Breaking News

KWARATA 77

🅿 ------ 75
        *_Ga saÆ™on godiya Ummiee Zaria Jikar Lerawa Sultana tace a gaishe ki tana miki fatan alkairi..._*
       Nifa bazanje ba kaje kawai zan jiraka a mota , da Allah wuce mu tafi banasan yawan magana ji nake kamar zan faÉ—i , nidai kaje abinka dan Allah , zaki
wuce muje ko saina baki kunya , ai kaima zakaji kunyar , ni banajin komai idan ban ɗaukeki ba kice ba Dikko nake ba kuma idan na ɗaukeki saina fita ƙofar gida a tsakiyar mutane zan ajiyeki in dawo ,
PLS CLICK ON OUR ADS     KaÉ—an ne daga cikin aikinshi dan haka nace muje badan halinka ba , naji muje dan naki halinki kuma da bakije ba yau da kinga yadda ake saÉ“anin igiyar ruwa , tafiya nayi na barshi a baya biyo bayana yayi yana cewa "yar raini magana fa nake kuma nasan kinaji na...

     Kai aini yanzu na girma banda lokacin yarinta , dariya yayi yace ai nine zan baki girman kinga kina Æ™asana har yau har gobe kullum ma kina Æ™asa ina samanki yarinya kin gane abinda nake nufi yayi maganar tare da wucewa yayi gaba da É—an gudu nima da sauri nabishi ina Æ™arema gidan kallo gaskiya wannan gida ya haÉ—u masu kuÉ—i basu da aike sai bautawa Æ™asar da bata da tabbas duk wannan ginin a kwana a tashi sai an tafi an barshi kuma Æ™asar ce zata hiÉ—iye bata gajiya...

     Wata "yar munafikar Æ™ara yayi "yar Æ™arama yace wayyo cikina kuma bai daina tafiya ba nima ban daina binshi ba , gangarewa yayi Æ™asa da gudu nima da gudun na bishi muka sauka muna sauka naga mun fito waje irin na farkon gidan amma ba inda Ashiru yayi parking ba , tsayawa nayi ina kallon wurin da mamaki jin ban biyoshi ba yasa ya dawo da sauri kamar za'a kamashi ya jani ta baya ina kallon wurin shi kuma yana jana da sauri , jinjina kaina nayi tare da cewa "yan gayu , ai kune gayun An mata mu "ya "yanku ne.......

    Taho jirana akeyi , juyawa nayi na kalli gabana nace ina zamuje ? Can zamuje ai , ni gaskiya bazan je ba , ke da Allah wuce muje yanzun nan kika gama cemin kin girma ashe har yanzu An matance , nidai gaskiya bazanje ba , mi yasa ne ? Nifa tsoro nakeji , tsoron mi ? Da Allah wuce muje ke komai sai kinyi yarinta , Æ™wacewa nayi nayo hanyar da muka fito da gudu , shima da gudu ya biyoni harna fara hawa matakal ya riÆ™oni yace wai me yasa kikemin haka ne ? Cikin kuka nace nidai bazanje ba , jawoni yayi kusa dashi yace tou in rungumeki sai muje ? Nidai bana so , yace um ummm Dikko ne fa ya faÉ—a tare dayimin kallon Æ™auna , zo jikina kiji natsuwa An matana , a gajiye na sauka jikinshi cikin mutuwar jiki , yace tou ya kikaji akwai daÉ—i ko ? Eyy tou sauka muje babu wani abu da zai faru wallahi.... Ka tabbata na tabbata miki ya Æ™arasa maganar yana duÆ™uwo dai² bakina na sumbaci gefen fuskarshi yace yawwa jarumata muje....

      Yanzu bai riÆ™eni ba mukaci gaba da tafiya ta wata Æ™ofar gidan da ba'a rusa ba amma an fasa Æ™ofa ya shigo cikin gidan muka shiga shine a gaba ina baya kamar yadda yace nazo jikinshi zanji natsuwa na samu natsuwar banajin tsoro cikin dakewa nake binshi har muka shiga ciki...

       Wani irin yagegen palo ne kuma an Æ™awatashi da wasu irin mahaukatan kujeru masu kyau palon yana da girma maisa kaji juwa ta kamaka anyi masa ado dai² da zamani , mutane ne cike a wurin maza da mata "yan gayu ibar farko sai Æ™amshin gayu ke tashi , muna shiga Dikko yace tou ga An mata nan ku gaisa ina zuwa yana faÉ—in haka ya wuce , binshi nayi da ido harya shige ciki ,

      Dawo da hankalina nayi wurin "yan cikin palo nace sannunku , yawwa ki zauna mana , a , a zan wuce ne kawai ina faÉ—in haka nabi Dikko inda naga ya shiga , suka ce kizo ki jirashi ya fito , ko saurarensu banyi ba na wuce ciki , a gefen gado na sameshi durÆ™ushe rabin jikinshi a saman gado idonshi a rufe hawaye na zubowa daga cikin idonshi , da sauri na isa wurinshi nayi yadda naga yayi sannan nace masa Dikko wai miye ? Ba tare daya buÉ—e idonshi ba yace An mata cikina kamar zan mutu haka nakeji , kace kanajin yunwa kaci abinci to , bana iya cin abinci a yadda nakeji na , to kasha magani mana , zan sha jeki palo ki jirani kinji ko ? Cikin kuka na matsa kusa dashi nace nidai zan zauna nan , a , a karki zauna kinji jeki ina zuwa yanzu , nidai , cikin hayani yace da Allah malama fita ki bani wuri nace kije ki jirani ki tashi kusa dani bana san numfashinki yana sauka a jikina , matsawa nayi na zauna gefen gadon nace tou zan jiraka anan ,

      Wani irin kallo yayi min tare dayin dariya , murmushi nayi nima nace meya baka dariya ne ? ÆŠaure fuska yayi sannan yace ba dariya bace fusata ce , da gudu na tashi nabar É—akin , tsoki Dikko yayi yace kin rufawa kanki asiri dana yi miki maganin kafiya , cire kayanshi yayi ya shiga wanka a daddafe....

    A palo kuma sai caccakar abinci sukeyi yayin da wasu kuma ke tacin É—amara cikin shiga irin ta mahaya doki sai naÉ—a rawani sukeyi , wuri na samu na zauna bana kallon kowa zuciyata ce Æ™awar firana tana haskomin Dikko da É—abi'unshi , murmushi nayi Æ™asa² nayi magana nace mutumine kenan....

       A hankali mutane suka fara ragewa dan har yanzu Dikko bai fito ba abinda dai na fuskanta ko wane yana tare da budurwarshi ne ko matarshi ne nidai shine ban gane ba dan banga sunyi kama da masu zaman "yan ci ba , ina wannan tunanin ne Ashiru ya shigo hannunshi riÆ™e da kofi inda nake zaune yazo ya bani da girmamawa yace wai mai gida yace in baki ki kai mishi , kai tsaye nace bazanje ba , murmushi Ashiru yayi tare da cewa yi haÆ™uri kije ki daina haka babu kyau kinfa san halinshi sarai haba ranki ya daÉ—e ki riÆ™a mishi uzuri , ni bazanyi uzirin ba a cikin ni dashi waye ya kamata yayi uziri wa wani ? Kiyi haÆ™uri duk wanda yayi haÆ™uri bai iske ba kaÉ—an yayi ki Æ™ara haÆ™uri wata rana zai zama tarihi , wane tarihi kullum abu É—aya ni na gaji wallahi , yi haÆ™uri ki ansa kinga gashi yana kira , Æ™in ansa nayi na gyara zamana , É—aukar wayar yayi yace E mai gida , tou gashi nan zata kawo maka ya tsinke wayarshi , yace dan Allah ansa ki kai mishi , ansar kofin nayi na tafi É—akin kai tsaye !

     Bayan Æ™ofa ya laÉ“e ina shiga ya kulle Æ™ofar da makulli , a É—an razane nace masa gashi cikin girmamawa , kalli can ya nuna min gado , kallo nayi sannan na kalli Dikko da yanayin tuhuma , yace haka kika ganshi É—azu ? Girgiza kaina nayi alamar a , a yace ai kin rainani ko ? Tou yau so nake mu fidda raini dani dake , da sauri na kalli kofin na sake kallon gadon ya gyareshe tas , meye a kofin ne ? Ya tambayeni bansan ko miye ba , tou shanyeshi sai in buÉ—e miki Æ™ofa ki tafi idan ba haka ba kuma in É—oraki saman gado kema in miki yadda kika ganshi , nidai ka ansa tafiya zanyi gida , ai ba wani gidan da zaki yau yayi maganar tare da matsawa jikin madubi yana kallon kanshi saida ya shafa gemunshi da bayan hannunshi na haggu sannan ya fara cewa one , bayan wani lokaci yace tow , three , four , five , da sauri nace me zanyi ? A harzuÆ™e ya kalleni yace shanyewa zakiyi sai kizo ki dafa Æ™afata kice kin gode , idan kuma kika bari na irga goma saidai kiji Dikko a saman ruwan cikinki....

    Six yaci gaba seven , eight , nine ..... Da sauri na É—aga kofin na shanye na riÆ™e moÆ™oshi na tare dayin wata irin Æ™ara sannan na fashe da kuka na jefar da kofin kamar nasha guba har a zuciyata kamar an kwaremin ita Æ™irjina zafi maÆ™oshina kamar an tsatstsargar minshi , dariya Dikko yayi yace services gobe ma ki sakemin kafiya zo ki gode , da sauri na isa gabanshi kaina yana juyawa na dafa Æ™afarshi ina kyarma nace na gode , to jeki Ashiru ya maida ke gida sai mun haÉ—u a É—akina gobe idan Allah ya kaimu , da sauri na miÆ™e yace kimin addu'ar saukowa doki lafiya , har yanzu wuyana kamar zai fita nace Allah ya tsare yasa ka sauko lafiya , daure fuskarshi yayi yace yawwa kije ngode , yayi maganar yana tillomin makullin Æ™ofar , da sauri na É—auka na buÉ—e na fita ina kuka....

        A inda nabar Ashiru a wurin na sameshi nayi gaba cikin É“acin rai yace ta nan zamu bi , banza nayi dashi na wuce , maganar Dikko naji da tunda na fito ya biyo bayana naji yana cewa ina zakije nan bakiji ana miki magana bane zo nan , ba tare da nayi magana ba na dawo da hannu ya nunamin yace wuce ta nan kuje kuma karki daina kukan zanzo da daddare ,

    Kallonshi nayi , cikin tsawa yace ki daina kallona ki wuce marece yanayi sai ina miki magana kita kikkifa ido kina kallona , bayan Ashiru nabi har yanzu ban daina kuka ba , komawa Dikko yayi yaci gaba da shirinshi wai zasu hau taka ango duk wani abokinshi na nesa dana kusa idan dai yana da rai da lafiya yazo , yasa an É—auko An mata da ya É—orata doki amma ta É“ata mishi , kayan daya ajiye mata ta saka ma badasu zaiyi tunda batajin magana...

        Abokanshi sunso ayi shagali amma Dikko yace a , a , sun tambayeshi dalili yace shi yasan dalili kawai bazaiyi ba , shine suka tsiro hawan doki dan tayashi murna kuma shima zai hau dan yana bawa hawan doki mutunci na musamman ,

     Tunda muka taho kuka nake ina jinjina irin cuta da zalinci na Dikko , har yanzu wuyana bai daina maÆ™aÆ™i ba zafi yake daga Æ™irjina har abinda ya sauko zuwa ramin zuciyata , goge hawayen da suka sake taruwa a idona nayi sannan na fara tunanin ya akayi Dikko ya kasu gida biyu ? To waye ya kwanta yace in matsa gefe ? Da nayi kuka kuma ya akayi naga banga na kwance ba naga Dikko ya É—ago ? Mafarki ne zuciyata ta tabbatar min da haka dan haka na manta da wani da na gani yana kwanciya a mota....

     A Æ™ofar gida Ashiru ya saukeni ya wuce da gudu ni kuma na shiga cikin gida , duk sallamar da nakeyi babu wanda ya jini bare nasa ran za'a ansamin Inna da matan Baba Æ™arami suke ta faÉ—a wai ni na koyawa Safiyya iskanci kuma naje na anshi gadon su Babana na lashe duk wannan bai isheni ba saida nasa Dikko ya É—aure mijinsu sunga yadda za'ayi a É—auramin aure , Inna tace aure anyi an gama ba fashi ko Æ™arami ya É—aura aure ko karya É—aura sai an É—aura auren Sultana idan Allah ya kaimu lafiya gobe kuma ko ni sai in fita in É—aura mata aure tunda ba shegiya bace ba , shaggu ma an É—aura aurensu bare Sultana , dama waye yake nemar a fasa aure ai jiki magayi dan hausawa kuwa cewa sukayi ko wattuna bara baiji daÉ—in bana ba , ai hangen duniya ne yasa kike harin bashi É—iya ke haÉ—amammiya , Inna tace haÉ—ama sai wanda ya isa yakeyi wani yayi yaga idan zai samu cusa kai babu Æ™warjini , matan Baba Æ™arami sukace murnar mutuwa dai murnar banza yadda yayi ma mijinsu itama zai mata haka nan , banji abinda Inna tace ba na shiga ciki raina É“ace na fara kiran wayar Dikko....

     Takalmi zanoty ne a Æ™afarshi wando kamun Æ™afa jawha milihi "yar gabas , babbar riga girken nufe yasha rawani mai bakin fara sai wuÆ™ar hawan doki dake rataye jikinshi a jirge yadda dai masu hawan doki keyi , yasha kyau harya gode ma Allah sai hotuna ake É—aukarsu a É—an yamutse yake dan bayajin daÉ—i sosai komai cikin Æ™arfin hali yakeyi...

     Bayan sun gama É—aukar hotunan suka É—unguma suka nufi inda aka ajiye dawakan duk wanda zai hau doki sunsha ado sosai , gaban dokinshi ya tsaya da yasha ado da sirdi tunbas ajikin sirdin anyi masa kwalliya da bishiri guda huÉ—u , kayan azurfa gaban fuskar doki É—an wuya É—an gaba , Æ™asan sirdi aka sa labbati mai kyau É—an gabas da sha hirji... Yana Æ™oÆ™arin hawa tsadajjen dokin kiran Sultana ya shigo....

      ÆŠauka yayi ya kara a kunnenshi tare da cewa inajinki , wai kai da Allah Dikko mi yasa bakayin abu da lissafi ? Tafiya ya farayi dan komawa ciki saboda wurin yayi taron mutane da yawa Sultana kuma taci gaba da cewa in banda hauka Æ™anin babana zakasa a É—aure ? Ai kinsan ni mahaukacin ne kika faÉ—amin damuwarki me yasa ke mai hankali bakiyi maganin matsalarki ba sai kin sako mahaukaci a ciki to ? Dana faÉ—a maka cewa nayi kasa a kulleshi ? Wanda zai É—auramin auren Dikko ? Tou ai sai a fito dashi ya É—aura auren idan ya gama saiya koma , cikin hayani nace kai mahaukaci..... Kafin in faÉ—i maganar da zan faÉ—a yace ai kinsan inda kika barni kizo ki sameni in nuna miki girman haukata shi baya san ke É—iyar É—an uwanshi ce ba yayi Æ™ararki duk sansanci da aka kasayi a gida to inda ya kaiki a can zasu sasanta nine nakeyin shari'ar ne ? Ko nine nake Æ™ararshi ? Yarinya dake kuma kece mahaukaciya ni ina da hankalina dokin Dikko kawai dake in hau kuma inyi sukuwa......... Yana faÉ—in haka ya kashe wayarshi !

      Cikin É“acin rai ya fita ji yakeyi baima É“atama An mata rai ba dama yace saiya zaneta iyakar raini duk girman duniyar nan baiga wanda ya rainashi ba kamar yadda An mata ta rainashi ba , ta kalli tsabar idonshi ta kirashi mahaukaci ta faffaÉ—a mishi duk maganar daya zo bakinta baida wata Æ™ima a idonta amma zataci Æ™aniyarta , da É“acin ran An mata ya hau saman doki ya zakuÉ—a yadda sukeyi idan zasu gyara , bayan ya gyara yayi ma dokin diddige kowa yahau nashi suka wuce cikin tsari da gogewa irin tasu ta mahaya doki ango a gaba abokanshi a baya suna taka ma ango wannan shine ake kira taka ango zasu É—an zagane inda sukaga ya kamata abunsu dai na manya.....

        Dikko yana kashe wayarshi Inna tana shigowa , wuri ta samu ta zauna take tambayata abinda ya haÉ—ani da Ba Æ™arami , duk abinda ya faru dani bayan bata nan saida na zayyane matashi kaf amma ban faÉ—a mata zance Dikko yamin fyaÉ—e ba amma duk abinda nayi bayan na Dikko ban É“oyewa Inna komai ba , bayan na gama tace yanzu inashi Baban Hafsa ? Bansan inda yake ba , shifa Bello ? Shima bansan yana ina ba , Hmmm Inna tayi cikin takaici sannan tace to dan uban Æ™arami ya manta ni kenan ? Amma ina cikin gidan nan har aka kawo miki sammaci saboda Dikko ya fini mutunci kika saÆ™e a jikinki har kikaje kika kai mishi ina nan kwance Sultana ? Inna ranar baki lafiya bana so na tayar miki hankali , jinjina kai Inna tayi sannan tace naso ace ahalin babanki suka É—aura miki aure amma nasan haka baza ta samu ba dan bana tunanin Æ™arami zai iya É—aura auren ki saidai "yan uwana su É—aura miki aure...........!

   Ba tare dana kalli Inna ba nace ba naki ahalin ba na Babana , Baba Æ™arami ne zai É—aura aurena da kanshi gobe idan Allah ya kaimu a Æ™ofar marusa Æ™ofar gidan su Babana haka na faÉ—a ma Dikko kuma haka yasa aka rubuta a jikin i v kuma a gidan za'a É—auki amarya Inna dangi uwa sunyi kuma suna nuna soyayya mai girma da fifiko wa nasu akan ahalin uba kowa dai da nashi wurin , amma su ahalin uba garkuwar rayuwa ne gaba É—aya daga zaran baka dasu tou fa ka koma liÆ™e² , Inna tace a jikin i v masallacin G R A za'a É—aura aure haka aka rubuta ana gama sallar juma'a , kuma ko Æ™arami ya É—aura ko bazai É—aura ba mijina zai É—aura aurenki idan mai kowa mai komai ya bamu aron rayuwa da lafiya anan gidan za'a É—auki amarya duk wanda bazai zo ba yasha zamanshi a gida.... Tana kaiwa nan tace in fito za'amin Æ™unshi mai Æ™unshi tun É—azu take jiranki , wai duk girman kwana takwas sai yau za'ayi Æ™unshin biki idan Allah ya kaimu gobe naje saloon sai kace auren wasan yara danni ina kallon abun kamar a mafarki ne....

      Daren yau duk inda ka shiga a gari maganar su Dikko akeyi labari ya barbazu duk inda ba'a tunani ya dangane , sunyi hawa mai kyau da burgewa abokanshi sunyi mishi kara sosai wasu ma basu taÉ“a zuwa katsina ba sai dalilin wannan aure , dan duk auren da yayi duka biyun ba'a a katsina akayi ba , sai yau mutane suka tabbatar suka kuma yadda da wannan aure , hotuna sai yawo suke a social media , duk abin nan sai yau Momy ta samu damar buÉ—e wayarta , shi kuma Dady ya kira Dikko yace ya rufe kaf wayoyinshi karya tsaya duk inda wani zai ganshi tunda yace shi damuwarshi a É—aura auren idan an É—aura zaiji da sauran matsalolin , Dikko yace E fatan alkairi Dady yayi masa sukayi sallama ,

     Dikko yaso yaje wurin An mata bayan sun sauko daga hawa amma baya iya zuwa ga gajiyan doki ga kuma ciwon ciki dake neman hanashi ya miÆ™e tsaye koda suka dawo a daddafe yayi sallar magrib yayi isha'e sannan suka shiga gida a saman kafet ya kwanta a wahalce ya kifa fuskarshi saman pilow shi kaÉ—ai yasan azabar da yakeji , abokanshi kuma sun daÉ—e suna fira bayan sunci abincin dare ne suka fara tafiya wasu zasu koma gidanjensu anan cikin gari , baÆ™i kuma suna tafiya masauki ,

   Bayan kowa ya gama tafiya ne aka rage Dikko dashi dasu Ashiru , wayar wani ya ansa a yaranshi ya kira An mata amma duk kiran da yayi ba'a É—auka ba saboda tabar wayar a É—aki tana waje ana mata lalle , gajiya yayi da kira ba'a É—auka ba ya mayar mishi da wayarshi , yace ma Ashiru ya samo mishi fura yaji ko zata shiga , fura dai itace ya samu yasha abinci dai ya gagareshi yau , abincin saidai aka fitar dashi dan ya lalace....

    Bayan ta saka layinta Jiddah ta fara kira ko "ya "yanta bata nema ba sai Jiddah ta fara taÉ“owa É—iyar zumuncin Allah Jiddah da Æ™awayenta suna zaune a palon Sultana dan neman magana saboda bayan an gama jere an rufe da makulli amma sai ta kira aka É“alle mata Æ™ofar wai wannan kujerun sunfi Æ™arfin siyen ahalin caca mijinta ne ya siya dan haka babu wanda zai mata iyaka da dukiyar mijinta , komai na É—akin amfani sukeyi dashi kuma cikin Æ™eta da mugunta shi Dikko baisan abinda Jiddah take ciki ba dan ko ranar da Inna tace saidai ya rabawa Sultana gida bata faÉ—a masa cewa Jiddah tayi iskanci ba tace masa dai kawai ya rabawa Sultana gida da matarshi dan ta fahimci kawai da damuwa , shine Dikkon yace gidanshi bai gagareshi ba kuma shi babu macen data fi Æ™arfinshi....

     Jiddah tana ganin number waje ta san Momy ce dan haka tana É—auka ta É“arke da wani irin kuka mai tada hankali , na shiga3 na lalace Æ™aryata ta Æ™are kece garkuwata da bakya nan na zama abin tausayi duka na safe daban na rana daban har tsakar dare bai barni na huta ba saboda kawai zaiyi aure , wane irin aure kuma ? Momy wai baki sani ba ? Aure zaiyi har anyi jere yau duk inda kika shiga a garin katsina maganar hawan taka angonsu akeyi yace yayi hawan barin tarihi a katsina tunda ya auro muradinshi ni matar sadaka ce shi yasa baiyi ba a aurena dashi , Momy tace wai waye zaiyi auren ne ?

      Saida ta sake É“arkewa da kuka cikin makirci irin ancucetan nan tace Yaya zaiyi aure har anyi jere gobe É—aurin aure haka akazo jere jiya bakiji yadda sukemin habaici ba suna zazzagina nayi haÆ™uri na Æ™yalesu Momy ina cikin matsala , wai wane Yayan zaiyi aure ? Inji Momy , Jiddah tace Ya DK , Momy tace wai Dikko nawa ? Ko wane Dikkon ? Jiddah tace shi , Dady dake zaune saman abin sallah yana lazimi Æ™addarawa yayi ma bata wurin , Momy tace wace ce zai aura ? Caca zai aura , Momy tace wace ce Caca ? Wannan karuwar , wata irin zufa ta ketowa Momy cikin tashin hankali tace Dikkon wai ? Jiddah tace Eh , kashe waya Momy tayi ta fara kiran wayar Dikko amma a kashe yake , Ashiru ta kira bayan ya É—auka tace ya bata Dikko yasan da kwanan zance dan hakanyace mai gida yaje kaduna wurin wasan polo , haka Dikko yace duk wanda Momy ta kira a cikinsu baya nan yana kaduna tunda dama zaije polo saukar da akeyi ma Sultana shine ya hanashi zuwa , Momy tace shi da waye ya tafi kadunar ? Ashiru yace shida wani abokinshi , turomin number abokin nashi , har zata kashe waya taji bata iyawa tace ubanshi ne yahau doki yau zakacemin yaje kaduna ?

Ashiru yace nidai ban sani ba hajiya nasan dai mai gida baya nan bara na turo miki number abokin nashi , ina jiranka ta tsinke wayarta , gyara kwanciya Dikko yayi bayan Ashiru ya gama waya da Momy dakel ya fara karanta tsohon layin Sultana dake hannunshi , bayan ya gama faÉ—a Ashiru ya tura mata ,

      Tana gama waya da Ashiru ta kalli Dady tace kaji wai Dikko zaiyi aure , Allah yasa alkairi , Dady ya faÉ—a , Momy tace wai har Dikko nawa yake zaiyi mata biyu ? Dady yace yo shi É—in na wasa ne ? Karuwa fa ? Karuwar aini daya faÉ—amin zaiyi auren nan da banyi tafiyar nan ba , kunga tun nan Dady ya zame kanshi , Momy tace kaima bai faÉ—a maka ba ? Dady yace um umm , haka Momy tayi ta gwada number da aka turo mata amma batayi , cikin daren ta kira "ya "yanta mata tace idan Allah ya kaimu gobe lafiya suje gidan Dikko daga amarya har danginta suyi musu terere .......!

    Hmmm tou waye ma zaije ya tashi rashin kunya har gidan Dikko duk girman mutum Dikko ya sauke mishi rashin mutunci , baka zo gidanshi ba kayi masa yaje ya isko ka har mazaunin ka ya gwagwaÉ—a maka rashin mutunci ina kuma ga ka hawo layinshi a cikin gidanshi................ ?

      Ranar É—aurin aure !

Tunda safe Inna da kanta ta ɗaukeni a mota ta kaini gidan Kaka hmmm wai ni za'ama nasihar zaman aure , murmushi saida ta ƙari karatunta Inna ta ansa itama tayi har miyan bakinta ya kusa ƙarewa sannan tayi shiru kuma duk maganarta akan Dikko ne , daga gidan Kaka ta ajiyeni wurin wankin kai tace zataje ta dawo ,

      Har aka gama abinda za'amin Inna bata dawo ba , ina nan zaune ina zaman jiranta kiran Yazeed ya shigo wayata , É—auka nayi bayan mun gaisa yacemin An mata kanki É—aya ? Nace meya faru ne ? Ki rasa wanda zaki aura sai DK haba An mata me zakiyi da DK ? Wallahi ba baki nayi miki ba ko kinje sai kin dawo kinsan iskancin DK kuwa ? Kuma wallahi ba sanki yakeyi ba yaudara ce kawai bakiga auren naku duk a munafurce akeyinshi ba ? Duk auren da yayi babu wanda baiyi hidima da shagali na tashin hankali ba , duk matan daya aura wallahi lefe akwatina 200 yayi kinga banbanci biyu ya fito ko ? Ji naki babu wani shagali tun nan kisan baya maraba da auren saboda baya sabgar mata yake so ya moreki ya koraki bayan ya gama hora miki zuciyarki da soyayyarshi , banbanci na gaba lefe akwati 24 yayi miki , kuma zai haÉ—aki gida É—aya da matarshi cewa yayi wai bazai iya ajiyeki goruba ba gidan yafi Æ™arfinki kinji yadda yake aibata ki ? Hmmm uwa uba kuma ga duka kwata² baisan darajarki ba mahaifiyarshi bata sanki ga masifar DK gana matarshi "yan uwanshi da mahaifiyarshi ina zaki saka kanki ? Ya ganki "yar yarinya shi yasa ya liÆ™e miki yayi ta cin zalinki Dikko mugune na bugawa a jarida kiyi karatun ta natsu kuma ki cire number na a wayarki nasan zai sake miki sabon layi ne ki kirani da sabon layin zan baki shawara , jiki a sanyaye nace tou ,

     Ina kashe wayata Dikko ya riÆ™a zuwamin a zuciyata , kyawun fuskarshi maganarshi da yakeyi cikin sanyi sai kuma tsadajjen murmushin shi mai É—aukar hankali kallonshi mai tayar da tsikar jiki rigimarshi idan ya kafe yana faÉ—a dani da gaskiyarshi jina yake kamar wata sa'arshi , murmushi nayi a zuciyata nace mutumi na Allah ya baka lafiya , amma fa maganar gaskiya Dikko yana da cuta a rayuwarshi , horn in Inna ya dawo dani daga tunanin dana lula , jakata na É—auka nayi musu sallama na wuce....

     Lokacin da muka dawo gida gidan ya fara É—aukar taron jama'a Æ™awayen Inna wankakkin matan da suka san abinda sukeyi , kuma matan Baba Æ™arami sunzo dan rashin kunya da "yan uwan Inna , É—akin mijinta ta wuce dan itama gobe zasu bar nigeria , ko walima bata tsayawa ayi da ita shi yasa bata da wani ishashshen lokaci kula da mutane tana ta shirinta ,

      ÆŠakin Inna na shiga Æ™awayenta suka sa ni nayi wanka ina fitowa suka rubdigarmin suna min shiri na musamman nidai sai yanzu jikina ya fara sanyi da lamarin Dikko tsoranshi naji ya kamani da maganar da yayi min jiya a goruba wai muje saman gado mu fidda raini , sai wayar da mukayi dashi wai nice dokinshi zaiyi sukawa akaina , sai maganar Yazeed da yace Dikko ya ganni "yar yarinya shi yasa ya liÆ™emin zaiyi ta cuta na ne , fashewa nayi da wani irin kuka mai tada hankali nace nidai wallahi bana sansa ,

    Inna data shigo yanzu cikin shiga ta wayayyin mata tace wane ne bakya so ? Dikko , dariya Æ™awayenta sukayi gaba É—ayansu cikin shaÆ™iyanci suka kalleni cikin yanayin wayyo muna tausaya miki , Inna tace kin manta daren É—aurin aurenki da Sultan abinda kikace akan Dikko ? Aimu saidai muce Allah ya baku zaman lafiya... 

Ƙara sheƙewa sukayi da dariya , kamar wata taɓaɓɓa haka nabisu da kallo ɗaya bayan ɗaya Inna tace ke da Allah ki rufe mana baki ko ki fita ki bamu wuri , wata ce tace a , a karta fita tazo nan ta zauna , saman gado na koma bayansu na zauna sukaci gaba da firarsu na tafiyar Inna...... !

      Bayan sallah juma'a dubun mutane suka sheda É—aurin auren *DIKKO U DK* da amaryarshi *MARYAM ALIYU MUHAMMAD BINNA...* akan sadaki naira dubu É—ari É—aya lakadan ba ajalan ba , É—aurin aure yayi albarka wanda manyan mutane da dama suka samu damar halakta daga jahohi da dama , Baba Ƙarami yaje amma yaÆ™i yadda ya É—aura aure mijin Inna ya zama waliyin Sultana , ana gama É—aurin aure Dikko ya buÉ—e wayoyinshi , yana buÉ—ewa saÆ™on Momy ya shigo !

    _Idan ka kuskura ka É—auko "yar duniya ka watsa kanka ka watsa gidanka , kuma tunda bansan yarinyar nan ko ka aureta saika saketa.....!_

      Murmushi Dikko yayi tare daci gaba da duba saÆ™onni , hada Yayarshi itama ta zazzageshi tass murmushi ya sakeyi sannan yace aike a cikin kayan miya ko matsayin ruwa baki kai ba sharar bakin kwata dake , na É—ayar Yayarshi ya duba itama dai abun babu kyan gani da daÉ—in ji , kanku akeji , saÆ™on Dady ya gani shi kaÉ—ai ke masa fatan alkairi , bayan ya gama dubawa Ashiru yaba wayoyin yana gaisawa da mutane.

       Wallahi Uncle na zuba , Mardiyya ce tsaye a gaban Al ' Ameen yace haba Doughter da kin zuba maganin nan idan an É—aura auren nan niba É—an Babana bane , tayi masa rantsuwa cewa ta zuba saidai idan bashi ne yaci abincin ba ko kuma baici ba , dan abincin sa daban aka zuba mishi , jinjina kai Al ' Ameen yayi tare da cewa aiki ya kwana uban gayya ya mutu , muna fama da Jiddah Sultana ta shigo , dolensu kowa zata kama gabanta amma Jiddah ce farko sai Sultana tabi bayanta , Mardiyya tace Uncle tare zasu tafi gaskiya , Al ' Ameen yace tabbas ki faÉ—awa waccan jakar boka yace azo a anshi saÆ™o gobe , Mardiyya tace to ta wuce ciki , tana wucewa Al ' Ameen yace zaki bani motarki da manki da kuÉ—inki inje in biyawa kaina buÆ™ata.......

     A wahalce Dady ya kalli Bello saida yayi nishin wahala sannan yace É—an iskan yaron nan ma inajin ma ya mata damu ! Bello yace kaidai mu fita lafiya , Dady yace nidai jibi idan Allah ya kaimu za'a kawomin kuÉ—in nan na bashi na huta da wahala Dikko É—an iskan yaro ne , dariya Bello yayi ta taÉ“aɓɓi yace mai naÉ—awa manya kashi....

     Umar dai baya gajiya da gulma da kanshi yaje har gidan Amisty ya faÉ—a musu mai gida ya auri Sultana , Hafsa ita bata nan tana abuja wurin wata shaÆ™aƙƙiyar mata ta hawan kwakwa mai ranar bacci , Amisty tanajin labarin auren Sultana ta haÉ—a dabar karuwanta hada su wane yaro tace kowa ya shirya su tara gidan amarya amma kar a faÉ—awa Hafsa dan gudowa zatayi ta dawo kuma tayi zubin kuÉ—inta dan bata É—aukar asara ,

     Momy kuwa tana daga can ta tattara kan yaranta ta turasu gidan Dikko tace idan suka ragawa Sultana da duk masu rakota sai taci ubansu , dan haka suma suka taho ko wace kanta É—ure da iskanci suka iso gidan ,

      Mardiyya kuma ta É—ora Jiddah saida ta tabbatar tafi jirgin sama tashi hankalinta ya kwanta , kuma faÉ—a mata Uncle zaije zaria boka yayi kira , Jiddah tace zasu haÉ—u da daddare.

     Yazeed kuwa sai Æ™ara kirana yake yana jaddadamin na cire numbershi karna manta ya sanni da mantuwa , raina ya É“aci dan haka kallo biyu nayi ma numbobin suka zauna akaina gaba É—ayansu.....