Breaking News

KWARATA 24

🅿 ------ 24

         Muna fita gidan biki Baba Æ™arami ya É—auki wayarshi ya fara kiran Babana abin alfahari na , mai nunamin soyayya ta zahiri da gaskiya  , wayayyan mahaifi mai tafiya da rayuwarshi daidai da zamani...


         Bayan Babana ya É—auka suka gaisa , bayan gaisuwa Babana yayi masa ya taro tare da addu'ar Allah ya bada zaman lafiya wa ma'auranta , Baba Æ™arami yace ameen , 

         Bayan Babana ya gama addu'a Baba Æ™arami yayi gyaran murya tare da cewa wato Aliyu É—iyarka dai ta zama cikakkiyar karuwa , ka shige ka É“oye kabarma dangi baÆ™in ciki su gani...





       Rabbi annee massaniyadh dhurru wa anta arhamur rahmeena , Abdullahi Uwar masu gida baza ta taÉ“a zama karuwa ba ban haifi karuwa ba akanta amma karuwai suna zuwa kuma zasu tabbata akan duk wanda yake dangana min É—iya da siffar karuwanci , ban gudu ba kuma ban É“uya ba tunda har kuna nema na ku sameni ku bugo kuma in É—auka muyi magana , na Æ™auracewa zaman ne saboda duk duniya babu hawaye mafi É“akin ciki inga suna gudana tsakanin idanuwa zuwa saman kumatu irin na Uwar masu gida,

       Duk kuwa ranar da naga kukanta tou tabbas shekarar mutuwa tane ya tsaya , É—iya É—aya tak a cikin taron yuyuyun "yan uwa , saita tallafeni sai ta tallafe ka sai ta taimakeni sai ta taimake ka sai ta taimakesu sai tayi ma kowa taimako kuma ko bana raye wallahi ka riÆ™e wannan maganar karka sake ka manta ta uwar masu gida cikakkiyar mai arziÆ™i ce ,

Idan ina da rabo inci idan banda rabo dangi su amfana ko ƙasa ta rufemin ido nasan nabar baya mai amfani , burin duk uba yabar baya jaruma ba lusara ba , idan kalmar karuwan ta sake fitowa bakinka akan Uwar masu gida na rantse da girman Allah gaba ɗaya zuri'ar ka sai sun zama karuwai.....

      Zufa ta ketowa Baba Æ™arami tare da cewa Allah ya baka haÆ™uri Aliyu ban faÉ—i wannan maganar dan in É“ata maka zuciya ba , jarumin uba kenan murmushin "yan duniya yayi Babana tare da cewa nima ban faÉ—a maka dan zuciyarka ta É“aci ba ina tunatar da kai dai ko waye Aliyu Binna dan naga tafiyana yasa ka manta me binna É—in take nufi, haÆ™uri dai Baba Æ™arami yaci gaba da bawa Babana saida ya tabbatar daya sauka sannan sukayi sallama...

       Wata irin Æ™una mai kartar zuciya Babana yaji wacce tasashi zaman dole , saida yasha kuka harya godewa Allah sannan yace ki yafemin Uwar masu gida Æ™addara tayi makauniyar waiwaya , an cuceni anci amanata banso Æ™addarar rayuwarki tazo miki a haka ba , amma na rantse da Allah daga Dikko har yaronshi Alhaji sun shiga uwatar bala'e duk wadda yaci yaciwo ma kanshi masifa ,

         Abinda Bello ya guda kenan shi yasa shi baiba , amma yakaiki inda akayi nayiwa Dikko uzuri kuma na yafe mishi saboda nayi imani da yasan waye ubanki ko a santa ya ganki tsirara baya kallonki bare har yayi sha'awarki , duk abinda kike ciki na sani kuma ina da labarinshi , daga Dikko da Alhaji babu namijin da zai sake keta miki mutunci har abadan duniya , idan tsafin ne ba'a fini iyawa ba , cikakken É—an caca manemin matan aure za'a nunawa iya sihiri ? Gaki nan zakiyi yawonki tare da rayuwarki cikin "yan ci kamar yadda ko wace É—iya mai gata zata yi amma wallahi babu namijin da zai sake kwanciya dake sai mijinki na sunna in Allah yadda...

     Murmushi kasan dai Dikko yafi Æ™arfinka duk wani É—an Æ™aramin tsafinka baya tasiri akanshi, kaine kaÉ—ai halakakke É“atacce wadda baka dogara da Allah ba ka dogara da tsafe tsafe, duk wanda ya riÆ™e Allah kuma ya dogara dashi Allah zai isar mishi duniya da lahira....

       Dariya nayi adaidai wannan lokaci na daki sitiyarin mota ta domin fira mukeyi tunda muka taho , kallon Amisty nayi tare da cewa yaufa nasan na daki zuciyar maÆ™iya , mutumin dana burge a wurin bansan iyaka ba , tou dole ince mana , 

     Kinga Sultana ga mota Sultana ga wayewa ga iskanci uwa uba karuwancin nan yamin kyau domin yasa na zama wata babbar hajiya da mutane ke ganin girmana , kuma nayi musu hauka da kuÉ—i zaki ga ikon Allah makwaÉ—aita sai sun biyoni saboda wannan zamani mai badawa shi ake mannemawa,

      Haka dai rayuwarmu taci gaba da tafiya ! Kullum iskanci na da lalacewa na gaba yakeyi amma har zuwa wannan lokaci ban samu wani cikakken namiji kwatankwacin Dikko ba , mijin Zalifa kuma har yanzu baizo ba da nayi masa magana bai zo ba saidai ya toshe ni da kuÉ—i tun abun baya damuna har ya fara tsaremin rai...

     Tsaye da kyau zaune da kyau babu inda Allah ya rageni amma mazan bariki idan sunzo basu tayani saidai idan nayi kawalci in samu kuÉ—i abunfa ya fara damuna na rasa inda zan saka raina dan ba irin wannan sana'ar na zaÉ“a ba gaskiya nafi so a nemeni ayi kuma a bani kuÉ—i , 

      Amisty ta lura da halin da nake ciki ta tambaye ni abinda ke damuna , ban wani É“oye mata ba na sanar da ita , dariya Amisty tayi tare da cewa wallahi hannu aka saka miki ,

Cikin rashin fahimta nace ina aka saka min hannun ? Na tambayeta ina kallon jiki na !  Dariya Amisty tayi sosai sannan tace haba uwar É—akina bafa a jiki ake saka hannu ba , abinda ake nufi da sa hannu magauta zasu je wurin malaman tsubbu su biya kuÉ—i suce a toshe musu samunki a rufe duk wani ci gaba naki....

       Tsoki nayi tare da cewa aisai suje suyi ta fama can su Allah ya azamawa , Amisty tace tou ai sai anyi maganin matsalar sannan zamu barsu suyi ta fama , kallon Amisty nayi tare da cewa wallahi kun cika canfe² babu wani jarabta na rayuwa sai asiri , an saka miki hannu , tou idan sun gaji da sa hannun zasu goge da kansu ,

       Daga Æ™ofar É—aki Nana tayi magana cewa Mother zamu É—an shiga maÆ™ota , daga inda nake zaune nace me akeyi maÆ™otan ne ? Nana tace Mother baÆ™i ne suka bayyana a cikin daren jiya anguwar nan , kinga matar wayayya ? Daga tsakar gida Saude tace matar kodai mijin ? Zamu shiga muga halinsu idan munga da lasa zamu yankawa mijin kati zai dawo gidan nan uwar É—akinmu...

      Murmushi nayi irin namu na "yan duniya sannan nace tou ku dawo lafiya , saboda ni dama Allah baimin shige² ba ina nan inda Allah ya ajiyeni duk wadda nake tare dashi shine yake zuwa ya sameni dan gaskiya bana san raini shi yasa na tsare mutunci na a gidana...

        Gyaran murya Nana tayi tare da cewa ko zakije ne ? Cike da izza nace ku dawo lafiya , Amisty tace nima kam zanje , murmushi nayi amma ban sake magana ba , gaba É—aya suka É—inguma suka tafi gidan amma ni banbisu ba....

         Gaba É—ayansu a palon matar suka sauka , kowa ta kama kujera ta haye kamar baÆ™on namiji a harkar mata , bayan gaisuwa kowa ta faÉ—awa matar sunanta tare da cewa sune maÆ™otan gidanta , itama sunanta ta faÉ—a musu Asma'u sannan ta kora da cewa bata taÉ“a aihuwa ba ,

      Gyara zama Amisty tayi tare da cewa shekararku nawa da aure ne ? Asma'u tace gaskiya munkai shekara 8 , tou kina da abiyar zama ne ? Amisty ta tambayeta , Asma'u tace Eh mu biyu ne ? A ` i ta anshe da cewa tou kun taÉ“a neman maganin aihuwa ko itama abiyar zaman taki bata taÉ“a aihuwa bane ba ?

       Asma'u tace kai tana haihu sosai ma , Amisty tace tou matsalar daga wurinki take idan mun fahimta , Asma'u tace gaskiya , daga haka dai suka tsaya domin sun shiryo barikinsu wa Asma'u zance yau iyakarshi haka....

        MiÆ™ewa sukayi gaba É—ayansu cewa zasu tafi , Asma'u tace haba tun yanzu ? Murmushin "yan duniya A ` i tayi tare da lumshe idanuwa ita mayyar mata tace ai zamu sake shigowa , rakiya tayo musu har bakin get tayi godiya sosai ,

       Tunda suka fito faÉ—a ya kaure tsakaninsu , yayin da A ` i ke cewa ta kama matar Saude kuma ta kama mijin , Amisty tace A ` i dani zaki haÉ—a hanya ? Bayan ni na fara isar da saÆ™o na zakice kin kamata ? Nana tace kai matar fa tana da mazauna sosai gaskiya , rikici dai sukeyi sosai , dan haka Amisty ta taka musu birki da cewa duk abinda zasuyi suyi shi a waje kar su bari naji wannan labarin domin sun san babu abinda na tsana irin harkar mace da mace....

       Tun a waje sukayi ma Hafsa waya suka sanar da ita sun samu lafiyayyar mace kuma daga gani zatayi shan mai domin yarinyar da zafinta , Hafsa tace gani nan zuwa , Amisty tace karki zo yanzu kina zuwa uwar É—akinmu zata gano wani abu kinsanta da saurin fahimta , duk satin nan karki zo ki bari sai cikin sati na gaba , Hafsa tace wallahi bazan iya ba sai nazo na ganta ,

      Amisty tace saurara kiji yarinya , ba'a garaje ya kike abu kamar baÆ™uwar harka don Allah ? Ki natsu ki kwantar da hankali wallahi babu mai yarinyar nan sai mu , ki dai bari mu É—orata hanya ita da kanta zata riÆ™a kawo kanta , dakal Amisty ta lallashi Hafsa ta haÆ™ura,

       Tsakar gida suka sameni kowa tayi dabur ² murmushi nayi tare dabin Amisty da kallo sannan na kalli idon A ` i na kalli na Nana saboda sune "yan lesbian a cikinsu , da kinga sunayin kame² mace suka gani , sai kuma Hafsa itama manemiyar mata ce , jinjina kaina nayi sannan na tsare Amisty da kallo idanuwanta sunyi wani irin ja kamar taci tsidagu,

         Æ˜afafuwan Amisty na kalla sannan na É—ago idona zuwa daidai saitin cibiyarta sannan na dauke kaina , É—aki ta wuce Nana ma É—akinta ta shiga yayin da A  ` i ta samu wuri ta zauna , kallon inda A ` i take zaune nayi sannan nace sannun ku kwarata daga zuwa maÆ™ota har hankalinmu ya tashi ko ? Duk yadda akayi matar gidan ta burgeku , Allah ya tsallaketa daga kaidinku....

        ÆŠaki na shiga Amisty na samu kwance saman katifa tayi ruf da ciki , tsoki nayi tare da halbinta da Æ™afa nace tashi ki fitarmin daga É—aki ni gaskiya bana san irin wannan É—abi'ar ,

        Allah ya baki haÆ™uri uwar É—akina , tana faÉ—in haka ta miÆ™e tabar É—akin ta nufi É—akin Nana , da yake itama Nana naga yanzu taÉ—an waye tana wanka tana shafa turare , har akayi sallah magrib Nana da Amisty da A ` i suna É—akin bansan abinda sukeyi ba gaskiya....

Kuma ban damu da sanin halin da suke ciki ba danni Allah baimin sa ido da bin diddiƙin abinda wane yakeyi ba , sai bayan isha'i Amisty ta shigo da ɗaurin gaba da alama wanka tayo ,

      Ko inda take ban kalla ba , itama bata kalleni ba kuma batamin magana ba taci gaba da shiri saida ta gama abinda takeyi tsaf sannan tace min dame² za'a siyo ne ?

        Can zaki kwana ne ? Na tambayeta , tace ba'a can zan kwana ba wurin 1:00 zan dawo , indomie da madara kawai zaki Æ™aro mana , kallona tayi sannan tace ke babu abinda kike so ne ? Ba abinda nake so na bata amsa tare da cewa Allah ya bada sa'a a dawo lafiya , da amin ta amsa sannan ta fice daga É—akin...

        Kwanciya nayi bayan Amisty ta fita dan banda inda zanje , Nana ta shigo É—akin da sallama ta É—auki magunguna ta fita saboda mu yanzu garin "yan gidanmu ya waye ,

       Ganin Nana ta É—auki magunguna na tashi na feshe jikina da turaruka masu Æ™amshi na É—aukar hankali , doguwar riga ta shadda na saka nayi É—aurin É—an kwali irin namu na karuwai dan banda daurin É—an kwalin daya wuce ture kaga tsiya...

        Tunda na fito daga É—aki su Karima suka rufamin baya dan ko gyale tuni na daina sakawa , cikin isa da nuna ni wata shegiya ,  cike da izza nayi gaba sai baÆ™in rai nake na tun kari Æ™ofar gida su Nana duk suna biye dani , tsayuwa nayi a Æ™ofar gida nabi motocin dake ajiye a Æ™ofar gidan da kallo kamar anayin wani taro.

       Murmushi nayi yayin da aka ajiyemin kujerar roba na zauna , Æ™afa É—aya saman É—aya na É—ora sannan mazan bariki suka fara kawo gaisuwa kamar yadda suka saba a duk lokacin da wani zai É—auki wata domin nice uwar É—akinsu , suna bani girmana basu rainani ba shi yasa duk wani kwarto yake ganin girma na...

      Duk namijin da yake zuwa wurin matan waje babu samari manyan mutane ne masuji da kansu wani ma wallahi yayi É—iya da wacce zai kwanta da ita , ko me yasa suke baro matansu na gida suzo na bariki ? Gaskiya ina san insan wannan dalili ...

         Bayan na gama samun kuÉ—ina na miÆ™e na koma ciki ,É—akina na shige nabar musu filin tsakar gidan dansu ji daÉ—in harkokinsu , mace É—aya tana iya kwanciya da namiji biyar saboda tsabar haÉ—ama , 

         *             *

      Safiyar yau gidan Asma'u su Amisty suka sauka , acan suke baje kolinsu ranar da suka fara zuwa banje ba kuma yauma da zasu koma banbi su ba , gaba É—ayansu suka tafi ni kuma na fita Æ™ofar gida nayi zamana a saman dakali...

       Wayata na ciro na fara kiran mijin Zalifa , bayan ya É—auka yace ina gida idan na fito zan kiraki , jinjina kai nayi tare da cewa ka fito lafiya ranka ya daÉ—e ina faÉ—in haka na kashe wayata....


       A gidan Asma'u kuwa ga yadda lamarinsu ya kasance a yau ,