WAYAFI SONTA 12
P12
Wanka yyi yashirya sbd yaje gun Yusuf!
cikin bed room d'in hjy yanufa yasameta zaune kan prayer mat tana azkhar! elham
na kwance kan cinyarta..Yadubeta yace hjy Dan ALLAH kirage damuwa insha ALLAH
zata dawo,yanzunma binkice zanje nayi ! Ina bukatar addu'arki hjy"
batare data d'ago kaiba tace ALLAH ya
taimaka yabada nassara da sa'a!yace ameen,bara natafi.... uncle Wai inane anty
zainab ta tafine?" Hjy tace bata saniba , daddy ma haka...Anguwa taje
elham" amma very soon zatadawo...bejira cewar elham ba yafice...
,,,,, Ahankali zainab ta bud'e
Idanunta" hawaye na zuba afuskarta! Taganta ankwan ceta...wata mace da
fuskarta ke arufe ta mik'o Mata plate d'in wake da shinkafa da ruwa pure wata!
tace gashi kici inbaki ciba to yunwa
zata kasheki abanxa,,
Idanunta ta zaro tana furta
Inna lillahi wa inna ilaihir raju'un azuciyarta! Meke damunta Wai komai zaifaru
da itane??" Tabbas yanxun batajin me matar kecewa ,batajin komai garin
yamata dumm! Kewai dan ubanki bazaki cibane? " Tafad'a tana zarewa zainab
Ido... girgiza Kai tayi ta nuna Mata da hannu ta bata biro dake gaban aljihunta.... harararta tayi had'e da
wurgo mata! Zainab tayi rubutu atafin hannunta,ta nunawa matar! Kamar haka...
NI! bani ji bana mgn" kitaimaka ki
nunamun toilet... tab'e Baki matar tayi,kafin ta nuna Mata ita Kuma ta fice dg
d'akin...
DSP ne da Yusuf zaune sun
duk'ufa agaban computers! Sunata dube
dube had'e da binkice." Sunyi tsit bakajin motsin kowa!
Can Yusuf yad'ago Kai da sauri yace ogah
me wannan muryar Yana kiranka da wannan
number, 09032665220... ayanzun haka me wannan number Yana bila Dede bakin
titi...what! BILIYA....Dole na nemoshi duk inda yake maciyin amanar k'asa"
butulu ,! DSP yafad'a Yana huci alamar ransa yab'aci" yyi kwafa yace
zanbanbace Masa tsakanin aya da tsakkuwa! Laifi 2 kenan naka mashi
dashi...kashe computers d'in nan Yusuf muje"...agaggauce sukaje office
yatafo da wasu police amma da personal dressing suka nufi bilah!
Rarraba sukayi "kafin
DSP yyi calling number d'in biliya da wani layi...biliya yad'aga yace waye...
DSP yacanza murya yace ogah kana Ina ?" Lfy daiko? cewar biliya arud'e! Da
matsala DSP yafad'a Yana murmushin samun nassara ...zaro Ido biliya yyi yace
wanene wai...bama wannan ba ,kayi maza kabar inda kake sbd nasami labarin DSP
ALIYU na nemanka.... inna lillahi...bejira cewar mutumin ba! Biliya yakashe
wayar,yatashi tsaye Yana dubar karuwan dake kuka dashi ,yace inacikin matsala
,kuje zannemeku....bejirabamsarsuba yyi gaba abinshi....DSP kuwa bayan yaga
billiya yadatse Kiran,sai yafito da glass nasa bak'i yasaka,yafito da
bindiga" gaba d'aya ransa yabasa billiya na cikin garding d'in dake bakin
titin...hakan yasa yacewa police3 kowa yyima kansa position! Da sauri billiya
yafito...wani mugun faduwa gaban sa,yyi yadafe k'irji had'e da zaro Ido! Yana
neman hanyar guduwa... Sbd arba da yyi
da DSP." da sauri DSP yaharbesa ak'afa...aka sashi mota suka nufi
station dashi,Kai tsaye d'akin da yaran alh buba guda2 suke nan DSP yasa aka
saka biliya" gaba d'aya biliya bayason kallon abokan aikinsa sbd kamasa da
akayi da cin amanar k'asa! Gefe guda Kuma hankalinsa yatashi da ganin yadda
kamanin yaran suka koma sbd duka na tuhuma Amma sunki amsa laifinsu...da Kuma
k' in amsa tambayar da akemusu..murya adake DSP ALIYU ya kalli billiya yace tun
bansaka ansab'a maka kamanniba muje kafadamun gsky....sbd ance gani ga wane ya
ishi wane tsoran ALLAH !
Amma su sun nuna basason
tonuwar asirin uban gidansu ,bacin kiddnaping d'in k'anwata da kukayi ya nuna
cewa alh buba da yaransa abinda ake zarginsu ya tabbata k'arara..wata k'ofa ce
DSP ya kwank'wasa! Wasu maza...k'atti suka fito,idanunsu jawur...biliya yazare
Ido sbd yasan sune masu tuhuma da duka ne astation d'in....wasu karafa suka
fito dasu aka rirrik'e biliya aka cire Masa bullet yanata ihu sbd azaba...kafin
DSP yabada umarnin sucigaba da aikinsu na tuhuma!.
Wani k'arfe ne ,aka azawa
guda ya matse Masa hannu...yyi k'ara sbd azaba atake akaifar hannunsa ta fita
ta yatsa guda ! DSP yace zaku iya sanarmun da tambayata.. girgiza Kai yaron yyi
cikin tsabar wahala da fita kamanni yace ah ah...dsp yace acigaba da azabatar
dashi.... yyinda billiya ta Kashi ta d'uri ruwa sai raba Ido yakeyi...agaban
billiya aka cirewa ko wanne akaifan yatsu 5 ,sbd ihu da gurnani har muryarsu ta
dashe... arud'e billiya yace muje wlh Zan Fadi gsky karka saka amun komai...
murmushin gefen Baki DSP ALIYU yyi had'e da cewa kataimaki kanka! Kafin yadubi
wasu police yace suje wani cell surufe Masa billiya sai bayan isha'i zai
dawo...Bayan fitarsu DSP ,yazama a cell d'in saura su 2" guda da ake Kira
auwal cikin nishin azaba yace gsky Ahmed nagaji da wannan wahalar zanfadi inda
suke zaune.. in yaso oga yasa akashe iyayanmu dayasa aka kamasu...damacan ALLAH
ya rubuta sai sunmutun..in ajalinsu beyiba to Basu mutuwa! Ahmed ya girgiza Kai
yace akwai matsala auwal inmuka fad'i gsky! Wlh danasan hakan zaifaru da sbd
kud'in makaranta bazan bi haramtacciyar hanya na biyaba,gashi dududu dubu dari5
nasan na amsa aka kamamu ,munashan wannan azabar da uk'ubar! Gashini gdnmu Dani
suka dogara....cewar auwal....cikin jigatuwa...
Gurin k'arfe 8:30 pm , DSP yashigo office nasa ya kunna tv din
da akamasa saiti da CTV camera....yafara
kallo....duk abinda auwal da Ahmed sukayi mgn akanshi yaji...yagano cewa alh
buba yakama iyayensu yamusu bara zana da zai
kashe su insuka fad'i gsky...saidai inhar yasami amsa sg bakin biliya
zaisa Adena musu uk'uba ,saisu mik'a case d'in kotu kawai sbd da alama wahalar
rayuwa d ason abin duniya yasakasu bin hanyar da Alh buba kebi...
Latso cell d'in da alh buba
yake yyi" kawai yaga alh buba yafito da waya ,ya matsa can nesa yaduk'ar
da kansa Yana mgn ba'ajin me yake cewa...har yagama Yana murmushi...
Arikice DSP yashiga cell d'in
da billiya yake...yaganshi kwance matacce... sannan da alama Wanda yyi kisan
yasan akwai CTV camera a cell d'in sai suka dakatar da ita saida akayi kisan
tukum suka mayar...arikice DSP yatashi da hanzari ya rufe office d'in yanufi
cell dain da biliya yake...atake yasami gawar mutum2 dake waje suna tsare da
k'ofar cell....dam k'irjinsa yabuga " inna lillahi wa inna ilaihir raju'un
yake ambata ,yadafe Kai ,idanunsa sunyi jajir ,jijiyoyin kansa duk sun
tashi!afili yace yah ALLAH ban karayaba Ina ganin biliya shine masssarar mu
,ashe nayi kuskure...atake yace alh buba ne yayi waya da yaransa sukazo suka
kashe biliya...ta Yaya suka shigo?" Bacin station d'in da jamaa....
y'allab'ai akwai matsala wlh! Wani police yafad'a Yana sarawa DSP ALIYU!
Kallonsa yyi , police din yace muna masallaci jam'in isha'i wlh da yawanmu
!shine akayi amfani da b'ata gari suka dauke
wutar Gurin nan Baki d'aya suka shigo suka kashe biliya da wandan
nan...yafad'a Yana nuna gawar mutum2 dake kwance....idanu jajir DSP yace duk
bakusan aikinku...zanyi bincike akai in commissioner yadawo anjima Amma Dole da
saka hannun wasu na station d'in ,sbd ance da d'an gari kanci gari....wucewa
DSP yyi arikice yabar station d'in,gaba d'aya yarasa mafita yarasa ta Ina zai
Fara...
Zainab kuwa ruwa Tasha ta
zauna tayi tana kiyasta irin tashin hankalin da su anty mariya da hjy zasuji
insukaga bbu ita!saidai ita Bata nadamar zuwanta nan Gurin,sbd tasan manzon
ALLAH (S A W) yace ceton ran mutum guda kamar ceton ran mutanan duniyane ,haka
kashe ran mutum guda kamar kashe mutanan duniya ne,ita ko ankasheta bazata
damuba batada aure ko d'anta ko y'arta...saidai Iyayenta ,tasan zasu
damu...Amma inhar ankashe hjy kocin zarafinta ,DSP da sauran familynsu bazasu
tab'a jin dad'in wannan aiki na DSP ba,Kuma dg k'arshe yace zai aje aiki sbd
abinda akama mahaifiyar sa,mak'iyansa zasuji dad'i sbd dama haka sukeso,duk
d'an sandan daya kasance na gari da wuya yatsira da rayuwarsa lfy, awannan
zamanin...bud'e k'ofa akayi da sauri
zainab ta rufe Ido tamkar me bacci...wasu Mata suka shigo da wata mata! bata numfashi suka kwantar da ita ,guda na nishi tace munci
wahala Gurin satota ,inba Dan zamuyi babban samuba ai wlh bazan siyarda Raina
Gurin d'akkota ba ga shegen nauyi sbd tanada kiba....guda tace ke Amma
ragguwace wlh yoni ko nid'aya ai ina iya d'akkota" uhummm Amma badaga park
d'in ba zuwa nan k'arshen gariba ,ga nisa,inake Ina iyawa...kina ganin mutane
Basu cika zuwa nan ba ,sai masu hawa kwale kwale sbd ruwanne k'arshen gari!
Zaro Ido guda tayi tace dallah yimana
shiru kina mgn sai wani yaji inda muke kijamana matsala... murmushi gudar tayi
tace ah ah wazaiji? Wannan yarinyar bataji Bata mgn Kuma naga bacci take...
tafad'a suka fice...
Ahankali Zainab tabude Ido jin sun fita
azuciyarta tace gara Dana nuna banajin me suke cewa ,ta dubi matar tayi mata k'uri da Ido tana kallo...kawai
taji wayar matar na ringing duk basosai akejin k'arar ba...da sauri zainab ta
tashi tahau dudduba jikin matar,har wayar ta tsinke....cikin sa'a taganta ga
aljihun doguwar rigar matar ta atamfa dake jikinta...jikin zainab na rawa ta
dauki wayar ,taga bbu password....da sauri ta sakata silent ta nufi toilet ta
shiga ta rufe...
Gurin taxt massage ta shiga
ta rubuta sak'o kamar haka....anty nice zainab wannan wayar ta wata matace aka
kawo asume shine Basu lurada wayar aguntaba nadauka,naji suna cewa a inda muke
k'arshen garine Kuma k'arshen inda muke ruwane ana hawan kwale kwale ko jirgin
ruwa in zaa tafi...kisanar da DSP yanzun...dukda darene..Kar Akira wannan
number kotura sako zasu iya zuwa su karbe wayar....tana gamawa ta shiga inda
zata sending ta rubuta number in anty mariya ta tura Mata ,aka nuna Mata yajiga
,kafin ta goge sakon...
Ta murd'a k'ofar toilet d'in
ta lek'o taga bbu kowa ad'akin da sauri t afito ta maida wayar inda ta d'auka a
jikin matar....motsi taji da sauri ta matsa tana addua azuciyarta,gefe guda
Kuma gabanta na faduwa...
[9/28, 9:09 PM] Mmn fareesa:
Wannan littafin na kud'ine! dan girman ALLAH inkingani karki karanta ,kar ki
turawa kowa..duk Maison siya yakaranta...yaturo Airtel na300 ko MTN na 300 ta wannan number 08100084251...bamasan
transfer d'in Kati,kiyi pic ki turo...ko Kuma kitura kudin 300 ta account
number kamar haka..0089110527 suwaiba Hussaini zakirai access bank!saikiyi
creen shot ki turo shaidar kin biya....
