaji daÉ—in dawowanta yace tayi haÆ™uri abubuwa ne sunka sha mishi kai da yawa da yawa shi yasa baizo ba , tace ba komai da yake itama bata da matsala.

      Can Æ™auye kuwa da aka tabbatar da Binta ta koma wurin Dikko iyayenta sunsha zagi da tirr da Allah wadai da halin É—iyarsu, basu da yadda zasuyi tunda suma basu san Binta zata koma wurin Dikko ba dan batayi shawara dasu ba ta tafi.

      Tun lokacin da Binta ta dawo wani abu bai shiga tsakaninta da Dikko ba , ita kanta wahalar gani yake mata dan yanzu kasuwancin nashi ya fara ketarawa , kuma babu damar taje ta faÉ—a gida dan tun abun baya damunta yanzu harya fara damunta.

     Yau kam ta hana idonta bacci ko Dikko zai kai safiya bai dawo ba zata jirashi kuma yau za'ayita ta Æ™are , koda Dikko ya dawo gida daÉ—in bakin yayi ma Binta kuma ta haÆ™ura amma kam a daren nan sunÉ—an caskaÉ—e dan tunda ta dawo wannan shine haÉ—uwarsu na farko,

    Tou haka kwanciyar auren ta koma duk lokacin da Dikko ya kwanta da binta wani rantsetstsen rabo zai fita , adadin yawan "ya "yansu adadin yanda Dikko ya kwanta da ita , yanzu tayi yara bakwai ,

Kuma rabonshi da gida tunda ya maida Binta aihuwar Babana bai sake zuwa ba har Binta tayi "ya "ya bakwai , saida itace kaÉ—ai take zuwa, mahaifin Dikko kuwa yayi danasanin kai Dikko birni ,

     Haka rayuwar taci gaba da tafiya saida malam ya rasu Dikko yaje Æ™aunye ta'aziyya, mahaifiyarshi kuma tayi kuka da tir da rayuwar birni, da yake shegen wayau ne dashi lallashinta yayi saida ya kwantar mata da hankalinta sannan yace tunda bata da komai a Æ™auye zai tafi da ita birni !

      Haka kuwa akayi bayan addu'an bakwai suka tattaro suka dawo tare da kakar babana, zaman kakarsu dady ta gano Dikko bata mace yake ba , ta jinjina wa Binta da wannan haÆ™uri, ita dai batace komai ba tana dai kallon ikon Allah..

      Ummar wato Dadyna, yana gama secondry sch Dikko ya korashi Æ™asar waje karatu dan bayasan ganin yara kusa dashi, tafiyar Ummar babu daÉ—ewa kaka Dikko ya tsirawa kanshi aure rana guda aka kawo mishi mata biyu shi mai kuÉ—i, idan an haÉ—a da binta sun zama 3 kenan.

Nan fa haihuwar gasa ta tashi mata sunga kuÉ—i duk shekara sai an direwa Dikko "ya "ya amma banda Binta dan ita tana mamakin ma yaushe Dikko yake kwanciya dasu sakamakon ita ? Ko kuwa dandai su shine ya auro su da kanshi Oho,

       Tunda Dady ya tafi karatu Kaka Dikko ya hanashi dawowa , da yaga mai zai matsa mishi saiya dawo ya tusheshi da kasuwa can yace ya nemi kuÉ—i ya manta da rayuwar nigeria shima haka babanshi yayi mishi.

       Duk da Ummar yana É—an farko saida Binta tayi magana a maido mata É—anta karya halaka cikin duniya , Dikko yace bazai maido ba, shi ya akayi bai É“ace ba da babanshi ya kawoshi birni, dole Binta ta haÆ™ura ta dainawa Dikko maganar Ummar , itama kakar Dady tayi harta gaji Dikko bai dawo da Ummar ba,

        Kwanci tashi asarar mai rai , abubuwa da dama sun faru a ciki kuwa hada rasuwar Kakar Dady , Dady kuma yayi shekaru kusan 15 yana Æ™asashen yahudawa, tun yana marmarin gida shima harya goge ya janye zance gida a rayuwarshi.

       Shi kuwa Dikko yanzu hankalinshi ya tashi saboda mata sun tara tulin É—iya sai meeting É—in kasheshi sukeyi su kwashi dukiya , wannan dalili yasa ya cire Binta a gidan ya sake mata mazauni ita kaÉ—ai daga ita sai "ya "yanta dan ya lura itace kaÉ—ai take masa san tsakani da Allah.

       Tou wannan dalili ne yasashi ya É“anÉ“ako dady daga Æ™asar waje shi kuma zuwa wannan lokaci baya san dawowa nigeria dan shima ya riga ya kafa kanshi a can yayi kuÉ—i wanda saida suka tadawa Dikko hankali duk neman duniyarshi, yace Ummar da nasan zakayi kuÉ—i duniya da na zauna na mori rayuwata ban ba kaina wahala wurin tara abun duniya ba,

       Dikko dai bai É“oyewa Ummar komai ba ya sanar dashi cewa mata zaku kasheshi su gaji duk dukiyar daya sha wahala wurin tarawa , dan haka abinda Dikko yayi shine , duk abinda ya mallaka tsakanin gidaje filaye motoci filazozoji Dikko ya kasasu 10 ya bawa Ummar kashi 9 sannan yayi rabon gado da kashi É—ayan daya rage,

       Duk wacce ta samu kuÉ—in nan ruÉ—ewa tayi dan wannan kuÉ—i da Dikko ya bada gado wa duk "ya "yanshi iyakar almubazzarancin mace rayuwar duniya dai ba Æ™iyama ba ya isheka, ganin kuÉ—aÉ—e a hannunsu kuma sun tabbata babu saura yasa kowa ta tsige aurenta ta kama gabanta...

      Aure Dikko ya nemowa Dady É—iyar wani aminishi suma attajirai ne na gaske , babu wani É“ata lokaci suka anshi tayin Dikko bikin bai wani ibi lokuta ba aka daura mishi aure da matarshi Maryam , mai irin sunan Sultana...

      Dady bai daÉ—e da aure ba , Kaka Dikko da Kaka Binta sukayi gobara gaba É—aya gidan babu wanda ya fita , duk wanda suke uwa É—aya da dadynmu wuta ta cinyesu sun mutu har lahira, Dady yayi kuka na tashin hankali duk mai imani saida ya tausawa Dady,

      Rayuwar dai haka taci gaba da tafiya , kakana na wurin uwa shine ya cusawa dady ra'ayin siyasa kuma Allah yasa ya shiga siyasar da sa'a domin ya riÆ™e manya manyan muÆ™amai dan siyasa tayi dashi kuma tana cikin yi dashi daga baya kuma ya tsaya takarar gwamna kuma Allah ya bashi yaci , 

         Matan dadyna 2 a yanzu suka rage masa dan shima ya É—an É—ana aure aure dan samun namiji amma Allah bai bashi ba , harya haÆ™ura ya fidda rai Allah yasa ya sameni daga tsakiya dan mata sune samana kuma suke Æ™asa na a cikinsu na rayu dasu nake gogayya banda aboki sai mata shi yasa ni ban É—auki mace komai ba dan duk wani feleÆ™e da iyayi na mata babu abinda za'a layancemin , zancen cin cingom da duk wasu É—abi'u na mata duk a wurin "yan uwana na koya, amma bana É—abi'u irin na "yan daudu kuma bana magana irin na mata...

        Ina da ilimin addini domin nima sittin ce cikin kaina nasan hadissai sosai duk Æ™aunar da ake nunamin da sangarta baisa na zama sakarai ba nasan abinda nake , tunda nake dadyna da mom ina basu taÉ“a dukana ba babu mai dakamin tsawa kuma babu wanda yakemin kallon banza tunda nake ban taÉ“ajin kalmar zagi akaina ba saida Allah yasa an mata ta shigo rayuwata, itace mutum ta farko data fara zagina a rayuwa.

      Nima haka tunda nake ban taÉ“a neman mata ba kuma bana sabgar su akan ta ne na nuna mazantaka na, ni ba sakaran namiji bane Æ™addara ce kawai kuma bansan abinda hakan yake nufi ba , 

      Gashi ta shigomin rayuwa banda isashshen lokacin da zanyi maganinta dan nima babana ya Æ™usani cikin siyasa, ya fiddo ne akan wata kujera ta abokinshi daya rasu kuma inaji a jikina nine dan ban taÉ“a nema na rasa ba tun ina Æ™arami duk abinda naso a rayuwata bai taÉ“a wuceni ba , dan bana san siyasa a rayuwata amma dole sai nayi ta.

      Mu fitaccin mutane ne muna da cikken asali bama da wani tambari na É“atanci haka kuma bamu da sata bamu da maita , mu ba É“oyayyin mutane bane sananni ne kuma fittaci tun zamanin iyaye da kakanni, haka nima sananne ne kowa ya sanni kasancewar É—a É—aya tal namiji a wurin mahaifina , shi yasa ban É“oyu ba domin dady ya É—aukeni kamar abokinshi baya É“oyemin komai duk wani samunshi a tafin hannuna yake , ragamar komai a hannuna yake , dan zaka tara matashi kamarni wanda akeji dasu ko sukeji da kuÉ—i wallahi ka tara matashi talatin maiji da kuÉ—i da motoci basu Dikko É—aya duk yawansu wallahi.

       Daga yau wallahi nayi rantsuwa idan har Sultana ta sake shigowa rayuwata saina keta mata mutunci wanda yafi wanda nayi mata a baya.....


       Taff wannan shine Æ™udirin Dikko , ita kuma bara muji nata .

Hafsa kuwa tunda Dikko ya zageta fess take kuka, 


          Ni kuma bacci É—aya nayi na farka ina tunanin yadda zan hudowa lamarin Hafsa.......