Breaking News

KWARATA 76

🅿 ------ 74
      Yaye bargon da yake lulluÉ“e tayi taci gaba kuka tana É“arke²n zagi tana ma Dikko gori wai yaji kunya ya rasa wacce zai aura sai karuwa É—iyar É—an caca jahila matalautan da suka kasa siyen gidan zama saidai gidan haya ai duk talaucin da yasa mutum ya rasa gidan zama wannan talaucin ya kai abun a duba matsiyatan banza da wofi ,


       Me yake nema a wurin yarinyar nan ? Bayan ita tafi ta komai kuma su masu kuÉ—i gidansu Sultana fa ? Duk abinda ake nema ga mace Sultana basu da , duk abinda ya cancanta ka aureta saboda shi babu ko É—aya da take dashi , jahila daÆ™iÆ™iya mace babu ilimi ai kwankwon ashana ce domin shi ilimi tushe ne mai nuna dogon zango , kaga tun nan abinda kake nema baka samu ba , halin kwarai jari ne , bata dashi , su kuma kuÉ—i jigone masu nuna isashshen iko a cikin abunda na lissafo wane take dashi ?


2gnovel

4medicals

Smidris


      Ai ni ina da duk abinda kika lissafo ko ? Ai kaine kake dashi ba ita ba , to na bata ilimina na bata halina na bata duk komai nawa ke kinsan An mata kuwa ? Ki bari tun kafin raina ya É“aci na fara maganganun da zakiji babu daÉ—i dan haka ki tattara mutuncinki ki barmin É—akina !

Bana tafiya sai kayi maganganu akanta munafikin banza maci amana , murmushi Dikko yayi cewa nine munafiki Jiddah ? Maci amana ? Wace irin amana ne naci haka da har kikemin gori ? Ban sani ba baƙin munafiki , sauka yayi daga saman gado yana cewa Allah ya baki lafiya ya wuce toilet , ita kuma taci gaba da ɓaɓɓarka mishi zagi harya gama abinda yake ya fito Jiddah bata daina sokawa Dikko zagi ba.

     Inda take tsaye yaje ya riÆ™ota cikin rarrashi yace ni ne ? Kwantar da fuskarta tayi saman Æ™irjinshi tana kuka cikin shashshekar kuka tace Yaya dan Allah bana san auren nan , tou muje saman gado saiki faÉ—amin kinsan ban cika jin magana daga tsaye ba , ni bazan hau gado ba , tou tunda bazaki hau ba fitarmin daga É—aki idan ba haka ba zan hau dake dole kuma jikinki zai baki labari , da sauri ta sauka daga jikinshi tayi waje da gudu tana kuka , murmushi Dikko yayi yace matsoraciya.

       Saman gado ta faÉ—a taci gaba da kuka a zuciyarta kuma jinjina irin muguntar Dikko takeyi macuci idan har yana jin haushin mace sai yayi mata Æ™eta mamugunci nufinshi yashata basilla murmushin mugunta Jiddah tayi a zuciyarta tace badai Yaya bane ba ? Kije kin samu Sultana idan dai tsintuwar fatalwa riba ne.....

        Inna da kanta taje ta faÉ—awa Kaka Sultana zatayi aure Kaka tayi murna sosai kuma tayi ma Inna da Sultana fatan alkairi , ta kuma Æ™ara da cewa amma me yasa saida aure ya rage kwana 6 zata faÉ—a mata ? Inna tace mijin ne ya zaÉ“i haka , Yayarta dage zaune tana saurarensu tace badai girin² ba tai mai , Inna ta gane ta maso habaici maso faÉ—a wanda ya tanka shi yafi tou bata da lokacinta ,

     Tunda Dikko yazo ya tsayar da ranar aurenmu dani dashi bai sake dawowa gidanmu ba kuma kona kirashi waya ya daina É—auka ma , Inna kuwa kullum bata da aiki sai kwaÉ“e²n kayan mata tana bankamin saidai tsareni tana zagina wani lokaci hada mari wai bana gane wannan gata ne sai naje gidan aure , tun ina sha ina amai har cikina ya haÆ™ura ya riÆ™a riÆ™eminshi dan idan zansha so goma na amayar Inna bata gajiya zata sake kwaÉ“a masifa ta bani na kwankwaÉ—ar wa cikina.

     Labarin auren Dikko ya zaga kaf illahirin birnin garin katsina mutane sun fara canfashi ya cika aure² ya auri waccan ta mutu bai tsaya hutawa ba ya auro wannan duka yaushe yayi auren har yake tunanin sake auro wato ? Yayin da wasu kuma suke gani izzar kuÉ—i ce ke nuna ikonta shi yasa yana matashin shi zai aje mata biyu cikin shekara É—aya....

     Dikko kuwa babu abinda ya dameshi da labarin dake yawo a gari shidai zaiyi , tunda ya taho kuma yaga mai tareshi matsalar bai faÉ—a ba zaiyi amma da zaran ya yanke hukunci tou fa ko kanshi baya saurara ,

      Duk "yan uwan Inna dasu ake hidima kuma hada yayarta kwansu da kwalkwata suna zuwa ba wanda aka rage tun bayan tsaida ranar auren da kwana biyu suka fara zuwa , kowa tambayar Inna yake tou ina maganar kayan É—aki ? Saidai tace komai za'ayi , a kwana biyar za'ayi ? Inna tace Eh ,

     Tou basu sani ba kayan É—aki kansu da kayan kicin duk abinda iyaye kema "ya "yansu dan fitar dasu kunya Dikko yayi saboda tunda ya fara aikin gidanshi na goruba inda zai ajiyeni daga farko dama shine yake da burin zuba komai na gida tou kayan nan yasa aka sauke su a wani gidan mijin Inna sai idan za'aje jere Inna tasa aje a É—auka a can yadda za'ace itace tayi.

     Komai dai na hidimar auren nan cikin munafurci akeyinshi , dan ko lefe Dikko ne ya kawoshi da kanshi da daddare misalin 2:54am dashi da yaranshi bansan sunzo ba haka kuma banji tafiyarsu ba , saida safe na tashi naga wasu irin lafiyayyin akwatina masu tsinannen tsada da kyau na tashin hankali , akwatina 24 da wasu irin Æ™attin jikkuna biyar babu wanda ba'a takeshi da kaya ba , wannan shine faÉ—awa mai zuciya biki ba mai tarin dukiya ba tou Dikko komai ya haÉ—a , nidai ban buÉ—e ba amma da Inna da mijinta saida suka zindire lefen nan kaf suka ganshi gaskiya naira wurin lefen nan taci bugu harta gode Allah wallahi komai na cikin lefen abun burgewa ne babu abu na banza komai baka isa ka raina ba saidai hassada.

       Æ˜awayen Inna "yan duniya lokacin da suka zo suka ga lefe sunyi É“arin maganganu na isashshin mata wai Dikko dai É—an gaye ne wayayye tebirin farko wallahi magana ya gayamin a lefe turaruka kamar suce wayyo Allah masu tsada abinda dai Dikko ke nufi yana san Æ™amshi , wuraren daya kamata nayi amfani da turare suke faÉ—a duk abinda suka É—aga a lefen sai sun faÉ—a fita nayi na bar musu É—akin dan abinda na lura basu da kunya.....

      Washe garin da aka kawo lefe akaje ganin É—aki Jiddah tayi wulaÆ™anci tayi hauka marar É—aura zani tayi bala'en daya tada hankalin duk wanda yaje ganin É—aki Jiddah tace babu wata mace data isa ta zauna mata gida , wallahi wannan gidan tane daga ita sai mijinta , Dikko nata ne ita É—aya babu maishi sai ita gidanta ramin kura ne daga ita sai jama'arta sai kuma "ya "yanta babu wata banzar É—iyar É—an caca data isa ta zauna mata da mijinta amma idan har Sultana ta shirya mutuwa ta shigo gaba É—aya ma auren mamarta akayi wallahi , amma idan har Caca ta shigo zata goga da ita a kishi tou tabbas tana musu albishir kwanaki bakwai cas ta bawa Caca a gidanta zata dawo babu jimawa idan tana da sauran shan ruwa gaba kenan idan kuma bata dashi su tarbata a rimin badawa , sunan wata maÆ™abarta ne...........

     Ta bubbugi Æ™ofofi ta rufesu ta hana ganin É—aki tayi maganganu masu tsauri kuma kalamanta suna da kaushi ta fa barbaÉ—a rashin mutunci iyakar Æ™arfinta guyawu a sace "yan ganin É—aki suka dawo ba tare da sun samu damar ganin É—aki ba , Inna da taji bayani kuwa cewa tayi to saidai ya raba musu gida , Inna ta yaba da masifar Jiddah baza ta yadda a haÉ—e Sultana da Jiddah ba dan cutar mata É—iya za'ayi idan kuwa Dikko bazai raba musu gida ba ta yadda saidai a fasa auren nan, da Æ™awayenta suka bata haÆ™uri cewa tayi har Sultana ma nawa take ? Ta gama haÉ—iye wani dafin zata fara kwankwaÉ—ar na kishiya ? Masifa nawa zatasha ? Bazata laminta ba gara tasan abinyi tun kafin tabar nigeria idan zai yuwuwu ayi idan bayayi a barshi kowa ya samu natsuwa babu wanda zaisa ma "yarta ciwon zuciya........

      Da daddare bayan kowa ya kama gabanshi Inna tayi ma Dikko waya tana san ganinshi , yace mata baya nan yaje kaduna amma yana shigowa katsina babu jimawa idan ya dawo zaizo insha Allah , fatan isowa lafiya tayi masa ta kashe wayarta , kallona tayi tace idan kin ga dama ki tashi kije kiyi wanka kin zauna bursunai² dake kamar an Æ™watoki bakin kura , ban kalleta ba nace ai ko É—azu nayi wanka , dan ubanki yanzu ma sai kin Æ™ara wani , ai Dikko dai kike so ko ? Badai kin zaÉ“eshi ba ? Yanzu kika fara wanka tunda dai kina san Dikko kije kinsamu , Dikko da kike ganinshi Æ™yalÆ™yal na rariya ne zamani ne da kanshi idan zaki iya ga fili ga mai doki , tun cikin mutunci nace ki rufawa kanki asiri ki auri Sultan kikaje kikayi ta hauka tun ina nida ke saida kika É—aga murya aka jiyoki uwayen sharri suka kira ubanshi a waya suka faÉ—a mishi bakya san É—ansa sun nemi sharrin duniya sun É—ora miki hankalinsu bai kwanta ba saida suka ga an fasa auren nan , hmmm Dikko dai ko ? Bazan miki baki ba.

     Da kin auri É—an uwanki asiri a rufe babu wanda yaji ya gani amma dake  ke sakarya ce baki san wanda yake sanki ba kin biyewa Æ™uruciya da san zuciya ga yadda ta kaiki Caca ma take kiranki tsabar ta maidake jaka ta Æ™arshen benci iskanci da rashin kunya kuma duk garin nan ba na gaba da Dikko , "yar uwarshi ce can zaki musu iskanci su haÉ—e miki kai suci ubanki nidai bazan fasa tafiya ba , india ba fashi wallahi saina bi mijina zan baki makullin gida idan bai miki daÉ—i ba kizo ki buÉ—e ki shiga ko ki tafi wurin ahalin ubanki gidan Hajiya dai yai miki tsururu cikin hayani tace ki tashi daga gabana in daina ganinki , da sauri na miÆ™e zan fita tace baza kije kiyi wanka ba ? Jiki a sanyaye na dawo na wuce ciki danyin wanka !

      Cike da damuwa Inna ta miÆ™e taje ta nemi wasu magunguna ta damesu da madara tana damawa tana mita Dikko É—an duniya idan ba'ayi shirin tashin bama²i ba ai za'aji babu daÉ—i , Inna a ganinta wannan shine mafita ta mayar da cikin Sultana kamar wata tsohuwar rijiya duk abinda ta kwaso a cikinta take juyewa saboda wannan garinka da take bankawa "yarta abinci ma kwata² ya daina ciwowa gareta , wata "yar duniyar Æ™awar Inna kuwa ke dafo wata munafikar kaza wacce ba'acinta ma sai an kashe fitila kamar kazar tsafi , Sultana tabi ta rame ta Æ™anÆ™ance saboda masifar Inna da magunguna idan ma tace bata sha haka zata rufe ta da masifa sai tasha a karkaÉ—e kofi ,

     Ina fitowa daga wanka na hango Inna zaune gefen gado da Æ™ofinta riÆ™e a hannu , gabanta kuma kaskon garwashi ne , a takure nake tahowa dan ida bayyana a cikin É—aki a tsawace tace min kiyi tafiya kamar kina da rai garwashin nan zai siÆ™e kuma kin sani sarai dakel aka samomin shi tunda gabanki nake ta nemansa tun safe , Inna shi kuma wannan É—in na mene ne ? Na ubanki ne , tayi maganar tana kunce haÉ“ar zaninta ta ciro wata "yar farar leda ta kwance tana ki wuto kizo ki duÆ™a nan , matsawa nayi kusa da ita nayi yadda ta nunamin ita kuma ta zazzage abinda yake cikin ledar duÆ™a tana cewa da kinsan ko nawa na siya saikin yaba ma Æ™oÆ™arina , ko inda take ban kalla ba haka kuma ban bata amsa ba har ta uwarce ni dana tashi , tashi nayi ta miÆ™omin kofin ansa nayi nasha ta zuba ruwa na girgije na haÉ—iye , É—aukar kwaskon tayi da kofin ta fita ni kuma na É—auki kayana na saka na kwanta dan bacci nakeji bana wasa ba.

       Tana fita É—akin mijinta ta wuce bayan ta ajiye kayan data fita dasu a kicin , ni kuma naci gaba da baccina , saida Dikko yayo mata waya yazo ta shigo dan taga ko na shirya ta ganni kwance ina bacci , cikin takaici ta tasheni bayan na tashi tace shine kinyi wanka ki iya ki shirya  kika wani kwanta bacci ? Ƙara takurewa nayi da niyar komawa bacci tace ki tashi idan kin ga dama ki gyara jikinki kafin in gama magana dashi yana Æ™ofar gida , cike da farin ciki na sauko daga saman gado Inna kuma ta koma palo tana jiran shigowar Dikko....

    Fuskata na wanke da bakina na fito , lokacin har Dikko ya shigo kuma Inna ta ratta mishi cewa saidai fa ya raba mana gida dan bazata yadda ba É—iyarta tayi rayuwar takura , sundai yi maganarsu sun gama abinda dai naji Dikko yana bata haÆ™uri cewa shi babu macen data fi Æ™arfinshi kuma gidanshi bai gagareshi yayi hukunci ba , inda yaso ya ajiye An mata bai gama aiki ba zaman na wani lokaci ne zasuyi kuma wani abu mara kyau bazai faru ba , Inna tace tou kai dole sai kayi auren ne yanzu ? Dikko yace ba dole bane ba lokaci ne yayi tunda ai ba yau naso muyi auren ba , Inna tace to gaskiya saidai ka bari idan ka gama aikin gidan sannan , mijinta ne yace ba'ayin haka idan bashi da ikon raba musu gidan ya zakiyi kenan ? Sai a fasa auren , ki daina haka ki musu fatan alkairi da addu'ar zaman lafiya , ba haka Inna taso ba dan na fahimci bata san gardama da mijinta , bayan sun gama ne suka shigo cikin bedroom in ita da mijinta , Inna tacemin kije ku gaisa farin ciki fal zuciyata na tun kari hanyar fita , zan fita daga cikin bedroom in naji mijin Inna yana cewa wai ba DK bane ba ? Inna tace waye kuma DK ? Bawan Allah cikin dai kokonto yace ba shi bane ba kamarsu dai tayi yawa wallahi shi wancan wanda nake magana bana tunanin ma zaizo nan , bata bashi ansa ba kuma sai suka rangaÉ—o suka biyo bayana suka fita daga É—akin mijin Inna kuma yana Æ™ara kallon Dikko.

     Cike da farin ciki na isa wurin Dikko na rumgumeshi rabon da in ganshi ko inji muryarshi harna manta nayi faraicin lallausan jikinshi mai kama da bayan zomo , maimakon yaji daÉ—i ko yayi fara'a sai yace ke kullum sai kin hawomin jiki kamar wata mage ina dai lissafi kuma da guda² duk saina rama , gyara kwanciyata nayi saman jikinshi saida naja gemunshi sannan nace yanzu ma ka rama mana nayi maganar ina kallon cikin idonshi , murmushi duniyanci yayi cewa a , a ni na isa inzo har gidanku in rama abinda kikai min ? Zaki isko ni har gida saurin me kike ne ? Murmushi nayi ba tare da na sake magana ba , shi kuma yace meya sameki naji kin rage nauhi , da nayi niyar faÉ—a mishi abinda Inna takeyi amma sai wata zuciyar ta haneni kuma gaskiya dai idan ba'ayi hankali ba saina faÉ—a mishi abinda akemin !

     Shi kuma a ranshi tunani yakeyi kila fa itama An mata anayi mata irin abinda ake ma "yan gidansu idan za'ayi musu aure , jinjina kanshi yayi tare da cewa Allah ya sawaÆ™e idan kuwa anyi mata cutar yarinyar nan zaiyi da yawa , An mata kawo kunnenki in tambayeki , matsawa nayi tare da miÆ™a kunne ne saitin bakinshi cikin raÉ—a yace naji kin rage nauhi meya sameki ne ? Wata irin kasala naji ta lulluÉ“emin jiki na Æ™ara kwanciya sosai a lallausan jikinshi ban bashi ansa ba

      Shi kuma yaci gaba da cewa Mama take baki wani abu ko ? Kaina na É—aga mishi alamar Eh , É—ago fuskata yayi idanuwanmu suna kallon cikin idon juna yace ai na sani hada kaza ko ? Shiru nayi ban bashi ansa ba , yace ai mu na gidanmu ina kallonsu wallahi hada tattabaru ake basu mutum yazo ya kasa cin abinci nasan kema hada irinsu ake baki ai ni gaskiya wannan shigamin haƙƙin rayuwa akayi gaki an takura miki an ramar min dake babu gaira babu dalili saboda É—aukar alhaki , ni babu wata kaza da nake ci , hmmm haba An mata aiko baki faÉ—a nasan komai miye baÆ™ona a mata ? Ya fara lissafe²n kayan mata kamar wata tsohuwar karuwa bayan ya gama yace sune baÆ™in nawa duk abinda na faÉ—a nasan aikinshi idan baki sani ba , Allah dai ya sawaÆ™e ya kuma kyauta wahala saukar min daga jiki karki shanye daÉ—in ke É—aya....

      Murmushi nayi sannan na tashi na koma saman hannun kujerar da yake na zauna , mukaci gaba da firar duniya bana soyayya ba yana bani labarin abokin Yazeed da aka kama yace wallahi An mata fitinar zamanin nan yana bani al'ajabi saboda tsabar Æ™azanta kina matar aure dan karnikanci kinabin mazan waje , ni na rantse da Allah da nine mijin idan nasa an kamashi Allah ya tsinemin , dariya yayi sannan yace dama ya sani yana riÆ™e banza yayi masa irin yadda akayi ma Saminu ya fashe idon dake ganin matan , nidai da nine Æ™arya mishi wuya kawai zanyi ya mutu a rage annoba a Æ™asa , dariya yayi yana kallona yace kiyi dariya mana , Æ™inyin dariyar nayi kuma ban kalleshi ba , taÉ“oni yayi cewa An mata miye ? Ai kai dama baka iya komai ba daga duka sai kalmar kisa shikenan abinda ka iya faÉ—a , ke karfa ki raina min hankali , daga haka fira ya koma rigima wai wannan "yar maganar harya É“atawa Dikko zuciya ni kuma bada wani manufa nayi maganar ba , tsoki yayi tare da miÆ™ewa cikin É“acin rai ya tunkari hanyar fita ,

       Binshi nayi da ido harya fita daga palon , saida ya fita na tashi nabi bayanshi har Æ™ofar gida amma banyi mishi magana ba , ina fitowa duk su Ashiru suka gaisheni cikin girmamawa kaÉ—an na ansa gaisuwar nabi Dikko da aka buÉ—ewa mota kafin a rufe na riÆ™e murfin motar nace kayi haÆ™uri idan kaji babu daÉ—i insha Allah bazan sake ba , ba tare daya kalleni ba yace na yafe miki , yawwa ngode na bashi ansa sannan na juyo da sauri na dawo cikin gida , murmushi Dikko yayi yace kura ta fara lafiya yau wace rana bata biye an tashi hankali ba , murmushi ya sakeyi tare da kwaikwayon maganar Sultana wai da haka zatace naje nace mahaukaci aljannu kamar iccen tsamiya ! Hmm jarumata kenan..... Ina komawa kwanciyata nayi naci gaba da baccina dan yau su Hajiya Inna ba'a É—akin za'a kwana ba...

        Inna da mijinta kuwa bayan sun fita daga palo mijinta ya tabbatar da Dikko ne dan haka yace ma Inna wane gigi ya kaita ? Shidai babu ruwanshi tunda dama tun farko ta É“oye mishi wanda Sultana zata aura Dikko dai ba kanwar lasa bane ba , amma yana musu addu'ar zaman lafiya kuma bazaiyi binciken inda Sultana da Dikko suka haÉ—u ba tunda dama ba'a so ya sani.......

     Duk iskancin da Jiddah ta zaÆ™ula ma "yan ganin É—aki bai isheta ba Mardiyya ta tirota tace idan ta saki ta tsaya sanya za'ayi babu ita ta tadawa Dikko hankali a daren nan ta hana mishi bacci , shi kuma a gajiye ya fito daga toilet É—aure da rigar wanka a jikinshi dan baya buÆ™atar komai a halin yanzu sai bacci , da masifa Jiddah ta shigo É—akin kallo É—aya Dikko yayi mata ya É—auke idonshi daga kanta ya matsa inda ya ajiye kayanshi na jersey ya É—auka ya saka ,

     Jikin socket ya matsa da niyar kashe fitila ta riÆ™e mishi hannu , kallon hannu yayi sannan ya kalli Jiddah na tsawon minti É—aya yasa hannun haggunshi ya kashe fitilar ya koma saman gado ya kwanta , yana kwanciya ta kunna fitilar , jinjina kanshi yayi sannan ya sauko yazo ya kashe fitilar a karo na biyu , saida ta sake tabbatar daya kwanta ta sake kunna fitilar yanzu bai sauko ba yace kasheta , bazan kashe ba , ki kasheta nace , bazan kashe ba nace maka , rufe idanuwanshi yayi sannan yace ke........ Ki kashemin fitila nace , a É—an tsorace Jidda tace bazan kashe ba , cikin wata irin murya Dikko yace na rantse da girman Allah idan har kika bari na sauko daga gadon nan wallahi saina takaita miki rayuwa zuwa É—aya zan miki na tasheki aiki har abadan duniya , da sauri Jiddah ta kashe fitila tayi waje da gudu tana kuka....

       Tsoki Dikko yayi tare da É—aukar wayarshi ya fara kiran An mata , saida ya kirani so biyu ana 3n naji cikin faÉ—a yace wai ke An mata sai inta kiranki sai kin gama iskancinki zaki É—auki waya , a sanyaye nace kayi haÆ™uri bacci nakeyi , nine baccin , kayi haÆ™uri bazanyi haÆ™urin ba duk kina nufin bakiji ina kiranki ba sai yanzu munafurci kawai , cikin É“acin rai nace kai Dikko kaima munafurci , murmushi yayi sannan ya É—aga idonshi dakel saboda baccin da yakeji yace nine munafurcin ko ? Haba kaima wallahi neman fitina gareka , tou yi haÆ™uri An matana raina ne ya É“aci kuma bacci nakeji na fiso inyi bacci dake a raina kiyi haÆ™uri don Allah idan dake ne zanyi bacci idan bake bace wallahi bana iya bacci raina zaiyi ta É“aci a banza kiyi haÆ™uri mu raba É“acin ran kin yafemin ko ya Æ™arasa maganar yana jan wani irin numfashi mai É—auke tunani yace muyi bacci mai daÉ—i ki ga Dikko a baccinki jarumata ,

     Shiru nayi banyi magana , a kasalance ya kira An mata cewa meye ? Dakel na haÉ—iye miyan bakina banyi magana ba har yanzu , An mata.... ? Na'am , Dikko ne ? Umm tou yi haÆ™uri kinji zanyi bacci na gaji saida safe ya kashe wayarshi , yana kashe wayarshi yaci gaba da baccinshi cikin natsuwa da kwanciyar hankali saÉ“anin Sultana da bacci ya gagari idonta ,

    Dikko baida adalci gaskiya shi kanshi kawai ya sani , matarshi ta É“ata mishi rai akan me zai kira wata da bataji ta gani ba kuma bata san anyi ba ? Ita Jiddah me yasa bayacin ubanta yadda yake ma Sultana ? Danni nayi imani da Sultana ce ta kashe fitilar nan wallahi sai Dikko ya zaneta , amma ita Jiddah sai tayi kwance² ta É—ana iskancin ta amma Dikko baya zane mata jiki irin yadda yake ma Sultana me ne ne dalili ? Shin san Jiddah yafi ko kuwa .....?

      Ranar da akaje jere ma Jiddah ta É“ara iskanci wanda yafi wanda tayi ranar ganin É—aki , ta tara Æ™awayenta Æ™osashshin "yan iska kuÉ—in mota ta turama ko wace har naira dubu É—ari wai suzo su tayata tarar kishiya sun cika gidan ba masaka tsinke sai iskancin suke zazzagawa wallahi zaman jere bai yuwu wurin mata ba maza ne kaÉ—ai suka tsaya dan kayan na É—aurawa ne kunga kenan ba aikin mata bane na maza ne , ko iri É—an tukuicin nan da ake badawa na jere duk Jiddah ta murjeshi ta hana , dama na ganin É—aki ma bata basu ba , kai Jiddah riÆ™aƙƙar "yar iska ce mai tikiti lallai Dikko ya É—auki alhakin Sultana da zai haÉ—ata zama da Jiddah.......

     Bayan tafiyar matan suka faÉ—a kicin ita da Æ™awayenta wai wannan kulolin da duk wani abu da aka saka mata yafi Æ™arfin sayen É—an caca dan haka tasa suka kwashe duk abinda take so aka kai kicin inta , ita kuma Mardiyya an tsaida ita a kicin tana dafawa Dikko da baÆ™inshi abincin da zasu ci sai waya yakeyi a kawo , "yar kwalbarta ta jawo daga cikin breziya ta kakkaÉ“e maganin ta kaf a cikin abinci , hamdala tayi ga Allah bayan ta tabbatar ta gama zubawa.....

      Banda faÉ—uwa babu abinda gaban Inna keyi ganin taron mata sun dawo suma kansu sunji tsoron Jiddah ina ita Sultana ? Ƙaramar yarinya wacce shekarunta bai kai na Jiddah ba gaskiya zalinci yasa Dikko zai haÉ—a mata "ya zama da Jiddah , da tsausayi ta kalli inda Sultana take tana shiri Dikko ya turo Ashiru ya É—aukota ya kawota wurinshi bayan yace masa wai kar yayi tuÆ™in ganganci kuma karya biyewa kowa yayin daya hau titi ya É—auka duk wanda ke saman titi mahaukaci ne shi kaÉ—ai ne mai hankali , hijabi Inna ta bani na saka bayan na gama shirina , saida ta rakoni har bakin get ta koma ni kuma na fita na shige mota muka tafi....

     Kallon kaina nakeyi a zahirance wai in banda abin Inna taya zata sadani da hijabi ? Wannan ma idan wani ya ganni ai sai a rainani umm to ya zanyi ? HaÆ™uri kawai zakiyi Maryama....

       Tun daga Æ™ofar gida har cikin gidan motoci ne , sai dawakai da aka tara a wajen gidan da ciki Æ™osashshi "yan gayun dawakai masu tsada wata irin haniniya sukeyi sun karaÉ—e kaf illahirin wurin da kuka , ciki Ashiru ya shiga ya samu wuri yayi parking sannan ya turawa mai gida saÆ™o isowarmu ,

      Shima rubuto masa yayi wai mu shigo yana ciki bayajin daÉ—i cikinshi ke ciwo , da Ashiru ya faÉ—amin cewa nayi bazan shiga ba idan baya fitowa ya bari , a , a ranki ya daÉ—e kiyi haÆ™uri mu ki shiga , wallahi bana shiga idan bazai zo ba ya bari yasa an É—aukoni tun daga gidanmu nan É—inma bazai iya zuwa ba ? Idan yana zuwa yazo idan baya zuwa can shi ta matse mawa....

     Tura masa yayi cewa bazan shigo ba , yace gashi nan yana zuwa , fita Ashiru yayi daga motar yana cemin ki jirashi yana zuwa , ya daÉ—e sosai sannan ya fito mutanen da basu gaisa ba suke gaisawa bayan ya gama ya taho wurin motar ,

       Gaba ya buÉ—e kujerar mai zaman banza ya ziro Æ™ugunshi ya zauna a gajiye Æ™afafuwanshi a waje bai rufe motar ba , kwantar da kanshi yayi jikin kujerar yace wallahi bansan abinda ya sameni ba cikina kemin wani irin ciwo kamar zan mutu , ai idan ka mutu ka huta , Eh na huta ke kuma taki ta Æ™are juyowa yayi ya kalleni sannan yaci gaba da cewa ai nasan idan na mutu É—an Æ™aramin hauka zakiyi sai kin riÆ™a kwacewa ana riÆ™oki , tou ka mutum ka gani idan zanyi haukan , hmmm yarinya kenan kina wasa da lamarina An mata , nima kana wasa da nawa lamarin kedai kika sani , kaima ka sani dakel yayi "yar gajeriyar dariya tare da duÆ™ar da kanshi ya riÆ™e cikinshi yace wai Allahna.....

     Jikinshi yana wata irin kyarma ya kwantar da kujerar daya ke zaune kai yana cewa matsa daga nan ke , gefe na matsa yana cewa kin dai yafe ni ko ? Tou zan mutu in mutu ? Wata irin Æ™ara nayi cewa ban yafe ba Dikko dake duÆ™e ya riÆ™e ciki da sauri ya É—ago yace mene ne kuma ? Ajiyar zuciya na sauke na kalleshi murmushi yayi cikin Æ™arfin hali idonshi É—auke da hawaye kaÉ—an yace ya akayi ne wai ? Fashewa nayi da kuka nace mafarki nayi zaka mutu yanzu , murmushi ya sakeyi cikin jarumta yace ina nan zaune kikayi baccin ?  ya Æ™arasa maganar yana min wani irin kallo , tou amma na ganka ka kwanta kace zaka mutu , Dikko yace anan É—in na kwanta ? Eh , ba kin ganni gani nan zaune ba ? Idan ba kaine ba waye ? To ni An mata ya za'ayi in sani ? Wallahi na ganka , hannunshi ya miÆ™omin na riÆ™e yace ke... wai mene ne ? Ko yunwa kike ji ne ? A , a , banajin yunwa kalli idona in ganki , kallonshi nayi shima ni yake kallo bayan wani lokaci yace ya isa haka fita muje ya fita........

       Æ˜in fita nayi ina tunani to wai idan ba Dikko bane ba waye ? A dai² lokacin daya buÉ—e murfin motar ya fiddoni yana cewa yunwa nakeji amma banajin zan iya cin abincin can gaskiya.......