Breaking News

KWARATA 46

🅿 ------ 46


          Tsare Mamy nayi da ido na kasa magana duk saida ta gama buÉ—emin komai ta Æ™are da cewa harma ta gayyato shi zaizo katsina jibi , har ta gama kallonta nakeyi saida takai nunfashinta Æ™arshe nayi murmushi amma har yanzu idona akanta yake , kuma banyi magana ba ,


     Mamy taci gaba da cewa tou ya kike ganin za'ayi idan yazo ? Zance gaki ko kuwa ? Shiru nayi na É—ora wayata a saman goshina na rufe idona na dama ina nazari ,

      Kije abunki amma duk abinda zaki kiyi na hankali da tunani ,


        Ni bana zarginki har abadan duniya anma dan Allah karki sake ki bari zuciya da sharrin shaiÉ—an yasa aimin wasan danbe dake , ni É—aya tak na isheki bana gajiya kuma bazan taÉ“a gajiya dake ba har Æ™arshen numfashi na,

       Jarumi É—aya tak akeyi a Æ™arni nine jarumin wannan lokaci , Dikko jarumin maza ne kuma ke da kanki zaki faÉ—a kije ki dawo ina nan ina jiranki....!

      Hawaye ya gangaromin daga cikin ido nace a ina kake jirana inzo ....? Murmushi Mamy tayi tare da cewa soyayya ? Shiru nayi ina hawaye , dariya tayi sosai tace har kin bani tausayi Sultana uban waye ya shiga zuciyarki har kike kuka ?

     Saida nayi shashshekar kuka sannan na kalli Mamy da ido É—aya nace ni kike tausayi ? Tace Eh ai soyayya babu abinda ke cikinta sai wahala da dana sanin da bashi da amfani , murmushi nayi mai Æ™una nace gara ki tausayimin dan a halin yanzu banma san a babin da nake ba , 

     Yana so na har yanzu ko ya goge ni daga zuciyarshi banma sani ba , dama yace idan bana sansa zai tafi kuma bazai sake dawowa ba , yazo a lokacin da bansan waye shi ba , kuma ya tafi ya barni a dai² lokacin daya koyawa zuciyata soyayyarshi , bazan gaji ba , ba kuma zan daina faÉ—a ba har kalma na Æ™arshe a duniya , ina sanka ׳ Na Æ™arasa maganar ina goge hawaye ,

     Tsoki Mamy tayi tare da cewa yanzu kinji abinda na faÉ—a miki , sai magana na gaba , akwai wani mijin Æ™awata yaga wata anan anguwar yana so ya É“ata dare É—aya tak da ita , tou na biyota bayan nayi bincike sai akacemin matar aure ce , dana faÉ—a mishi sai yace min dama matar auren yake nema shin zaki iya kawo mishi ita ? Akan wane farashi ? Na tambayi Mamy , tacemin 50k nace kai haba zunubin fa akwai girma , yadai Æ™ara wani abu... 

     Mamy tace Sultana haka zai baki , kallonta nayi ido cikin ido nace gaskiya Æ™arya kikeyi ke kika rage kuÉ—in da za'a bani , Sultana ni nake Æ™arya ? Nace yo wace ce ke da baki Æ™arya ? Mamy tace dama naga kin raina ni ko girma na baki bani ? Murmushi nayi da gefen baki na , nace babu wanda ya kawoni bariki ni na shiga da kaina , bana Æ™arÆ™ashin kowa ina bisa Æ™arÆ™ashin ikon zuciyata ne , banda uwar É—aki haka kuma banda ubangida , bana nema wurin kowa dan kowa baida abin bani , wannan harkar ra'ayina ne yasa na shiga badan ra'ayin kowa ba , abuna yana jikina naki yana jikinki , tayuwu ke ki bada naki a baki 1k wannan ra'ayinki ne kuma kinji kina iyawa ne , niko babu dalili na buÉ—ewa namijin banza Æ™afata ya hauni ya sauka ya bani kuÉ—in da bazasu kashemin kwarnafi ba ,

     Ban kawo ki bariki ba baki kawoni ba ,baki koyamin ba haka nima ban koya miki ba , a rana tsaka muka haÉ—u kin gama gogewarki nima idona biyu kika ganni ba bacci nake ba , tuni na bushe fitilar idona , banda Aunty banda Yaya banda Mama haka kuma banda uwar É—aki a bariki wallahi , ta yuwu ma kila namiji É—aya ya nemu a tare yana gamawa dake ya jawo Æ™afata , wane girma gareki a wurina ? Sana'ar fa iri É—aya ce , uwar data haifeni ma data ga bata iyawa kayanta ta tattara ta kama gabanta tou bare fa ke banzar bazara kashi a masai , na faÉ—a kuma zan sake maimaitawa idan bakiji ba kiji , idan kuma kin manta ki sake fahimta ,

     Matar aure bana kawota a dubu 50k wallahi idan dai yana so tou dubu É—ari biyar zai bani nayi miki alÆ™awari kuma ki mishi albishir a cikin sati É—aya tak zan kawota babu asiri babu bori , idan haka yayi miki to idan bai miki ba a daina cinikin dan bana san rainin hankali da yawa....

    Shiru Mamy tayi tana kallona ni kuma naci gaba da gwada layin Dikko , can kuma tace tou za'a baki rabin kuÉ—in idan an gama sai a cika miki , ba tare dana kalleta ba nace ni bana da sasshen jikin mutum , Mamy tace kamar ya kuma ? Nace tou kamar yadda zaki bani rabin kuÉ—i ! Me zan ciro na fara kawo mishi ? Mamy tace Sultana zan baki rabin kuÉ—i idan aka gama na cika miki , tsoki nayi nace kinga da Allah ki tashi kina É“atamin magana a banza , kije idan kun shirya ansar mace kuzo da dubu É—ari biyar na gama magana....

     Jakarta ta buÉ—e ta É—auko dubu É—ari biyu tace gashi zan cika miki anjima , ai banma da lokacinta bare kuma tayi tunanin naji abinda tace , can kuma tace kin cika kafiya gasu bara na ranta cikin kuÉ—in Æ™awata idan naje banki na cire ita saina bata , da gefen idona na kalli kuÉ—in , miÆ™omin tayi na ansa na tusasu fes sun cika , hoton matar ta turamin a wayata tace gata nan kuma bama so sai tazo tayi ta wani noÆ™e ² nace inki so kije abunki ,

    Har zata fita nace , maganar mai zuwa katsina kuma jibi akwai Hamida akwai yaran gidan Baba Æ™arami ki taimakamin suma su shigo sahunmu tafiyar zatamin dai² , Mamy tace baki da damuwa , godiya nayi mata ta wuce abunta , ni kuma naci gaba da nazari akan hanyar da zan fiddo matar aure a kaita wurin mijin da ba nata ba kuma banma taÉ“a magana da ita ba ina dai ganinta tana wucewa !

     America...

       Mai gida Dikko ne kwance a gefen gado , ya Æ™urawa waya ido ko kiftawa bayayi , daga can Æ™arshen gado kuma amaryace sanye cikin wata irin tsadajjiyar alkebba , mutum biyar suka kawota kuma kwanansu biyu yau suka juya bayan sun Æ™ara gyarewa ango amarya suka shiryata cikin shiga ta alfarma da É—aukar hankali , bayan tafiyar "yan rakiyarta ta dawo É—akin da take tunanin nan ne É—akin mijinta ta tsareshi da kallo kamar kwarton namiji yaga wawan zama..

KU DANNA  NAN DON SAMUN KYAUTA


      Tafi minti 15 zaune bataji yayi magana ba , dan haka ta tashi tsaye ta zare alkabbar ta ajiye a gefen gado , cikin gogewa da buÉ—ewar ido ta fara tafiya cikin natsuwa ta zagaya inda Dikko yake kwance.

      Kafin ta iso Dikko ya tashi da niyar shiga toilet , da sauri tasha gabanshi tace haba ina ne kuma zakaje ne bayan kayi wanka , kallonta yayi sannan yace zan tsaya kiyi ta kallona ne kamar banda aikin yi ne ? Haba Yayana aiko kaine kake da aikin yi a gabanka , nuna kanta tayi daga sama har Æ™asa tace mai wannan zundumemiyar mace inashi ina bacci a daren nan ? Ga kallo kuma ga aiki , kasan yanzu ba'a sake da miji mai mummuna ma ta tattala abinta ina gani mai tsadajjiyar fuska da Æ™ira mai É—aukar hankali kamar ka ? Ai banga ta zama ba aiki ya sameni harsai na goge tambarin É—iyan É—an caca a zuciyarka...

          Wace ce É—iyan É—an caca ? Dikko ya tambayeta yana mata kallo mai nuni da zaici ubanta ! Haba Yaya DK kana tunanin bansan komai ba ? Kaf labarinta a hannuna yake , me zakayi da wannan yarinyar ? Yarinya mara tarbiya , marar asali jahila da bata gane komai sai karuwanci..

      Murmushi Dikko yayi maicin rai dan duk duniya ya tsani a famo mishi ciwon tunanin An mata , haka kuma ya tsani a soketa , cikin Æ™unar rai yace ni na sanki tun baki san kanki ba , haka kuma nasan waye ahalin babanki ciki da waje , idan har zan duba girma da tsatson ahali da tarbiyar iyaye ke ko matsayin mai aikin gida na baki ba , da cancanta aka bimin wurin auren da aka yomin ke kinsan baki kai cikin layin matan da zanbi hanya É—aya dasu ba , An mata bata sanki ba kuma baki gabanta dan bata san da zuwanki ba , tana can tana rayuwarta bake ba ko ni bata da lokacina bana san munanan kalamai yana fitowa daga bakin ki akanta , ba Æ™oÆ™arin gogeta zakiyi ba domin bata gogowa har abadan duniya a zuciyata , idan dai zaki iya kiyi Æ™oÆ™ari ki kafa soyayyarki a zuciyata shine abinda zakiy farko kenan ,

       Sassauta muryarshi yayi sannan yaci gaba da cewa , tana da tarbiyya , nine zan bada wannan shedar , asalinta kuma yana tare da asalina , tabbas bata gane komai sai karuwanci , nine na yanka mata tikitin karuwanci nace ta koyo dan tamin riÆ™o da bazan taÉ“a tunani wata mace a duniya ba sai ita , ta shafe kaf illahirin zuciyata , tabi cikin kwalwata da jinin jikina , yarinya Æ™arama mai tafiya dai² da irin rayuwar da nake so , zan bata labarin ki , kuma ince kina mata gori itama ta goranta miki tunda dai uba baifi uba , sa'arki É—aya ma da mamanki ta haÉ—o da momy ai da ina ganinki sai nayi amai...

    Goge maganar tayi dai tare da nunawa Dikko ya bata haƙƙinta , shareta yayi ya shige toilet, bai daÉ—e ba ya fito da alama alwallah yayo , itama shiga tayi tayo alwallah ya gabatar da komai kamar yadda yayi a daren farkonsu da Sadiya cikin natsuwa , bayan sun gama suka koma gado anan Dikko ya farke sabuwar amaryarshi kuma ya sameta a cikakkiyar budurwarta ,

      Yayi farin ciki dan a tunaninshi yadda take ta nuna haÉ—ama tana zalama baiyi tunanin zai sameta a cikakkiyar mace ba , komai yaji gaskiya amma Dikko yace gishiri yayi yawwa , { tasha kayan mata sosai } dan shi Allah ya bashi ilimin gane tsurun mace idan ta haÉ—a da "yan dubaru ya sani , amma wallahi An mata itadai ta dabance...

    Sai kukan kissa matar Dikko keyi , cikin nuna tasha wahala , Dikko kuwa É—an jirgiwa yayi ya kifar da kanshi saman katifa tunanin yadda darenshi ya kasance da Sultana yakeyi , wallahi ya cuci budurcin An mata daya karÉ“a ta Æ™arfi da yaji , Æ™aramar yarinya da Æ™ananan shekaru ya saki Æ™arfinshi ya haÉ—a da magunguna yaje mata a gigice , bata taÉ“a gani ba kuma bata taÉ“a ji ba sai a gareshi , me yasa ....?

Me yasa? Me yasa haka ta faru ? Dole kice bakyasan Dikko saboda Dikko ya zama mugu a wurinki , An mata da kinyi haƙuri kin bani dama a karo na biyu da kinyi alfahari dani , da bazan barki kiyi kuka ba , bazan barki kiyi baƙin ciki ba , shi kenan kin fita a hannuna zaki tafi wurin mai rabo ya ɗaukeki ya dasa wasan sa daga inda na tsaya...

      A hankali ya lumshe kyawawan idonuwanshi a bayyane yace Allah ya sanyaya miki zuciyarki , a tunaninta da ita ake tace amin mijina , har yanzu idonshi a rufe yace kin yafemin kenan ? Ummm ai bakamin komai ba ma , kenan babu zafi ? Umm umm , to me yasa ki key kuka ? Ba komai , sai yanzu ya gane bada Sultana yake maganar ba , buÉ—e idonshi yayi da sauri ya ganshi kwance akan sabuwar amaryar shi , kuma "yar uwa a gareshi...

        Ko tsakar dare dana farka haka naci gaba da gwada wayar Dikko wanda ya zamarmin kamar hauka dan Æ™aranci ban kira wayarshi ba a rana na kirashi sau 200 da wani abu ,

      Ina zaune tsakar daren nan ina ta aikin neman wayar naji maganar Baba Æ™asa² daga bayan É—akina dake daga tagar É—akin sai a fice zaure a fita Æ™ofar gida , bana iya jiyo abinda Baba yake cewa saidai naji maganar Amisty cikin shagaba tana cewa nidai Dady don Allah... Ta Æ™arasa maganar kamar tana kuka !

     Da sauri na haska fitila na duba agogo naga 3:45am cikin sauri na miÆ™e na sake matsawa da kunnena jikin window naji shin da gaske Amisty ce ko kuwa dai wata ce daban ! Wallahi Amisty ce dan duk duniya babu mai irin wannan muryar sai ita , me suke cewa ? Me ya haÉ—a Amisty da Babana a wannan salasunan daren ? Me ke tsakanin Amisty da Baba ? Duk wannan tambayar banda ansoshinsu nayi yunÆ™urin yin wani abu tunani na ya tsaya cak domin kaina ya riga da ya juya...

     Buga kaina nayi da Æ™arfin bala'e a jikin bango na kurma wani irin ihu duk wanda ke cikin gidan saida yayo waje saboda Æ™arfin ihun da amonshi ni kuma na fito da gudu nayo hanyar fita , babu Amisty domin tuni ta fice , ina Æ™oÆ™arin fita Baba ya riÆ™eni da Æ™arfi yana lafiya ? Fizge ² na farayi na kwace nayi waje , da gudu ya bini ya riÆ™oni nafi Æ™arfin riÆ™onshi domin na sake zuÆ™ewa daga riÆ™on da yayimin , cikin tashin hankali zugar gidanmu suka yo kaina dakel suka kaini Æ™asa suka daddanne ni na birkice gaba É—ayansu na watse su , na yanki santa , yayuna maza suka taimaka aka kamani aka mayar dani cikin gida ,

      Kowa tambayar abinda ya sameni yakeyi ? Murmushi nayi mai ciwo na kalli Baba nace ina ka É“oyeta ne ? Cikin rashin fahimta yace wa ? Kafi kowa saninta me takeyi a gidan nan a wannan lokacin me tazo yi me take nema...? Baba yace wai wace ce ? Ga sunan Amisty a zuciyata amma Æ™iri² ya gagara na faÉ—a a baki na , nace ita mana ita wace ce ? Kai ji nan na nunashi da É—an yatsa nace tana ina karfa ka É—aukeni mahaukaci nasan abinda nake ina ka É“oyeta ne ?

Amma Baba sai ya fara tofa min addu'a yana cewa aljannu sun kama uwar masu gida , a taimakamin da addu'a , inaji ina gani Baba yasa aka mayar dani mahaukaciyar ƙarfi da yaji , kowa yayi ta tofamin yawu , banda yanda zanyi dole nayi shiru amma wannan abun bai gogemin daga zuciya ba kuma saina bi salsala na gano abinda ke tsakanin Baba da Amisty , maganar Mamy ta dawo min a kaina kamar yanzu take faɗamin maganar...

     Gaskiya an samu matsala shi kanshi Binna da yasan waye Hafsa a wurinshi daya haÉ—e zuciya ya mutu ,  itama bata san wayenta ba , shima Baban Hafsa baisan ke wacecen shi ba , kowa iskanci ² gaba É—ayan ahali sun zaman KWARATA...

    Lallai akwai alamar tambaya a wurin nan amma waye zai fiddo maganar daga cikin zuciyata ? Waye ? Waye zai taimakeni ne ? Wai wace ce ni ? Anya kuwa ni mutunce ? Mutane kuwa suna gani na ? Wai meke damun rayuwata ? Me ke damun kwalwata ?  Wannan wane irin masifa ne ? Wace irin rayuwa nakeyi ? Ina mahaifiyata wai me Baba ya É—aukeni ? Me nene ׳ na Æ™arasa maganar ina É—aga muryata wanda ina tunanin duk mutumin dake anguwar nan yaji irin hayagagar da nakeyi...

       Fashewa nayi da wani irin kuka nace tabbas ko wace ce ni da sanin wace irin rayuwa nakeyi amsar tana wurinki , kuÉ—in da Mamy ta bani na É—auko na irga suna nan yadda ta bani su , maidasu nayi na aje , amma a zuciyata nayi alÆ™awari zan bautata mata tiÆ™uru kuma zan bata girmanta kamar yadda take so zan nemo matar nan kuma zan kaita zan bawa Mamy kuÉ—inta kuma zanci gaba da farauto mata duk wanda take so adalci É—aya zatamin ta warwaremin sirrin rayuwata wannan shine kawai mafita....

     Gari na waye nayi wanka yau ko inda Babana yake ban kalla ba kuma ban gaishe shi ba , makulin mota ta na buÆ™ata ya bani amma sai yacemin wai anci motar a caca , kallonshi nayi nace ni bansan caca ba mota ta kawai na sani kuma sai ka biyata ,

       Mamana ni kike cewa saina biyaki mota ? Kaine ka siyata ne ? Ai ko ban siya ba naci albarkacin haihuwarki da nayi , ka maidani ciki idan kaji munin maganar  amma sai ka biya wannan motar babu gudu babu ja da baya kuma ba abinda ya dameni na baka daga yanzun nan zuwa bayan sallah isha'e ... Ina faÉ—in haka nayi waje abuna na barshi ta tagumi...

      Ina fita na shiga maÆ™ota na nuna hoton matar da Mamy ta turomin a wayata nace da Allah ina neman gidanta , matar tacemin lafiya dai ko ? Nace lafiya qalau gwamnati tace a taimakawa masu Æ™aramin Æ™arfi wanda suke shan wahala a gidan aurensu , an É—auko jaddawalin sunan ko wace macen aure da Æ™aramin katin hotonta , sai naga ita kamar tafi kowa shan wahala shine nake so ita a taimaka mata da yawa , mata da kuÉ—i sai Allah kuma nayi haka dan in rubzata rami itama , ta haka zanji wane irin hali matar take nasan komai nata kafin na isa gidanta , !

      Murmushi matar tayi tare da É—aukomin kujera na zauna tace amma Sultana kunsan kuna da hanyar taimako shine mu ba'a saka sunanmu ba ? Jakata na zuge na fiddo damen "yan dubu² nace kin gansu nan kowa da sunanshi ai bansan kuna buÆ™ata ba , itama banda tabbacin da zataje ko bazata ba , 

     Tace zuwa kai , muje na rakaki gidan ta amma don Allah nima kisa a rubuta suna na don Allah , nace baki da matsala , saman Æ™yaure ta É—auko hijabinta tana ba yaranta umarni karsuyi mata É“arna idan Babansu ya shigo ta shiga maÆ™ota baza ta jima ba ,

       Ta gaban gidan Amisty muka wuce gaba É—ayansu suna Æ™ofar gida hada Asma'u an saka kujeru na roba Amisty kuma tana ta tofi da hayaÆ™in sigari , yayin da wata tantiriyar "yar iska ke shan shisha tana murza hayaÆ™in cikin Æ™warewa da gogewa a cikin harkar ,

Har mun wuce naji bana iya haÆ™uri na dawo da baya , dai² Amisty na tsaya na ciro sigarin daga cikin bakinta na kasheta a saman goshinta , wata irin Æ™ara tayi saboda zafi ta riÆ™o hannuna na , da hannun damata na riÆ™e hannunta saboda dana haggun na kashe mata tabar sannan nace na rantse da Allah duk ranar da hasashena ya zamo gaskiya yadda na murje wannan sigarin a goshinki haka zan murje miki rayuwa..

      Gaba dayan su sukayo kaina suna kee.... Nace heeee ku saurara na kaso daku sannan ku É—auka domin yanzu babu sauran muradin É—aukar fansa a zuciyata ina neman rayuwata ne amma idan kuka bari na É—auki zafi anbaliyar wuta zan fara hattaranku domin ni fetir ce kuma sai cikin wuta nake amaina ! 

      Kallon Amisty nayi nace ki fara addu'ar kuÉ“uta daga sharrina domin na yanzu ba irin na baya bane , na yanzu maciji zansa ya cinye kwansa { uba ne zai kwanta da "yar sa } ki kiyayi haÉ—uwa ta da ke domin abin bazai miki kyau ba ,

      Sakinta nayi na kalli matar nace mata muje... Wuce su mukayi muka tunkari gidan matan , da sallama muka shiga , ta amsa mana cikin sakin fuska tare da shinfiÉ—a tabarma tace ku zauna sannunku da zuwa ,

      Zama mukayi , baiwar Allah ta dama É—an kokonta da É—umamen tuwo suna ci ita da yaranta tana ma Allah godiya ,  amma dole tayi haÆ™uri domin Sultana ta shigo mata rayuwa , mijinta ya fito daga cikin É—aki muka gaisa dashi ita kuma tabi bayanshi danyi mishi rakiya , wayyo bawan Allah kayi haÆ™uri Sultana tazo yanzu zan firgita maka iyalinka ka kasa gane gabanta bare bayanta...