WAYAFI SONTA 15
Page 15
Faruq yace Yaya shine kaje Kai d'aya baka sanarmun ba?" Saidai yanxun naji danaje office nemanka akace bakunan ,sai Kuma Yusuf yakira Ina niyarfita yace kunyi nassara aturo wasu motoci... Cewar faruq lokacin da ya iso gun su."
DSP yace sorry! Kasan zuwan
ba aikinka bane! Yafad'a atak'aice.. kasancewar inhar ba abinda yashafi aikinsa
bane besan yawan surutu d mgn...bejira cewar faruq din ba yashige mota"
Faruq yadubi zainab yyi murmushi yace
alhmdllh zeetah tadawo lfy! Murmushi tayi had'e da Masa alamar jinjina,kafin
tayi saurin bud'e murfin motar ta shiga sbd jin antashi motar... ahankali ta
zauna kusadashi"tasaci kallonsa taga yajingina da kujera idonsa
alumshe...eye lashes d'in sa sunyi wara wara tamkar anzana ,ga girarsa sbd
cikarta harta kusa had'ewa!kallonta ta maida akan sajen dake gewaye da fuskarsa
harzuwa kan goshinsa dakeda k'atuwar sallayarsa,tayi bak'i sidik.... azuciyarta
tace Masha ALLAH! Malama kallon ya isa haka ko?" Yafad'a yana bud'e
Ido....cike da jin kunya zainab ta kauda idonta ,tana kallon titi,tana shak'ar
k'amshin turaren jikin suit nasa....ta nuna tamkar bbushi amotar sbd gudun kada
Yama rainata...tunda yashiga motar ake kiransa Amma be d'aga ko d'aya ba! Har
sukayi zamansu na kusan awa2 amotar...Kai tsaye gdnsu yacewa driver suje kawai,
yyinda sauran police din wasu suka wuce station wasu suka wuce asibiti da wand'anda
aka harba....
Tunda suka doso anguwar farin
cikin zainab yak'i b'oyuwa ". dukda kallo guda zakamata kasan tana cikin
tashin hankali sbd duhu da ramar
datayi.....duk murnan datakeyi DSP yana lura da ita! ahankali yacewa driver
d'in dakata!
da sauri zainab ta dubesa
fuska da alamar tambaya! Sai kuma ta had'e Rai had'e da kauda kanta...ganin
yanuna ko ajikinsa.. yyinda DSP ya cigaba da danna wayarsa.... k'arar motoci
yaji! Yalek'a ta glass yaga motocin y'an jarida ne" tsaki yaja had'e da
satar kallon ta yaga tana hawaye... tab'e baki yyi had'e da cewa driver d'in
yaje,sbd shi bega abin kuka anan ba...hjy da elham na parlou sukaji k'arar
motoci"
Hjy batayi mamaki ba.sbd
tasan Alh da yaran duka na gari!
Lokacin da driver d'in DSP ya
yi parking da sauri zainab ke k'okarin fita..I don't go! Cewar DSP cikin cool
voice...turo baki tayi tafasa fitar" ahankali ya bud'e murfin yafita had'e
da gyarawa gefe zainab ta fito! yan jarida suka musu cahhh... adedenan Kuma hjy
ta fito dg waiting parlour sbd jin haya niyar tayi yawa!
Suka yi Ido 4
zainab"ware Ido hjy tayi ,cikin farin ciki tace zainab kece nake
gani?" da gudu zainab ta tafi ta
fad'a jikinta...Hjy ta rungume ta tana kukan farinciki...Yan jarida suka nufosu
danson masu tambaya... DSP daya rungume hannayensa Yana ta kallon zainab da hjy
cike da tausayinsu...ya matso kusa dasu yadakatar da y'an jaridar , had'e da
Kama hannun zainab da hjy sukayi parlourn gdn..
Anty mariya da tunda DSP
yafita take jiran tsammani ko breakfast batayiba...tanajin alamar sun dawo suka
tafo itada baffa sule... zainab naganinsu tafad'a jikin anty mariya hawaye na
zuba, yyinda anty mariya suketa murna da godewa ALLAH! Hjy kuwa harda kukan
farinciki, yyinda elham ta rik'e zainab Taki saketa... DSP kuwa part d'in su
shida faruq ya wuce kawai..yyida faruq yake waje Yana bawa Yan jarida abokan
aikinsa hakuri akan suje sbd yasan DSP kaifi d'aya ne,bama saurararsu zaiyiba!
Cikin parlourn yashigo da sallama yadubi hjy
yace hjy congrat zainab ta dawo ko,damuwa ta k'are??" Harararsa hjy tayi
,Yana murmushi yadubi su baffa yyimusu jaje had'e da ALLAH ya kyauta gaba!
Kafin yadubi elham dake zaune kusada zainab ta rik'e Mata hannu,yace elham yau
antynki tadawo kenan bbu rigima?" Eh daddy Amma kamar anty zainab batada
lfy ko? Tashi yyi beyi mgn ba...anty mariya tace to zainab tashi kije kiyi
wanka ko! Hjy tace eh sai haidar ya kaita asibiti intaci abinci..bara naje na
had'a mat'a ruwan wanka! Anty mariya
tace ah ah kibarshi nahada Mata Dan ALLAH hjy!tashi tsaye hjy tayi tamik'ar da
zainab tana Mata sannu... adedenan alh yashigo parlourn" su anty mariya
suka gaidashi ya amsa Yana musu jaje da fatan ALLAH ya yakyauta gaba! Kafin
yadubi zainab yace sannu kinji ALLAH yyimiki albarka yabaki ladan jahadin da
kikayi... murmushi kaiwai zainab tayi had'e da bin bayan hjy..yyinda Alh yanufi
part d'in sa Yana waya,sukuwa su anty mariya suka fice...Bayan awa4 zainab tayi
Wanka taci abinci ta huta sosai...kafin hjy tace suje babban parlourn gdn sbd
masu zuwa jaje....anan anty mariya ta samesu da wata yarinya minah "class
d'in su guda da zainab a islamiyya...tazo yiwa zainab jaje kasan cewar sun Sami
labarin abinda yafaru.... elham kuwa tana kan cinyar zainab."..
Alh ne da haidar suka fito
zasu fita waje da gudu elham tabiyo bayansu..Alh yyi murmushi had'e da d'aukar
ta ,suka fito Gurin harabar motoci.. Alh yadubi DSP yace gsky inaga wannan
shine abinda zamuyi ko yarinyar nan zataji dad'i sosai da Kuma Iyayenta...dama
tuni hjy tamun mgn akan asan yadda za'ayi da ciwon yarinyar kusan she kara3 da
wani Abu bata mgn" amma tunda Dr Kamal(abokin DSP ne ,shine yakira dsp
sadda yaje dakko zainab) yaxo yasameni office sai abincika Mata viza ko Egypt
ne ko India sai akaita Dan neman lafiyarta....cike da girmamawa haidar yace eh
hakane Alh ,amma kasan Dole asamu wani
nmj daza'ayi tfiyar dashi...tunda batama San Kamal d'in ba...Alh yadubesa yace
ai ko kqi ko faruq Dole aje da wani acikinku sai Dr Kamal...fatanmu ALLAH ya
bada nassara,amma karka sanar da hjy sai komai yakankama tukum Zan sanar Mata
da kaina...insha ALLAH alh bazan sanar Mata ba...cewar DSP Yana shiga mota....
Da dare kuwa hjy ta saka
faruq yakai zainab wata clinic dake kusa dasu aka dubata ,suka dawo
gd"yyinda faruq ketajan zainab da surutu amma Taki sakin jiki..Koda yalura
da batasan sakin jikinta saiyarabu da ita....
Zainab kuwa harsun kwanta ta
tuna da suit d'in haidar! Da sauri ta tashi ta d'akkota! Tadubi elham ta Mata
alamar suje ta Rakata.... knocking sukayi...haidar yabud'e k'ofar... elham tayi
saurin cewa uncle ga kayanka anty zainab tabani! Tafad'a tana mik'a Masa"
juyowa yyi yasaci kallon zainab d'in kafin yace ita wadda naba tafi k'arfin ta
maidomun tamun godiya"
Bejira cewar elham ba yakoma
yarufe k'ofar.... da mamaki sosai zainab ke dubar k'ofar had'e da cewa to
meyake nufi azuciyarta??"
****************
Bayan sati 1 Masha ALLAH!
zainab ta huta hankalinta yadawo jikin ta ,tayi gwanin kyau..saidai har yanzun
iyayen zainab Basu San Wai anyi kiddnaping d'in ta ba!
Yyinda faruq keta nunawa
zainab soyayyar sa" haidar kuwa basucika. Had'ewa ba,insun had'e ma tana
gaisawa dashi tahanyar nunal... yyinda ayanxun befi jibi zainab zasu tafi India
ba ayi mata aikin da Alh yabiya million 3 da rabi...har yanzun zainab bata
saniba ,dukda ayau hjy ke niyar sanar mata..
Zaune zainab take agaban
mirro tana taje gashin kanta, yyinda elham ke baccin rana kan bed "
Hjy tashigo da sallama ta
zauna gefen gado tana kallon zainab wacce ke Mata murmushi... ahankali hjy tace
zainab Ashe haka kike da gashi ? Masha ALLAH ! Y'ar dariya zainab tayi tana
kokarin d'aura Dan kwalinta.
Hjy ahankali tace to alhmdllh
zainab jibi in ALLAH yakaimu da Rai da lfy zakuje India keda faruq da Dr Kamal
aminin haidar ! amiki aiki kema Kicigaba da mgn kamar kowa insha ALLAH...
zainab batasan sadda taje tafad'a jikin hjy ba tana kukan farin ciki "
tanama hjy godiya da hannu da Kuma jinjina....hjy yace bbu komai y'ata zainab
inajinki tamkar su haidar karki damu,Alh ne yabiya Miki kudin...yanzun muka
gama mgn da mamanki ta waya gun antinki...dama jiya alh yyi waya da mahaifinki
duk sun sani,kecedai kawai akayi Miki surprise!
Kicigaba da shiri na karb'i
photonki gun faruq dake wayarsa ammiki k'arami sbd pass port... zainab ta
gyad'a Kai tana smiles! Kafin hjy ta fice sbd ganin dare yyi..
Washe gari zainab na tsaye akitchen tana
kwashe planten" taji k'amshin turaren sa! Faduwa taji gabanta yyi"
juyowa tayi suka had'a ido,fuskarsa adaure yace ke biyoni amota ki karb'i
sak'o... d'aga Kai kawai zainab tayi had'e da mamakin sa....kashe gas din tayi
bayan ta kwashe ta fito , kasancewar akwai
hijab ajikinta!
Tsaye yake kusada motarsa da
trolley babba agefensa, yyinda driver din sa ke goge motar.....isowar zainab
yasa DSP cewa driver d'in yashiga da trolley d'in cikin gd..bayan tafiyar
driver d'in "yajuyo yakalli zainab wacce ke Wasa da yatsun hannunta!
"Ahankali tamkar bayason mgn yace Baki iya gaisuwa bako?" d'ago Kai
tayi ,suka had'a ido da sauri ta sunkuyadda Kai!
To dama ba gaisuwarki nike
jiraba,nasan kinsan gobe zaku tafi India" wannan trolley d'in kayan dazaki
buk'atane aciki..ak'alla zakuyi kusan kwana3 kinashan magani kafin amiki aikin
" bayan anmiki aikin kunyi sati d'aya tukum ku dawo...zakuje da faruq da
Kamal friend d'ina! Ki Kama kanki matsayinki na y'amace wacce akafi sani da
kunya da tsare mutun cin kanta! Masaukinki daban nasu daban duk acikin
asibitin" kiyi abinda yakaiki! and last bance kiyi hudda da kowaba kofita
cikin gari bayan samin lafiyarki! Banasan raini ,karki Raina kowa acikinsu..
Kinajina?" Fuska cike da hawaye zainab ta d'aga Kai,yace Zaki iya
tafiya...
Tafiya zainab keyi Amma
maganganun haidar sun tsaya Mata arai akan to me yake nufi ?" atake
zuciyar ta tasanar Mata rainin wayo da wulakanci tunda yaga mahaifinsa yabiya
Miki kud'in ,Kuma kina zaune agdnsu.... girgiza Kai tayi ta share hawayenta
,saidai ta k'udiri niyar duk rintsi suka dawo ko bbu nassara kwana kad'an zata
barmusu gdnsu...
Tsatstsaye suke a airport ! Anty mariya da
hjy da driver! Saida sukaga tashin jirgin da su zainab suka hau...kafin hjy da
anty mariya suka shiga mota....Basu Dade da Fara tafiyar ba" Nokia d'in
driver d'in tayi ringing yad'aga....eh munama hanya...sai ya ajiye wayar!
Tamkar hjy ta tambayesa waye
yakira saikuma ta share kawai...
India...
Nafadi muku da babbar murya
duk wacce ta karantamun book Bata biyaba banyafe mataba sai muntsaya da ita
agaban ubangiji...kukuma maciya Amana Ina sane daku ,Kuma nace dama Zan fitar
da duk wacce ta fiddamun d book...
Fans Kun bani mamaki da
yawanku wlh wlh bantab'a tunaniba,dama da2 nayi wannan book na kud'i sbd gane
suwaye masoyana na h'akika? Wlh dakun bada hadin kai dg wannan book din bazan
koma na kud'i ba"dukda shine nafara na kud'i...
Duk wacce tacika y'ar halak
me zuciya kada ta karanta mun book , " batabiyaba duk wacce ta karanta
bata biyaba to ta tabbata marar zuciya dukda nasan wasunku ta su zuciyar abushe
take...
