Breaking News

KWARATA 44

🅿 ------ 44
        Ina Æ™oÆ™arin shiga É—aki Nana ta taho wurina a firgice jikinta yana kyarma tace Uwar room zo kiji wani abun tashin hankali , a firgice na kalleta nace kai miye haka har kin bani tsoro wallahi , magana Æ™asa² tace zo muje Æ™ofar gida tayi maganar tana jan hannuna har muka fito waje...


      Muna fita ta fara waige² irin yanda magulmata keyi idan zasuyi kilbibi , bayan ta tabbatar babu kowa tace da Amisty da Hafsa suna asibiti , a nutse nace meya samesu ne ? Ƙara matsowa kusa dani Nana tayi kamar zata koma cikin cikina tace gidan matar da suke zuwa...

    Meya faru a gidan ? Nana tace mijinta yazo ya samesu suna maÉ—igo , { Lesbian } Asma'un tana ganinshi ta fara kuka ashe sun manta basu rufe Æ™ofa ba ya rutsasu duk sun haye mishi mata , Asma'u tace ya rufa mata asiri tana cewa ita wallahi ba halinta bane cutarta kawai akayi tana bashi haÆ™uri , 

      Bai mata magana ba ya koma ya kulle Æ™ofa , bayan ya kullo ya dawo yace kiyi haÆ™uri my wife ba wani abu da zai faru sukadai yi miki haka ko ? Tace Eh yace tou koma gefe yanzun nan zan rama miki abinda sukayi miki , wayarshi ya ciro daga aljihu ya fara kiran abokanshi yana cewa suzo gidanshi yanzu akwai babban aiki kuma kowa ya shawo ta dubo ya taho dan yau a gidanshi za'ayi kwana ana wasan DANBE... shagon mada da shagon gwaggo zasu buga babbar lamba...

      Bayan ya gama waya ya hunce tare da jawo Æ™arfar Hafsa yace kece kika sha mata nan ko ? Ya Æ™arasa maganar tare da taÉ“a inda yaga tana ma matarshi , cikin kuka Hafsa tace dan Allah kayi haÆ™uri tsautsayi ne , mijin Asma'u yace ai nima tsautsauyin zan nuna miki , Hafsa zata sake magana ya haÉ—e bakinshi da nata , wata irin Æ™ara Asma'u tayi ba tare daya kalleta ba yace Swry madam rama miki zanyi....

Cikin kuka Asma'u tace dan Allah kar kayi , har yanzu bai kalleta ba yace tou ni banza ne inzo in samu wasu na ƙwaƙulemin mata in barsu su tafi a haka ai wallahi ko waccensu saina bata tukwuici , kowa a cikinsu sai taji nauhi na , ihu Asma'u takeyi tana ba mijinta haƙuri baya ji kuma baya gani , kusa dashi ta matsa ta riƙoshi wani irin mari yayi mata wanda yasa tayi zaman dirshen dole a katsa ,

     Haka ya farke Hafsa tas kuma bashi ne farko ba shima akan hanyar wani yabi ya wuce , bayan ya gama ya jawo Amisty itama ya kaita , yana gamawa da Amisty ya sake jawo Hafsa saidai ya zagaya ko waccen su so 3 sannan abokanshi suka shigo suma sukaji yanda kowa keji , bayan sun gama yace itama Asma'u suyi mata , ke a gidan dai haka aka kwana bala'e ana zagaye ² har gari ya waye , da safe kuma ya bawa Asma'u saki 3 gaba É—aya , kai naga cikakkin KWARATA...

      Wato a gabanki akayi komai kenan ko ? Na tambayi Nana , tace a , a ina ni ayi a gabana ? Ita Amisty tamin waya na taro musu mai napep , dani dasu Zalifa mukaje dan har muka isa asibiti Hafsa bata farko ba , itama Asma'u taji jiki sosai dake Amisty jar wuya ce ita bata wani damu ba ,

     Shiru nayi ina kallon Nana zuwa wani lokaci nace mata miye wasan DANBE... ? Nana tace wani sabon iskanci ne maza ke zuwa su saka kuÉ—i a jera musu layin mata , ko wane namiji zaibi mace goma wanda yakai ba tare daya gajiya ba kuma ya gamsar da ko wace a cikinsu tou dama kuÉ—i ake zubawa , idan ko wace ta samu biyan buÆ™ata kuma namiji bai huta ba tou wannan miliyoyin kuÉ—in nashi ne shi zai lashe su  , tou ai irin DANBEN... mijin Asma'u yakeyi, shine sana'arshi...

   Haka nan naji raina ya É“aci wato Dikko kallo yake zuwa shima shi yasa naji yana cewa Saminu a wurin wasan danbe ya haÉ—u da wata ya bita baisan matar aure bace ba ,

     Cike da É“acin rai na koma cikin gida , ina shiga É—akina na É—auki wayata na fara kiran lambar Dikko , na kirashi yafi sau a irga amma bai É—auka ba , zuciyata tacemin yana can kallon Danbe , raina É“ace na koma Æ™ofar gida na É—auki mota ta na ibi hanyar goruba road , dan nasan irin wannan lokacin suna can suna kallon kwallo , 10:29pm na isa , inayin horn aka buÉ—emin get na shige...

     Motoci sunfi goma a harabar gidan , dama nabar wasu a waje ma , cike da É“acin rai na sauko ko ganin gabana banayi na tun kari palon , ashe ina fitowa mota ya ganni dan haka ya taso da sauri dan ya tareni , a bakin Æ™ofa ya tsaya ya raba hannunwa shi ya tare ni , kwantar da kanshi saman kafaÉ—arshi ta dama yace An mata lafiya ? 

     Cikin É“acin rai nace ashe kai É—an iska ne , da sauri ya buÉ—e bakinshi cikin yanayi mamaki yace me kuma yayi zafi haka ? Nace ban sani ba , É—an buÉ—e idanuwanshi yayi sosai yace tou ai kin bani dunÆ™ule bansan abinda nayi miki ba , kince ni É—an iska ne nace me akayi kuma kince baki sani ba , 

     Rufe idanuwana nayi hawaye na zubowa nace ashe danben ranar nan da kake magana iskanci ne , dariya Dikko yayi tare da sauko hannayen shi daga inda ya É—orasu , jan hannu na yayi muka koma cikin mota ta , bayan mun zauna yace waye ya faÉ—a miki ? Banyi munafinci ba na kwashe kaf na zayyanawa Dikko labarin da Nana ta bani , dariya yayi sosai yace tou ni bana zuwa kallon danbe ban taÉ“a zuwa ba , ina da labari dai kuma abinda yasa kikaji nayi maganar danben a waccan rana shi Saminun abokina ne , kuma shine ya kirani yake faÉ—amin abinda ya faru dashi , kuma nace kizo muje kikace baza ki ba , da wannan abun yasa kika taho ? Da Allah baisa na ganki na tareki ba da haka zaki zo ki É“ara maganar gaban mutane ?

    Tou ni ban taÉ“a kallon danbe kowa ba sai nawa da naki , kuma ina addu'a ubangiji ya tabbatar min dake a matsayin mata ta naci gaba da miki kina alfahari dani , yanzu kin yadda kinajin soyayya ta ko ? Ya Æ™arasa maganar yana leÆ™o fuskata , kauda kaina nayi saboda kunya , Dikko yace kinga kinyi kuka dan kina tunani DK n ki yana zuwa kallon danbe , ki kwantar da hankalinki Dikko naki ne ke É—aya da izinin ubangiji , ni bana zarginki har abadan duniya anma dan Allah karki sake ki bari zuciya da sharrin shaiÉ—an yasa aimin wasan danbe dake , ni É—aya tak na isheki bana gajiya kuma bazan taÉ“a gajiya dake ba har Æ™arshen numfashi na ,

     Kwantar da fuska ta nayi saman sitiyari nace to me yasa gwamnati baza ta hana wannan saÉ“on ba ? Dikko yace tou waye yasan sunayi ? Bayan sun É“oye babu wanda yasan inda suke sai su kaÉ—ai , muna tare dasu muna cuÉ—anya bamu sansu ba tunda ba rubutawa akeyi a jikin mutum ba , yanzu dani dake da muka É“oye mukayi waye ya sani ? Babu wanda ya sani daga ni sai ke sai Allahn daya haliccemu kuma kullum ina neman ya gafarta min kuma ai kin yafemin An mata ko ?

     Shiru nayi banyi magana ba , kallon agogon hannunshi yayi yace kizo ki tafi gida dare yayi ya Æ™arasa maganar yana Æ™oÆ™arin fita daga motar , nidai bana so ya tafi banÆ™i mun kwana muna magana ba , dan wallahi maganar Dikko daÉ—i gareta ga sa natsuwa wani irin harshe yake amfani dashi wurin magana nidai tunda nake ban taÉ“ajin irin yanayin maganarshi ba , amma shi na lura baya san yana daÉ—ewa tare dani , Æ™ara maido maganar baya nayi cewa ,

Tou baka san Saminu ba , yace An mata ƙungiya ce fa , kuma daga jin irin kuɗaɗen da ake zubawa ai kinsan ba talakawa bane ba , can matsalarsu suyi rayuwarsu muyi namu rayuwar manta da sha'anin wasan danbe kin fara so na yanzu ko ? Shiru nayi , yace tou nidai ina sanki kuma kullum saina faɗa ,

Maganar abokinshi naji yana cewa DK wace "yar yarinya ce ka ƙurmusa a mota ? Fita yayi yana cewa An mata ce zo ku gaisa da ita , a tadai zo ta gaisheni baka faɗa mata ni yayanka bane ? Ya ƙarasa maganar yana zama saman bayan mota , ba tare daya bashi ansa ba ya maidai fuskarshi kamar yadda take wato ya ɗaure tare da rufe murfin motana yana cewa Allah ya tsare hanya ,

      Kunna mota ta nayi zan fita , gaba É—aya mazan dake palon suka fito suna cewa mai gadi karka buÉ—e yau sai munga "yar matan da yake É“oyewa , cikin É“acin rai Dikko yace kai buÉ—e mata hanya ta wuce , da sauri ya fara Æ™oÆ™arin buÉ—ewa su kuma suna cewa idan ka bari ta fita bamu ganta ba wallahi ubanka zamuci , Dikko yace wai da Allah mi yasa kukeyin abu wani iri ? Koma ce mana kayi mahaukata wallahi sai mun ganta ,

      Dikko yace ashe kuwa zakuyi kaffara , kallon mai gadin yayi cikin tsananin fushi yace na rantse da girman Allah ka buÉ—e get in nan idan kuma baka buÉ—e ba na rantse da wanda rayuwata ke hannunshi saina taka ka da mota in take ka mutu kamar É“era kuma babu abinda za'ayi na kashe banza , sanin hali yafi sanin kama , da sauri ya buÉ—e get in duk zagin da ake mishi ni kuma na fice da da gudu...

     Sultana tana fita sukayi kanshi suna zagi dan ubanka ba cewa mukayi karka buÉ—e mata ba ? Mu da bama bi takanka da mota ko ? Faffala mishi mari kowa yayi sannan suka bi bayan Dikko daya koma palo ya kira Sultana yace karta sake zuwa idan tana san ganinshi zaizo ya sameta ko tana ina , tace insha Allah , bayan ya gama wayar yace hmm An mata ta rainani , bata ganin girmana ko kaÉ—an , tacemin É—an iska munafiki hada mari , idanma ban auri yarinyar nan ba ai ta gama dani duk lokacin data ganni tana min kallon sakarai na nasha dakai , duk borinki na waje ne bari dai in lallaÉ“aki kizo hannu zaki gane ruwa ba sa'ar kwando bane...

       Saida na biya ta majalissa akacemin Babana sun tafi wasan caca , raina ya É“aci naji banji daÉ—i ba ace daga fara fitowarshi harya fara zuwa caca , Æ™araurawar kaina ta buga dan haka na manta da É“acin rai nayi gida abina...

       Washe gari ranar asabar tunda safe Mamy tazo gidanmu , kuma har yanzu Babana bai dawo ba , da murna na tareta muka shige É—aki abunmu , bayan mun gaisa ta tambayeni na tuno abinda zan faÉ—a mata ranar laraba data zo ? Nace mata Eh , wayar na É—auko na bata nayi mata dukkan bayani amma ban faÉ—a mata Dikko bane ba ,

     Layin kawai ta cire daga cikin wayar ta bani wayar ta saka layin a jaka , nace da Allah Mamy wai da gaske kina da aure ? Tace ina da aure Sultana , nace keko me yaja miki bin mazan waje ? Bayan ga naki a gida ? Naga wasu ma basu samun Æ™oshi É—aya a bayan wasu shekaru { wanda basu da mazaje , basu da masu kwantar musu ko sauke musu sha'awarsu } kuma sunayin haÆ™uri keko naga kamar kin girtse da yawa...

     Kici abincin gidanku kuma kici na gidan wasu , murmushi Mamy tayi tare da cewa aike yarinya ce bakya gane inda aka dosa gashi kuma kwalwarki tana tafiyar É—imuwar rabin sa'a , murmushi nayi tare da cewa gaskiya ne inajin Æ™araurawar hauka tana bugamin duk bayan wasu "yan mintuka , Mamy tace da yanda idanuwanki da zuciyarki suke ganewa haka kanki ke ja da anyi alfahari dake , kauda kaina nayi gefe nace kwantar da hankalinki ina da ayyuka ne a gabana amma nasan komai zai warware ,

       Mamy tace Allah yasa , zatayi magana kiran Hafsa ya shigo wayarta , É—auka tayi tare da cewa Hafsa ya jiki cikin murna Hafsa tace Aunty ai jiki ya warke matar Dikko ta mutu , shegiya an gaji da Æ™waÆ™war duniya an tafi anya mayyar matar nan baza tayowa mutane fatalwa ba ,

      Mamy tace innalillahi wa'inna ilaihir raji'un , ke waye ya faÉ—a miki ne ? Tace Mom ina taje ganinta safiyar nan tana can ma ta rasu amma tace Dikko yaji mutuwar saboda yana zaune kusa da ita tana bashi labarin abinda ya faru da ita bata gama bashi labarin ba ta zuge gilashi ta kama gabanta ,

      Tou Allah ya jiÆ™anta ubangiji yasa mu cika da imani ya kyautata namu Æ™arshen idan ajalinmu yazo amin , Hafsa tace yanzu tashin hankalina kuma É—aya kinaji saura sati É—aya a daura mishi aure , Mamy tace Hafsa bari anjima zamuyi magana , tana faÉ—in haka ta kashe wayarta ,

      Wayoyin mutane ta fara kira tana tambayar da gaske ne matar Dikko ta rasu ? Abunka da masu jaha magana ta karaÉ—e kaf gari , kowa Mamy ta tambaya sai yace mata Eh ta rasu , kallona Mamy tayi tace kodai maganar mutane ta tabbata ? Nace me mutanen suke cewa ne ? Ƙasa² da murya tace kinsan kuÉ—in gwamna suna firgita al'ummar , É—anshi kuma ya taso da Æ™arfin dukiyar da ubanshi kanshi abun tsoro yake bashi , 

     Anyi itifaÆ™i kaf gwamnonin nigeria babu mai kuÉ—inshi ,  danshi tunin duniya dama yayi kuÉ—inshi ba'a siyasa ya samesu ba , siyasa daya shiga kawai neman suna yasa ya shigeta amma badai kuÉ—i ba , to shi kanshi daya haifi Dikkon yana tsoron dukiyar shi , mutane cewa akayi wai É—an nashi matsafi ne , dama tunda matarshi ta fara rashin lafiya akace ya tsafeta mutuwa zatayi , 

    Wata irin mummunar faÉ—uwar gaba naji , yayin da zuciyata tace ki rufe idonki ko sau É—aya ne kiyiwa Dikko adalci Sultana , rufe idona nayi gaba É—aya a halin Dikko babu É—aya na zaÉ“e , Mamy tace da zan baki labari amma gaskiya tashi zanyi na sake dawowa , nace tou , har Æ™ofar gida nayi mata rakiya saida ta tafi na dawo gida ,

    Tunda Mamy ta tafi nake saÆ™awa nake warware , me yasa Dikko ya zaÉ“i tsafi ? Me zaiyi da kuÉ—i dattin duniya da za'a koma ga Allah a barsu a duniya ? Tsikar jikina sai tashi takeyi , 

    Har akayi kwana bakwai da mutuwar Sadiya ban daina tunanin maganar nan ba , Dikko kuwa ya kirani har bansan adadin kiran ba amma naÆ™i É—aukar waya , daga Æ™arshe ma kashe wayar nayi gaba É—aya ,

         Marecen yau kuwa ina Æ™ofar gida duk abin duniya ya dameni na rasa ina zan saka rayuwata naji sanyi , tunani ya dameni na babu gaira babu dalili , tsayuwar mota a gabana tasa na É—ago kaina da sauri dan a tunani na Baba ne , Dikko ne dan haka na tashi da sauri a daidai lokacin daya sauko daga saman mota , yana fitowa na taga Æ™afa ina Æ™oÆ™arin rugawa , a zuciyata nace an cuci sunna gaskiya ga gemu ga tambarin sallah wallahi ka É“ata kyanka ,

    Ya kusa isowa inda nake na ruga da gudu ina wayyo Allahna......