HABIBI DA'IMAN 161-180
*page 161-165*
"yayana wani Abu kakeso?" D'aga mata kai yayi
alamar eh, tace "toh mekake so? Jawota yayi jikinshi da hannunshi mai
lafiya duk da gudan ma yanzu da D'an sauki yace
"Ke nake so Khadijah" daga haka bai bari ta k'ara
magana ba ya had'e bakinsu wuri guda yana tsotsa kamar zai cinyeta don wani salo dayakema
harshensu sun d'auki lokaci mai tsawo suna faranta ran juna ta hanyar tsotsan
bakunansu, dakyar ya iya zare harshenshi daga nata bawai dan yagaji ba
Bai aje bakinshi ko
inaba sai saman kirjinta yana tsotsan kan nipple d'inta tare da kai hannunshi
bayanta ya b'alle bra d'inta, da sauri tace
"Pls yayana ka bari muje gida asibiti fa muke"
girgiza mata kai yayi yace "no.... Wayar shi ta dauki ringing yana dubawa
yaga Rafeeq ne, dauka yayi tare da cewa "yan ruwa sai yau ake jinku"
"Ashe baka mutu ba? Da nace da na dawo zanyi
celebration idan ka mutu" Jiddan yace "ai mutuwa saidai kai da kake
cikin ruwa" duk wannan hirar da suke Jiddan na makale da Khadijah yana
shinshinarta ita kuwa sai hanashi take don kada Rafeeq yagane halin dasuke ciki
Bayan ya gama gaisawa da Rafeeq shima Mujaheed ya amsa yayi
mashi ya jiki sukayi sallama ya aje wayar
Yana aje wayar ya cigaba daga inda ya tsaya,bilhakki yake
sucking breast d'inta kamar Yaron da yayini baisha ba yayin da d'ayan hannunshi
ke murza d'ayan breast d'in nata
Kamar a mafarki yaji wayarshi na ringing, sakin kan nonon
yayi tare da jan wani dogon tsoki yana dubawa yaga waye wanda yakatse mashi jin
Nice,
Ganin general ne ke kiranshi yasa ya kyaleta, ya d'auki
wayar ita kuma Khadijah tamaida bra d'inta ta kumaja zip d'in rigarta, ta
kalleshi tana mashi dariya
A bangaren wayar da sukayi general ya tabbatar ma
Jiddan antsinci gawar Laila a wani kango dake bayan gari, yakuma
shaida mashi yanzu haka an ajeta gawarta a mature har agama bincike kanta,
kasancewar tunda abin yafaru aka yad'a hutunanta as wanted
Lokacin da ya gama wayar harta gama had'a kayan nasu
Zaune suke a back seat yayin da wani soldier ke driving
d'insu
Fuskar jiddan d'aure take shi ala dole fushi yake da
Khadijah, domin danmi zata tashi lokacin dayake amsa waya, kuma har tana mashi
dariya
Ita kuwa mentr. pain
ke damunta, tana kuma lura da Jiddan yadda yake wani bata fuska, amma ta
shareshi bata tankamashi ba
Koda suka isa gida ba Wanda yace ma kowa komai har sukayi
wanka, Khadijah ta dafa masu indomie with scramble egg suka zauna sukaci tare
amma ba mai magana
Ganin kamar idan ya share ta shi zaici gaba da cutuwa gashi
yana bukatar mace sosai yasa ya riko hannunta lokacin harta tashi
Tana jin ya rik'o hannunta idonta ya cika da kwalla saboda
tasan hak'uri zai bata, ita kuma tausayi yake bata don ta gane a buk'ace yake
Saida tayi k'ok'arin maida kwallar sannan ta juya ta
kalleshi, zaunar da'ita yayi saman cinyarshi yace "andeejana me kike ma fushi"
hawayen da bataso su zubo, sune suka shiga zubowa, tana cewa "ba kaine
kake fushi dani ba don na hanaka bayan kasan a asibiti muke.." Toh sorry
ai kece kika yi Mani dariya amma gaya Mani menene kikace kin hanani asibiti?
Boye fuskarta ta shigayi a kirjinshi, hakan yasa kasala ta
saukar mashi, nan take numfashin shi ya canza
Dago da fuskarta yayi ya fara lashe hawayen dake kan
fuskarta, ganin zai fita hayyacinshi baisan lokacin da ya d'auketa yai saman
gado da'ita ba
Itama a bangarenta duk jikinta ya mutu shiyasa ta biye mashi
suka Lula duniyar romance kamar zasu cinye junansu
Gaba d'aya Jiddan ya fita cikin natsuwarshi don har kyarma
yakeyi shiyasa ya shiga rabata da kayanta, saida yazo cire pant dinta tukunna
yaga jini sosai
Wani irin bak'in ciki tare da jin haushin Khadijah ne suka
mamaye zuciyarshi, da sauri ya hankad'e ta gefe
tare da tashi ya fita
Mamakine ya kama khadijah duk da tanajin tsoron Abinda yayi
niyar yi mata amma bataji dad'in yadda yayi mata ba, tashi tazoyi sai a lokacin
lura da jinin dake jikinta nan ta gane Abinda yasa Jiddan yayi mata haka
Tashi tayi ta shiga toilet tare da gyara jikinta sannan
tafita zuwa palour
Zaune yake saman cushion ya tasa lemon tsami gaba yana sha
tunani yake wannan wane irin rashin imani ne na khadijah tana sane amma ta
barshi yayi nisa haka, tabbas da likitoci basu tabbatar mashi data manta SS ba
da yace shine a ranta, yana cikin tunanin sai ga Khadijah tazo tazauna kusa
dashi tare da dafa kafad'ar shi tace
"Yayana menene na fushi tunda bani na kirashi ba"
fizge kafadar shi yayi tare da tashi yace "dole kice haka mana tunda nake
ban taba ganin rashin tausayi irin naki ba ko don kinga ina son ki, gaba d'aya
baki La'akari da yadda nake bukatar ki, shiyasa kika bari sai da nayi nisa
sannan na gani, ke bazaki iya gaya Mani ba kin cuceni" nan ya shiga wurgi
da kaya da hannunshi mai lafiya yana masifa, ita kuma k'ok'arin yi mashi magana
take amma Abin ya gagara
Sanadin glass daya fasa hanun shi ya yanke da sauri Khadijah
ta rike hannun amma sai ya fizge bata hak'ura ba tak'ara shima ya fizge sai da
sukai haka sau ukku, wata dubara ta fado mata
Dama gashin kanta baje yake bata daure shi ba, kawai sai ta
rungume shi sosai, kokarin cireta yake daga jikinshi ta fashe mashi da kuka
Jiyayi jikin shi ya mutu sai ya saki ajiyar zuciya tare da
kankameta, ko me ya tuna kuma sai ya janye jikinshi
Janshi tayi zuwa d'aki ta dauko first aid box tayi mashi
dressing d'in wurin da yaji ciwon, duk ba mai magana a cikinsu, bayan tagama ta
fita zuwa gyara inda ya b'ata
Yana nan zaune har ta gama sai gata ta dawo da fresh milk
mai sanyi cikin cup ta shiga bashi
Ba musu ya dinga sha a hankali tare da kwantar da kanshi
bisa jikinta
Yana gama sha ta aje cup d'in bata bari ya tashi ba ta dinga
shafa mashi kai sannan tafara cewa
"Yayana wallahi ban San lokacin da abin nan yazo ba,
idan ka lura ai bada yawa bane pls kada ka zargeni wa...." Bata ida ba
kuka ya kufce mata
Tausayinta ne ya kama shi, k'ara rungumeta yayi yana
lallashinta har ya samu ta saki jikinta sannan yashiga yi mata cakulkuli tana
dariya
Da kulawa ya kalleta yace"andeejah na yanzu sai nan da
kwana shida ko? Tace "kada ka damu kamar gobene" yace "toh me
deeje ta tanadar Mani?
Zumburo baki ta shiga
yi tace wlh ni ba deeje bace daga haka suka koma wasa
Washe gari Jiddan yashirya zuwa wurin aiki tunda yana motsa
hannun nashi saidai ba sosai ba
A wurin aikin ne general ke sanar dashi haryanzu basu gano
iyayen Laila ba ko wani wanda zaice yasanta
Ajiyar zuciya Jiddan ya sauke sannan general ya k'ara da
cewa "kana iya zuwa kaga gawar kafin a rufeta"
Girgiza kai jiddan yayi yace "no ba sai na ganta ba
tunda ta mutu Allah ya jikanta" murmushi general yayi yana kallon Jiddan
Ganin kallon da yake mashi ne yasa yace "ai musulma ce
'yar uwata shiyasa hakk' i nane inyi mata addu,a" daganan kuma suka shiga
wata maganar da tashafi aikinsu
Bayan yadawo gida yake sanar da khadijah Abinda ya faru da
laila, don bai sanar da'ita tun lokacin da aka gaya mashi ba, itama dai Allah
ya ji kanta kawai tace
Yau ne khadijah ke cika kwanakinta, Jiddan kuwa komai ya
warke ba inda bai motsawa a jikinshi, shiyasa Khadijah ta gyara kanta sosai don
tasan Jiddan yau bazai d'aga mata k'afa ba
Shigowa yayi yana waya dai-dai lokacin khadijah ta sallame
sallah, yana gamawa ya matso kusa da'ita tare da daga mata gira d'aya yace
"me kika dafa? Tace "fatan dankaline da pepper chicken da zobo"
yace" good yayi su Rafeeq zasu dawo yau" tace
"basai sunyi 3 weeks ba? "Ba lalle bane idan
sungama da wuri zasu iya dawowa idan ta kama kuma suna iya fin 3 weeks"
daga kai tayi tace "Allah ya kawo su lafiya" Har yaje bakin k'ofa sai
kuma ya juyo yace
"pls my khady komai yaji dai-dai don akwai hawa da
anjima, don kinsa yau Allah kad'ai zai kwaceki hannuna"
Tare da wani yin killer smile sannan yafita, Itakuwa take
tashiga zullumi dan tasan yau sai abinda Allah yayi da'ita don ganin jarabarshi
take k'iri-k'iri a kwayar idonshi
*_Mrs Abdul
Sule_*
[1/17, 10:49 AM] Halima Mk: 🍊🍊🍊🍊🍊🍊
*HABIBI DA'IMAN*
*WRITTEN BY*
*HALIMA MK*
DEDICATED TO SA'ADATU ALIYU KABUGA
*page 166-170*
*T*ana nan zaune tana zullummi ya zasu kwashe da J anjima
don bak'aramin tsoron abin take jiba, jin ringing d'in wayarta ne yasa ta
tashi ta d'auko ta bisa dressing
mirrow,ganin Iman ce ke kiranta yasa ta d'an ji natsuwa k'adan d'auka tayi tare
da yin sallama, daga d'ayan b'angaren Iman ta amsa tace
"sannu amaryar Jiddan kwana da yawa ya me jiki?"
"uhm mai jiki da sauki..."
"Toh ya na jiki wani kala kodai Jiddan yabige
aiki?"
"Uhm zai dai bige yau d'innan, ni duk ya Sani cikin
zullumi don banga alamar zai barni ba gashi ni ina tsoron wahalar da akace mata
nasha a daren farkonsu" murmushi iman tayi don ita tasan dawon garin don
Khadijah ba budurwa bace hakan yasa tace
"ke suma fa suna shan wahala saboda idan namiji yayi
sex na farko a rayuwarshi zakiga har ciwo suke, wannan yana daga cikin alamar
Namiji virgin wanda baitab'a kusantar zina ba, ke kuma da kin zauna cikin ruwan
zafi shikenan"
Ajiyar zuciya tayi tace "yanzu Iman ba Abinda zanyi in
samu sauki?"
"Abu d'aya ne kawai shine ki bashi had'in kai yadda ya
dace, kuma ai nasan kinashan wannan kayayakin da Mama taba" eh kawai
Khadijah tace sannan Iman ta cigaba da
bata shawarwari sannan sukayi sallama
Shikuwa Jiddan koda yafita sai yayi ta tunanin alk'awarin da
ya d'auka nacewa bazai tab'a kusantar Khadijah ba sai lokacin da ta tuna komai,
toh amma ya zaiyi yana buk'atar ta sosai kuma zaiso ace yayi spending irin
wannan moment d'in da'ita batare data tuna kowa ba
Bugu da k'ari da yardarta zaiyi komai, da wannan tunanin yatafi
La'asar nayi bayan yayi sallah suka tafi d'auko su
Rafeeq tare da sauran soldiers, bayan
sun kammala da general akan abin da ya kaisu sannan suka wuce gidan Jiddan
Wurin k'arfe biyar suka isa lokacin Khadijah tasha kayan
mata har ta gaji, wanka tayi tasa wata purple d'in doguwar Riga batayi kwalliya
ba sai ta yane kanta da black d'in veil dukda haka saida tayi kyau sosai
Saida tagama shirya masu abincin sai gasu sun shigo, bayan
sun gaisa ne suka zauna tare da fara cin abincin, shidai Rafeeq ganin Khadijah
duk yasa tunanin Ihsan ya dameshi
D'aki Khadijah ta tafi don ta basu wuri, ai kuwa kamar jira
Jiddan yake ya bita, ji tayi an rungumeta ta baya
Murmushi tayi tace "ka k'oshi ne?" Yace "a,a
ke nazo gani" daga haka ya fara k'ok'arin kwance veil d'in datayi rolling
dashi
"pls yayana mu tapi munbar bak'i fa" kyaleta yayi
suka tafi yana cewa a ranshi ai dai anjima za'ayi ta tak'are
Ana kiran sallar magrib suka ta shi suka nufi masallaci,
saida sukayi sallar isha'i sannan su Rafeeq suka wuce barrack shima Jiddan
yakama hanyar gida
Akan hanya ya tsaya ya sai masu roasted chicken and fish
sannan ya wuce, harya kusa isa gida yaga wasu
rose flowers masu kyau
Tsayawa yayi ya sayi wata red daga ciki don tafi d'aukar
mashi hankali sannan ya k'arasa gida
Zaune take bakin mirror ta shirya kanta cikin wata black din
riga mara hannu tsawon ta da kadan ya wuce kugunta
Takalmin soso mai tudu red ta saka shiyasa ta shafa red din
lipstic, gashinta ta tattara gaba daya ta maido shi saman kafad'arta tadama sannan ta tuke shi ba
tare da ta kai k'arshe ba tabarshi, sai ga bazar gashin har saman kirjinta
Gaskiya Khadijah tayi kyau kamar ka sace ta ka gudu dukda
batayi make up ba, ga fatar jikinta har wani sheki takeyi
Jin k'arar motar Jiddan ne yasa ta tashi tare da feshe
jikinta da turare sannan ta fita zuwa palour
Jiddan na shigowa ya aje kayan hannunshi saiga Khadijah ta
rugo da gudu ta rungumeshi,
K'ara matseta yayi jikin shi sannan yad'ago da kanta yace
"baby mun dad'e ko? Wallahi su Rafeeq ne suka tsaida ni" shafa
fuskarshi tayi tace "tunda Allah ya maido Mani kai lafiya ai
shikenan"
Jan hannunta yayi tare da zaunar da'ita saman cushion,
sannan ya fiddo Rose din da ya siyo ya bata tare da durk'usawa a gabanta
Da kyau ta kalleshi sannan tace "thank you my habibi
Allah ya barmu tare yanzu ka tashi muci abinci kayi wanka...
"Sai kuma me? Sadda kanta k'asa tayi tana jin kunya
Tashi tayi batace komai ba ta d'auki ledar da ya shigo
da'ita tanufi kitchen
Yana nan tsaye ta gama had'a abincin saman center carpet din
dake palourn, indomie ce sai kifi da kazar da ya shigo da su da ruwa mai sanyi
Sai lokacin ta kalleshi tace "muje kayi wanka muci
abincin" ba musu ya bita saida takai shi har toilet sannan tasamu yabarta
ta fito
Fiddo mashi kayan da zai sa tayi sanan ta zauna jiranshi,
baifi 5 minutes ba sai gashi ya fito
yace ta tayi alwalla suyi sallah sadda kanta tayi sannan take f'adin
mashi tana da alwalla
Sallah sukayi raka'a biyu sannan Jiddan ya dafa kanta tare
da karanta addu' o'i tukun ya ja hannunta suka tafi wurin cin abincin
Cikin natsuwa yake bata abincin batare da kowa yayi magana
ba har suka gama amma basu cinye kazar ba
Ido kawai ya zuba mata kamar zai cinyeta duk sai taji ta
kasa had'a ido dashi, Rose din dazu ya dauki tare da cinko flower d'aya ya saka
mata a gashinta
Ganin yadda tayi kyau sai ya Ciro phone d'inshi yayi
snapping d'inta sannan yajata zuwa bedroom d'insu
Zaunar da ita yayi saman gado, ya cire flower da yasa mata,
a hankali ya dinga goga mata ita a fuska har ga wuyanta
Jitayi gaba d'aya tsikar jikinta ta tashi bata iya jure
abinda yake mata kawai sai ta tura kanta cikin jikinshi
Tallafo fuskarta yayi tare da kwantar da'ita ya fara cire
mata yan kunne don shi so yake yabi komai a hankali don ya lura tsoro takeji
Kissing d'inta ya shigayi duk inda ya samu but a hankali
yakeyi, harshen shi ya saka cikin kunnenta da sauri ta mak'alk'aleshi tare da
rufe idanunta
A hankali kamar mai rad'a yace "menene? Ba ta iya cewa
komai ba sai jikinshi da tak'ara shigewa, d'an karamin murmushi yayi don ya
gane itama ta fara sakin layi saboda so yake taji dad'in abin
D'an girgizata yayi yace tabud'e idonta, ba musu ta bud'e nan
take sha'awar shi ta k' aru saboda yadda kwayar idonta tayi
Romancing d'inta ya cigaba yana cewa "Khadijah I don't
know how much I luv u, l'm always want be with u loving u is like
breathing....I just can't stop because it's running through my veins..that
feeling can't express and thoughts can never imagine..pls...pls andejana karki
barni no matter how situation is I'll
be... Gani tayi kamar yana Neman zauce mata shiyasa ta hade bakinsu kamar yadda
taga yana mata
Rud'ewa ya k'arayi, jikinshi duk ya d'auki kyarma ya manta
da yace a hankali zaiyi
Gani nayi Jiddan na Neman hanya shiyasa na fito da kayan
rubutu na amma sai na tsaya a bakin k'ofa nace "oh ni mk bari in tsugunna
kada in gaji da tsayuwa, ina nan tsaye saiji nayi Jiddan na addu'ar saduwa da
iyali, take nace tabbbb anzo wurin
Bayan karma mitina goma naji yana cewa
"Khadijah na baki gidan nan, zan siyo maki mota mai
k'afa goma, anything kikeso I'll do it for u, Khadijah me kike so? In
goyaki?...
Ji nayi surutun nashi yayi yawa amma naki tafiya saboda ina
son ganin yadda zasu k'are yasa nak'ara
mak'ale kunne na ga k'ofa
Da misalin 2:17am na leka d'akin sai naga Jiddan zaune bisa
gado yana tunanin yanzu haka SS yaji koma ya fishi ji tunda shi ya kawar da
budurcin Khadijah ji yayi wani irin masifafen kishi ya taso mashi, har baisan
lokacin da yake zubda hawaye ba, tunawa yayi da SS kusan shekara d'aya kenan da
rasuwarshi yasa yayi mashi addu'a amma badan yadaina jin wani pain a cikin
zuciyarshi ba
Addu'a ya shigayi cikin ranshi har ya samu ya daidaita
natsuwar shi, sannan Brain dinshi ta shiga tariyo mashi abin da yaji game da
Khadijah kamar bata taba aure ba
Godiya ya shigayi ma Allah da ya azurta shi da mata mai
ni,ima kamar khadija..
Fitowarta ne daga toilet ya katse mashi tunaninshi
A hankali ta tako zuwa inda yake tace tana jin yunwa, sauran
kazar da suka rage ya dauko mata da freshmilk tashiga ci don ji take cikinta ba
komai
Shidai Jiddan kallon ta kawai yake saidai a hankali yakejin
sanyin masassara na rufe shi hakan yasa ya kwanta tare da lullubewa, ita kuwa
Khadijah bata kawo komai a ranta ba, har tazo kwanciya sai lokacin ta t'aba
jikinshi taji zafi sosai
Tunawa tayi da abinda Iman tagaya mata, murmushi tayi taje
ta d'auko mashi panadol yasha sannan bacci ya kwashe shi, itama bata Dad'e ba
yayi awan gaba da ita
*page 171-175*
Tsintar kanshi yayi da shafa kumatunta hakan yasa ta tashi
itama tana kallon shi sannan tace
"Ina kwana? "Lpy lau na tada ki ko? D'an k'aramin
murmushi tayi tare da D'ora hannunta saman wuyan shi tace "ya jiki?
"Da sauki ya naki jikin? Cewar jiddan, sadda kanta k'asa tayi alamar kunya
takeji
D'ago da habarta yayi yana kallon cikin idonta yace "na
d'auka na cire wannan kunyar jiya da daddare toh amma naga akwai saura bari na
ida cireta yanzu" Gani tayi ya fara yamutsa gashin kanta yana Neman hade
bakinsu da sauri tace
"a'a wallahi ta fita babu saura"
Dariya ma ta bashi yadda tayi wuki-wuki da idanu, dama gwada
ta yayi don yaga kunyar tayi yawa, sai da ya kalli cikin idanun ta sannan yace
"da gaske ta fita? Daga mashi kai tayi yace" uhm toh ce wani Abu da
zai gwada Mani hakan"
Ita tarasa mai yasa Jiddan keyi mata haka, daurewa tayi tace
"wai ..toh..ni meyasa banji... Uhm...banji zafin da..ake cewa ba? Hancinta
ya ja yace "Toh ai saboda nine don haka daga yau ina son ki cire kunya da
tsoro tsakanin mu....wayar shi ce ta fara vibration
Mik'a hannu yayi ya d'auka daga can bangaren Rafeeq yace
"J lafiya muka jika shiru?" Yace "am ban d'an jin dadine"
"a,a a,a Jamilu yaushe ka koyi k" arya? ko tsorona
kakeji? Toh nidai bazan iya gaya ma general cewa soldier kamar ka ba baizo
aikiba saboda bakajin dad'i, toh idan da'a filin yak'i kakefa? Oh
ai......"
"Kai dalla sarkin surutu sai wani zuba kake kamar
kanyar da ba dad'i toh Khadijah ce bata lafiya"
"bata lafiya! Me ya sameta..."ban sani ba"
sannan ya kashe wayar, lokacin khadija harta tashi tana kitchen tana had'a masu
break fast don haka shima ya tashi ya bita
Shi kuwa Rafeeq dariya ya dingayi shi kadai don har ya d'ago
jirgin mutumin nashi, wayar shi ya jawo tare da kiran Ihsan
Sai da suka sha firar su ta masoya sannan yake sanar da'ita
gobe zaizo katsina don ya ganta
Zaune take saman cushion yayin da Jiddan ke kwance ya Dora
kanshi saman cinyarta, ita kuma tasa hannunta cikin sumar shi tana yamutsawa,
shi kuma ya tura hannunshi cikin rigarta yana wasa da hannunshi saman cikinta
Jitayi yana yin sama da hanun shi, sai tayi saurin rik'e
hannun, langab'e mata kai yayi yace "uhm wasafa kawai zanyi" batace
mashi komai ba ta saki hannun nashi, ayayin da shi kuma yaci gaba da abinda
yake idanuwanshi a rufe kamar mai bacci
So take ya bari suyi firar bikin dake gaban su amma da alama
abin na mashi dad'i, light kiss ta manna mashi da sauri ya bud'e idonshi da
suka sun canza kala yace
"Khadijah...." Na'am"
"In fadi maki wani Abu? "ina jinka" yace
"pls ki dinga hak'uri dani kinji nasan ina da too much desire.." Uhm
nifa matarkace ko ka manta hakk'in Kane? Daga mata kai yayi, sai kuma ta shiga
tunani, can sai tace
"Yanzu idan bazan iya jurewa buk'atar kaba aure zaka
k'aro ko? Tana maganar ne kwalla cike da idonta, girgiza mata kai ya shiga yi
yace
"pls kada kiyi Mani kuka Khadijah koda baki da komai
bazan iya had'aki da ko wace mace ba, sanki Nike so kuma na har abada, DA'IMAN
ni da ke zamu rayu" a ranshi kuwa cewa yake ko lokacin da na fidda rai da
samunki banyi tunanin yin aure ba ballantana yanzu da na sameki...
Tunanishi ne ya katse jin Khadijah na k'ok'arin had'e
bakinsu wuri d'aya, damashi kamar jira yake nan ya shiga nuna mata yadda
kaunarta ta illata zuciyarshi
Yau saura kwana 9 bikin su ihsan duk wani shirye shirye anyi
su, Wanda cikin yan kwanakin nan Jiddan ya nuna ma Khadijah kauna fiye da
tunanin mai karatu
Itama a b'angaren ta tana biya mashi buk'atarshi yadda ya
dace, duk dare kuwa ta saba kuka ne da sumbatu sai tasha su da kyaututuka
narashin fasali don har cewa yake yabata b....🙊
Zaune yake a office ga aiki gabanshi amma ya kasayi sha'awar
Khadijah kawai ke adabbarshi, agogo ya kalla yaga k'arfe 12:13 gashi bazai iya
jurewa har La'asar ba, kawai sai ya d'auki key d'in motarshi ya fita
Tana kitchen taji k'arar motar Jiddan mamaki ta shigayi don
tasan lokacin dawowarshi bai ba, sai gashi kamar daga sama , nan take ta gane a
buk'ace yake shiyasa tayi saurin kashe gas d'in
Baice mata komai ba sai dan kwalinta da ya zare ya shiga
kissing dinta idanunshi kuwa duk sun
rine don jaraba, Allah yasa jikinta tsab yake don hatta gashin kanta kamshi
yake mai dad'in shak'a
_(kira garemu mata ya kamata ko da yaushe mace ta kasance
cikin k'amshi da tsabta ta shirya k'arbar mijinta saboda kowane yanayi mijinta
na iya zo mata ba kaje ka tarar da mace bakin murhu ba da d'aurin gaba ko
kallabi babu akanta tana girki, karshenta a tsinci gashi a ciki abinci, don
Allah mukula mu gyara Allah yasa mudace)_
Janshi tayi suka tafi bedroom, tsabar rigima irin ta Jiddan
ko k'ofar bai bari ta kulle ba, saidai ni na rufe masu k'ofar sannan na tafi
kitchen na tsamo cinyar kaza a tukunyar miya na faraci
Oh ni mk sai da na kusa manta inda nake shiyasa na dauko
Leda na zuba don in kai ma fans d'in HABIBI DA'IMAN suci suji girkin Khadijah
lol😜
After 30 minutes na koma dakin don ganin meke faruwa sai na
tarar da Jiddan yanata lallashin Khadijah ita kuma tana ta shagwaba wai yunwa
takeji
Acewarta da Jiddan ya kusanceta yake kwashe mata abincin
cikinta, tashi yayi yaje cikin fridge ya d'auko mata cake da fresh milk ya bata
Saida ta gama cinyewa tana k'ok'arin tashi yayi saurin
riketa yace "pls ki bari in kara ko kadan ne" zaro ido tayi tace
"yayana na gajifa... "hak'uri zaki d'an k'adan ai zanyi kinji"
Ba yadda ta iya haka ta barshi ya k'ara suburbud'arta sannan
yayi wanka ya koma ma wajen aiki
Washe gari saura 7 days bikin su Rafeeq shiyasa suka shirya
zasu wuce katsina harda Rafeeq da Mujaheed d'in
K'ananan kaya Jiddan ya saka sai wani Rainbow eye glass
black dayasa da yayi mutuk'ar yi mashi kyau duk sai na raina kyan Khadijah duk
da itama tayi kyau don bakar gown ta saka da black d'in veil
Kama hanunta yayi suka fito, da yake da mota biyu zasu tafi,
shi da Khadijah su shiga d'aya, gudar kuma su Mujaheed
Saida Jiddan ya bud'e ma Khadijah k'ofa ta shiga, shima ya
zagayo zai shiga Rafeeq yace "uhm uhm uhm ba sabun ba dai..... Cikin
d'aurewar fuska Jiddan ya waigo yace "me kace? "a'a bance komai
ba" Cewar Mujaheed, sai Rafeeq ya kama cewa
"Yo ni rabon da inga Jiddan yasha mur irin haka tun
lokacin...da sauri Mujaheed ya rufe mashi baki ya tura shi mota, shima Jiddan
kai ya girgiza ya shiga tasu motar
Yana shiga ya tsaya yana kallon Khadijah da mamaki yadda ta
bingire tana bacci, kujerar ya k'ara kwantar mata da ita sannan yaja suka tafi
Suna isa gidan su
khadijah suka fara zuwa saida suka gaisa da Mama lokacin Baba bayanan suka bar khadijah nan sannan suka wuce gidan
uncle
Sai da sukaci abinci suka huta Jiddan yake sanar da uncle
cewa zasuje su kama hotel saboda bai dace su zauna nan ba ana hidimar biki ga
kuma bak'i, shima kawu haka yaga yafi dacewa shiyasa yace suje
Zaune suke su biyu suna firar yaushe gamo sai ga mai gyaran
jikin Ihsan ta shigo tare da Mama
*page 176-180*
*Y*au saura 3 days a fara biki, amare sunsha kyau har sun
gaji, Khadijah kuwa har wani yellow yellow fatar ta keyi ga kirjinta da ya kara
cika sosai, sai dai tun ranar da sukazo har yanzu jiddan bai samu ya ganta ba
Don kullum idan yaje gidan sai ace batanan shi kuma bazai
iya tambayar mama ida ta tafi ba _uhm ashe su jiddan an San kunya_
Ita kuwa tana sane take guje mashi don yasan cewa zaiyi ta
bishi al halin ga yan uwa tana Gani harda wadanda ta Dade bata Gani ba kuma ai
akwai kunya aga tabi miji hotel shiyasa ta kashe wayar ta
Zaune suke parlourn ba kowa daga mai kunshi sai mai gyaran
jiki tare da su ihsan sai khadija dake
zaune gefe don ita an gama mata na kafar har ta wanke yanzu ma na hanun da
akayi take jira ya bushe
Seema da ake cikin yi mata kunshi tace " Allah Yaya
Khadijah bakiga yadda Jan kushin nan yayi maki kyau ba" tace "kedai
seema ko zagina kike? Sai ga iman ta fito daga kitchen tace " toh uwar
kuri an yabeki madadin ki gode kin tsaya kina wata magana gaskiya jiddan na fama
dake"
"Wallahi ba wani fama ke daice za ace kina fama da
mijinki tunda har yau bamu taba gaisawa ba kullum baya gari halinsu daya da
mijin saudat" duk tana maganar ne kamar tana tsiwa shiyasa iman tace
"Oh ni nashiga ukku da Khadijah sha kuruminki ranar
daurin aure zaizo Ku gaisa ni kuma in huta da gori, zabura Khadijah tayi kamar
wadda aka tsikara, iman da har ta tsorata tace "lafiya?
" Allah wani irin fitinannen fitsari nakeji wallahi ban
iya rikeshi" iman tace "toh ai sai ki sakeshi a gaban kananki da
yafi"
Jiddan da yazo shigowa parlourn yaji abin da khadija ke cewa
sai ya tsaya yana sauraranta
Ihsan ce keyi ma Khadijah dariya, khadijah tayi saurin
kallon ta tace"ke ni tsararki ce shekara nawa na baki? Ihsan tace "yi
hakuri 6 years kika ban.."toh gara ki shiga hankalinki"
Sai kuma ta tabe fuska tace"ya zanyi bari in tafi
toilet din can baya in wanke don gaskiya ban iya rike fitsarin nan har ya
bushe" tashi tayi iman na mata dariya sai kallabinta ya fadi kasa
Tace" iman don Allah dauko ki daura mani " tace
"haba yariya sai dai ki tafi haka" tsoki ta buga sanan ta kama hanyar
fita
Shi kuwa jiddan yanajin inda zata tafi sai yaje wurin ya
boye yana jiranta, tana zuwa ta durkusa zata bude famfo saiji tayi an rike mata
hannu, da sauri ta bude baki zatayi ihu yayi saurin rufe mata baki
Shiru tayi tana kallon shi, baice mata komai ba ya jata zuwa
toilet din sanan ya tartare doguwar rigar jikinta
Tsaye tayi hakan yasa ya daure fuska kamar bai taba dariya
ba yace "tsuguna mana kiyi! Ba musu ta tsugunna tayi, tana ganin ya debo
ruwa zai mata tsarki tai saurin rufe idonta aranta kuwa cewa take ai wanan
iskanci ne ba tsarki ba....
Tunanin ta ne ya tsaya saboda jin yadda tsigar jikinta ke
tashi, haka ta daure har ya gama suka fito , shima tsarkin da yayi mata ba karamin
tada mashi hankali yayi ba
Sai da ya tattara natsuwar shi sanan yace "Khadijah
guduna kike ko? Tace " a,a"
yace"toh ina kallabinki..."yana parlour " yace " toh je ki
dauko mayafinki ki rakani idan munje kin wanke kunshin" daga mashi kai
kawai tayi, sai da ta bari tayi nisa sanan ta juyo tace
"Nizakayi ma wayau toh ba inda zan bika" sanan ta
ruga da gudu, lips dinshi ya dan lasa yace" yariyar na ta raina ni but
zanyi maganin ta
Haka yaja mota ya tafi cikin fushi, washe gari ma da akayi
kamu baije ba don fushi yake da Khadijah, itako harkar gabanta ma take
The next day ya kama
ranar dinner, zaune suke kowa ya shirya suna jiran azo daukar su ita dai
Khadijah tayi shiru tana sauraron iman dake ce masu ihsan wai bayan aure idan
kuka dan saba da namiji yanaso wani lokacin mace ta nuna tana bukatarshi amma a
cikin kissa....
Motocin da suka fara zuwa ne yasa suka fita ita dai Khadijah
ta manta da tayi ma jiddan laifi
Suna zuwa kowa ya kama gaban shi ,sai ware idanu take taga
ta inda zata ga jiddan amma har amare suka shigo bata ganshi ba
Daga can baya ta hango shi zaune shi kadai, murmushi tayi ta
nufi wurinshi sai dai yana ganin ta ya dauke kai
Zama tayi tana bashi hakuri don ta tuna laifinta amma sai
yayi banza da ita,
Mai wakar ne ya fara kiran sunan jiddan hakan yasa ya tashi
ya nufi cikin taron yana barin kudi
Dandanan idon yan mata yayi kanshi, shi kuwa mai wakar sai
wasashi yake tare da kiran sunan uwar gidan shi
Khadijah da kishi ya gama cikata, tashi tayi taje cikin
taron tare da rike hanun jiddan, gudan kuma ta Dora saman kafadar shi
Ganin yadda take taka rawa duk sai taji kishi ya dameshi,
Jan hanunta yayi bai zame ko ina ba sai cikin mota
A back seat ya aje ta shima ya shiga, kamota yayi zai
rungume tace "yayana lafiya bafa gida Muke ba" kwalla ce ta taru
cikin idonshi yace"so kike in maki kuka sanan ki bani hakkina? Sati daya
kenan rabona dake amma guduna kike, Ko kin manta annabi yace ko akan dabba ne
miji ya....bata bari ya ida ba ta hade bakinsu
Har sassarfa jiddan keyi saboda yadda yayi missing dinta sai
da ta lallabeshi sanan ya kira daya daga cikin soldiers din dake wurin yayi
driving dinsu donshi bai iyawa
Suna zuwa hotel din
ya shiga nuna mata yadda yayi missing dinta, har sunyi nisa sai wayar shi ta
fara ringing don ita khadija tata na gida
Dauka yayi yaji wai su ihsan ke Neman khadija shine ya kira
yaji ko suna tare, amsa mashi jiddan kawai ya iya yi don baya cikin hankalinshi
sosai don ba karamin canza mashi Khadijah tayi ba ga kirjinta da ya cika fam
Washe gari jama'a suka shaida saurin auren Rafeeq da ihsan,
samra da muhsin, seema da Abdul jabar, mujaheed da Islam duk da amaryar na
Kaduna amma kawu yace a daura anan don a rage ma mutane wahala
Lokacin kai amare nayi aka kai ihsan wajen ammi don tace
Egypt zasu wuce washe gari don akwai bikin da ta hada can saboda yan uwanta
Motar shi yayi parking a gaban gidan su seema sanan ya kalli
Khadijah yace" kiyi sauri don Allah" toh tace dashi ta fara kokarin
bude kofar sai ga iman, gasawa tayi da jiddan sanan take ce ma Khadijah tazo su
gasa da adnan gaya can tsaye dasu seema hakan yasa ta nufi inda suke
Seema ce ke kuka sosai adnan na lallashinta, cikin kuka ta
fara cewa "dole inyi kuka wlh mutuwar Yaya SS ta dawo Mani sabuwa saboda
yadda yaci gurin ranar nan...
Dai dai lokacin khadijah ta iso, jin abin da seema ta ambaci
SS yasa ta shiga tariyo kamanin mai sunan, bakin ta had kirma yake tace"
S..S.." Adnan da baisan da ita abayanshi ba saijin maganar ta yayi shiyasa
ya juya
Shima tana ganin shi ta tuna inda tasanshi, ja da baya ta
farayi har ta hau saman center din bata sani ba,
Ba abin da take furtawa sai "S..S..SS...S.S wata mota
ce ta shigo layin batareda mai tukin ya kula da Khadijah ba ji kake..